Uhmm...me yayi zafi haka...zance daya zuwa biyu sai waqa...bayan hakan laifin me yan kallo sukayi da bakwa uploading original video mai complete sound........a warm compliment to nollywood 4 effortlessly uploading videos on UA-cam without this kind of excuses
Film yayi sosai Macha Allah
Kawai Kuna samu muna 6ata Lokacin mu kullum films Babu sauti Haba
ما شاء الله ما شاء الله يسعدك الله
Cool ♥️♥️♥️
Gaskiya yyi dd Amma ykamata aringa kula d sauti
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤ good 👍👍
Wlh Hasana I Love you Inasanki ❤❤❤❤
Yayee kyau masha Allah sai dai wane wajan ba murya
Way miyasa wanan Tasha idan ta Dora film wani wajan magana take daukewa gaskiya ya kamata ku gara
Gaskiya sae kungyara
yayi kyau sosai muna godiya
Bakuda aiki daga sound yadauke sai waka what's all this, da'iman film din wannan company din daukewar sound da'iman.
masha Allah Amman dai gaskiya wani wurin ba a jin murya nafita ko daga UA-cam dinane ni ban ganeba meyasa hakan
Film ba mgn
مرا حلوا ماشاءالله الله يسعدكم يا حلوين
Nice mashallah
Yayi kyeu
Gaskiya guri dayawa ba magana
Masha Allah
Dans Allah judoka guarana flim
Dan Allah kuriga gyara film kafin kusaki
Sai godiya🙏🙏
Uhmm...me yayi zafi haka...zance daya zuwa biyu sai waqa...bayan hakan laifin me yan kallo sukayi da bakwa uploading original video mai complete sound........a warm compliment to nollywood 4 effortlessly uploading videos on UA-cam without this kind of excuses
جدا روع 👍
Amman gaskiya baku kyauta ba wani wajen ba ajin magana
Nice
Gaskiya waka tayi yawa
Nice film
aise humara
Da kwe
To ya. Wani wurin baya magana.
waka tayiyawa
zuilehat kabir dandago zeze Slm
zuilehat kabir dandago zeze
gaskiya zamudena kallon film dinku in bazaku gr ba wllh
Nasir Alkass nice
Yane ba sauti
Gsky Abu dayane baiyiba sbd wani wajen ba magana
Macha allah
Hum bamagana danmi
A gsky mafiyawan sabbin fina finai b mgna ko me ye dlli
Usman so cash
Waka tayi yawa
ya bamagana
Alaska. HAUSA.
😍😍
Asslm
Ba kyau murya babu
M.d ent gakiya kurinka kula da sounds din ku saboda yana gurbata films dinku Dan Allah kujara
فلم حلو لكن مافي صصوت🤨😏
Nayi downloading a banza kenan
Toyaza ai
👍👍👍😍
mtss mai yasa ba sautin mgn wani wurin
ياخي شوفو لكم حل مع الاصوات
why no voice ...pls take note
نفسي افهم ليش بعض اماكن م في صوت
Hausa movie's can't you help bring out a movie with out a sound problem das why I sometimes don't even want to watch what's his so bad
ليش الصوت يقطع؟!!
Tayaya zamu fahimta ba magana
Wallahi ina so hassana
dan Allah kudingq kula kuna saka mana 4&3amatsayin 1&2
Why there is no sound in some areas
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيفكم اخباركم اهلال إنترنت
Me ya sa kuna cin kudin mutane amma ba zaku gyara muryaba haba
Fadi gaskiya dai nwa
Gaskiya ne babu murya mai kyau
Aringa dubawa mai kyau
akushi
WAKA TAFI FILM KIN YAWA
Toh
Wanigun bamagana kumawakatayiyawa
خ❤❤❤
Dan agulla ...😂😂😂😂😂
Brk
وين الصوت
Film ko wakoki
😂😂😂
Ba sauty
wannan ai shirme me me zalla, babu fa'ida kwata kwata, Abu daya yaki karewa mafi yawancin film din Hausa iyakansa soyayya
Y some places can hear
Muhammed U Bature
Www ganbo wakar barayi
Bamagana wasu guraren
Babu sauti
Film ba sauti baiyiba 👎
hhmmmm
Is very bad this time around
Ouwakou
Poor sound effect
Useless film, songs longer than the movie
Macha allah
Nice
Masha Allah
Babu sauti
Nice