IsZABURA 118:2-4,13-15,22-24 Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce. Bari jama’a Isra'ila su ce “Kaunarsa kuwa tabbatacciya ce” Bari dukan firistoci na Allah su ce “Kaunarsa kuwa tabbatacciya ce” Bari dukan wadanda suka tsoronsa su ce, “kaunarsa kuwa tabbatacciya ce” Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce. Aka auko mini da tsanani, Har aka kore ni amma Ubangiji ya taimake ni. Ubangiji yakan bani iko, ya karfafani Shi ne mai Cetona Ku kasa kunne ga sowar murna ta nasara A cikin alfarwan jama’ar Allah Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce. Dutsen da magina suka ki, wai ba shi da amfani, Sai ya zama shi ya fi duka amfani. Ubangiji ne ya yi haka, Wannan kuwa abin banmamaki ne, wace irin rana ce haka da Ubangiji ya na mu, Bari mu yi farin ciki. Mu yi biki
Great work. Keep it up. Yahweh will bless you. Please I would like to suggest you add the lyrics of the psalm in the language you are singing it. The English version can also be added for interpretations. Thanks.
IsZABURA 118:2-4,13-15,22-24
Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce.
Bari jama’a Isra'ila su ce “Kaunarsa kuwa tabbatacciya ce”
Bari dukan firistoci na Allah su ce “Kaunarsa kuwa tabbatacciya ce”
Bari dukan wadanda suka tsoronsa su ce, “kaunarsa kuwa tabbatacciya ce”
Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce.
Aka auko mini da tsanani,
Har aka kore ni amma Ubangiji ya taimake ni.
Ubangiji yakan bani iko, ya karfafani Shi ne mai Cetona
Ku kasa kunne ga sowar murna ta nasara A cikin alfarwan jama’ar Allah
Yana da kyau ku yabi Ubangiji, domin Kaunarsa mara karewa ce.
Dutsen da magina suka ki, wai ba shi da amfani,
Sai ya zama shi ya fi duka amfani.
Ubangiji ne ya yi haka, Wannan kuwa abin banmamaki ne,
wace irin rana ce haka da Ubangiji ya na mu,
Bari mu yi farin ciki. Mu yi biki
Thanks 😊 Heavenly Father GOD So Many Blessings 💟 We HAVE Received 🙌🏼🥲🥲♥️💜🙏🏼🙏🏼🙏🏼
I love this psalm
Peace and love to you all from heavenly God ,lovely people of God . Beautiful worship ❤️
Oh God I love holy Catholic
We thank God for your lives and pray that God will continue to be a shield around about you for His glory in Jesus name. 🙏
Awesome 😎👍
Awesome fr
Happy Divine Mercy Sunday, ( mercy and love Sunday)
E make sense well well
Awesome, may God be praised and bless this wonderful choir
Happy feast day.
Praises 🇨🇲
Great work. Keep it up. Yahweh will bless you. Please I would like to suggest you add the lyrics of the psalm in the language you are singing it. The English version can also be added for interpretations. Thanks.