Albanin Gombe ya magantu kan zargin Janar Abdurhamane Tiani akan Bola Tunubu da alakarsa da France

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 58

  • @SaniAli-w2t
    @SaniAli-w2t День тому +1

    Allah ya barmuku Tunubu. Gaskia malam najaria kuna bani mamaki.

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 3 дні тому +10

    Maganganun Ka Sak Irin Na Yan Siyasa Walhy
    Kamar Ba Malami Ba, Kadai Ji Tsoron Allah

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дні тому

      Mallaman Nigeria ai duk sun lalace. Sun zama yan siyasa don son rai.

    • @selysuserlysu9382
      @selysuserlysu9382 3 дні тому

      @Speedyvampir2 Ba Gaba Dayansu Bane Kar Kayi Jam'e Kaima

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 3 дні тому +3

    Haka zalika kunci amanar arewa Malaman yahudawa

  • @حسن-ظ7ش
    @حسن-ظ7ش 3 дні тому +5

    Malan aji tsoron Allah

  • @LamineMaman-t7u
    @LamineMaman-t7u 2 дні тому

    Ka ji toron Allah malam
    Za ka tsaya gaban Allah ka yi bayani. In ba ka iya fadin gaskia ba ka yi shiru da bain ka .haka annabi ya fada.

  • @mamanenouralawali6879
    @mamanenouralawali6879 3 дні тому +1

    Azaloumey nageria

  • @RaberabeRabiushugaba
    @RaberabeRabiushugaba 3 дні тому +3

    Malam inada tambaya afadamini Wanda zai.iyazuwa wajan da tsibirin yake babu mutum ɗaya da ya.isa yajewajan ba sojaba balatana farhula ko dan jarida kaide Malam ayita adua yafi sauki Allah ya sa mudace

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 3 дні тому +2

    Habaa Malam.
    Mu fa an daina Raina mana hankali.
    NSA din ai yasan babu Wanda zai iya zuwa wajen.

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 3 дні тому +4

    Hadda wanga malami???? Ikon Allah 😢

  • @HamsaSalamoado
    @HamsaSalamoado 3 дні тому +1

    Kaji ctoron allah

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 2 дні тому

    Kaji troran Allah

  • @Oummatedabaga-y2g
    @Oummatedabaga-y2g 3 дні тому +2

    wana malami kudi ni

  • @AboubacarSakarawa-wl2xm
    @AboubacarSakarawa-wl2xm 3 дні тому +1

    Malan ingayama gaskiya tunubu haryanzu saura shekara 3 uku gun Gani hakunmace magana shech jafar akan tunubu atai ahakan toh miyi Riba abdu rahaman tsani shiyi musu karya

  • @rabiu947
    @rabiu947 3 дні тому

    Lalle Nigeria na cikin wani yanayi musamman Yadda wasu alumma suke kallon ta

  • @IndilOumarouchaibou
    @IndilOumarouchaibou 3 дні тому +1

    Malami siyasa

  • @KabiruUmar-d1o
    @KabiruUmar-d1o 2 дні тому

    Halinsune sunaiyawa

  • @Abdoulayemoussa-l5b
    @Abdoulayemoussa-l5b 3 дні тому +1

    Malan inada tambaya idan har bada gaske bane a ina yan ta'addan skuke samun makamai koh sunfi karfin gwamnati ne

  • @AbdullaBabajero
    @AbdullaBabajero День тому

    Malam kune fitinar Nigeria

  • @RozimiMahamae
    @RozimiMahamae 3 дні тому

    Ay ansamu shedu

  • @MusaumarMile12
    @MusaumarMile12 3 дні тому +1

    Ka koma siyasa malam

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 3 дні тому +1

    Kayma ba ma asumi kaké bah

  • @Mourtalaoumarou-k6d
    @Mourtalaoumarou-k6d 3 дні тому +2

    Kaima ai ba asumai ne ba balle mu yarda da magana ka

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дні тому

      Ah toh. Son zuciyar shi kawai ya ke fada. Karya ya ke yi.

  • @MusaumarMile12
    @MusaumarMile12 3 дні тому +1

    Dan siyasa

  • @MM-hb9vx
    @MM-hb9vx 3 дні тому +1

    Tinubu yaa saaku wahala kafin muke tsinemishi.

  • @harunasabo9386
    @harunasabo9386 3 дні тому

    Allah Ya Karawa Malaman Mu Albarka, Allah Ya Tsare Mana Ku

  • @mahmudmuazu3451
    @mahmudmuazu3451 3 дні тому +1

    Najima da gane kazama mufuki malam

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дні тому

      Babba ma kuwa. Kullum su ce wai gaskiya su ke so amma an yo zargi ai sai ku yi bincike amma sun zo suna kare tinubu don son zuciya. Ba gaskiyan su ke so ba.

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 3 дні тому +1

    Adaiji tsoron Allah Mallam

    • @Abdoulayemoussa-l5b
      @Abdoulayemoussa-l5b 3 дні тому

      Dan uwa maluman masu storon Allah wadanda ba kwadayin abin duniya agansu kun rasasu kuma a dalilin kune suka sadaukarda rayuwarsu ku yan arewa ba abinda zai abinda zaisa ku fahinta ku gane gaskiya sai lokaci kuma zaizo

  • @elmanzowebtv5376
    @elmanzowebtv5376 2 дні тому

    Dama wannan ba malami bane kaway dan nema abinci ne kaway

  • @Abdoulhadja
    @Abdoulhadja 3 дні тому +1

    Toh aji tsoron Allah malan

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 3 дні тому +1

    Ai duk wanda yaje bazai dawoba suje mana idan sun isa😂😂😂

  • @IssoufouAda-v8r
    @IssoufouAda-v8r 3 дні тому +1

    Ka iya siyasa

  • @LamineMaman-t7u
    @LamineMaman-t7u 2 дні тому

    Mi za tchewa da check jaffar da ya tché jinin Tinibu ya halarta ya à zubar da shi?

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 3 дні тому

    Malamin siyasa

  • @hlonneurdelapatrie
    @hlonneurdelapatrie 3 дні тому +1

    Ai gurin ba wanda zai iya zuwa gurin sai isu isu kowa yasan wannan

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 3 дні тому +1

    Kai gafara can don Allah
    Me kasani gameda Siyasar Nigeria and international conspiracy?
    Sannan kasan waye Tinubu?

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 3 дні тому

      Bar shi. Son zuciya ce kawai. Kawai don shugaban wani gari ya fadi aibin Tinubu su ke tada jijiyar wuya. Munafukai

  • @AlkassoumIssifou
    @AlkassoumIssifou 3 дні тому

    Kibiya'dajinwani'badadi

  • @abdulkarimaminuriminbai9117
    @abdulkarimaminuriminbai9117 3 дні тому +1

    Malam wlh kaji kunya

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 3 дні тому +1

    Mo masu hankaline kai nawa akabaka

  • @illiassoudade
    @illiassoudade 2 дні тому

    Malam kuyi nazari kan bisa bayannan shugabani nijar. Tinubu da za yaje faransa ya kawoma shawara ? Da yazo daga faransa ya fadama yan kasa koma sanatoti mi ya harawto a fransa ? Lakurawannan da ake fada,basu da kama da yan nijar,tufafin su basu kama da na nijar,mafi yawansu ba sujin hawsa ba buzanci,ba barbaci . Lakurawannan tahe suke,tun daga wajan mali suka keto ta tawa cikin gunduma konni zuwa wannan hilin da ake cema gaba a sokoto dan tarda sawran dangin su. A dajin konni sojan nijar suka fatattakesu. Malam ka kara sawraran shugabani nijar yace wannan wurin gwamnatin najeria keson sapke yan faransa,keson sapke yan faransa,keson sapke yan faransa. Kuma akoi kamshin gaskiya,ina hujar da yasa suka sapka anan har suka ummarci yan bandis suyi saranda,wuri nasune. Batun maiduguri,dimin shugaban kasar nijar yayi batun kampani da turawa suka kafa kuma sun ajje soja a wurin har suka sama wurin sunan kanada. Malam,binceke yan jarida zalla yan najeria baya isa . Binceke na kasa da kasa ya kamata. Zancan kudi,kowa ya san tinubu baya dawkan jirgi zuwa faransa a banza. Allah wa allam . Naji wani kartagi,ance an mutun ya boye gaskiya,shi da allah,. Way shi kartagi bayyarda da wannan kalma. Mu musulmi muke,mun yarda da kalma tunda mun yarda da Allah. Allah ya kare mu ! Amen !

  • @Otfmahamad
    @Otfmahamad 2 дні тому

    A haka zaku karee😂

  • @SidikouSeyni
    @SidikouSeyni 3 дні тому +1

    Ku nee azaloumey

  • @Abdoulayemoussa-l5b
    @Abdoulayemoussa-l5b 3 дні тому +1

    Meye abin zargi anan malan

  • @muktarliman598
    @muktarliman598 3 дні тому

    Sabo da mayau darine dai kawai

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 3 дні тому

    Kumya sai kunya ta idan kuna goyon bayan ya siyasa da hujja muke magana tinubu muka zargin ba maya gurbin ba am ba sauran malamai toshiya rashawa da ku malamai ke cewa haramun ce tinibu ya bayani muke so 😂😂😂😂😂

  • @MustaphaAlhaji-x6f
    @MustaphaAlhaji-x6f 2 дні тому

    Adalchi kenan

  • @MoustaphaMohamed-l8d
    @MoustaphaMohamed-l8d 3 дні тому

    Malan thohon vidio ne

  • @FousseiniSoulli-xr3my
    @FousseiniSoulli-xr3my 3 дні тому

    Allha ctnemaka albark kare kawe

  • @LaoualiEnok
    @LaoualiEnok 2 дні тому

    Dan siyasa