To meyasa bazairiqa bin diddigin abunba Amma indan lokacin siyasane ai bazai bar wani yayi Masa kamfeba kunga kuwa wannan maganar akwai kyara aciki Amma akwai Allah shine zai sakama kowa mudai bamu yafeba Allah yaka mana
Assalamu Alaikum malamammu na muslinci Allah yakara maku lpy agaskiya babu wani uziri da za ayiwa shugabankasa kafinma yasamu mulki ya Nigeria take meyakefada akan Nigeria kuduba halinda akeciki kamatayayi malamai sutaimakemu sutaya bello yabo magana domin cinmutuncinda akewa mutane yayi yawa ba ataba gwamnati irinwannanba Abun yawuce hankali kuma se ace ayishi wlh wasu kozasufada su mutu se sunfada dole muce anyimana karya anci amanar mu kuma anyaudaremu
Idan mutum ya kiyaye mutuncin sa kowaye shi komi kaskakancin sa dole agirmamashi amma idan mutum zubar da mutuncin sa saboda abin duniya ko mulki to dole mutuncin sa ya bare
Haba ken uwana musulmi wanan waazi na m daurawa yadadefa wlh ni inada cikakenai Ama kusani du abida kukegamawa tsakanin wanga malami da wanga Allah seyayimuku hisabinai
Kai Amma wallahi malaman izala Asrir mKU yatono bamusan haka kukeba wallahi tallahi bazamubiku ba Ashe kodayi da akefada Kuna da kodayin kudi da mullki kada kubata daurawa donmuna ganin girmasa
Lokacin da Malam Umaru Musa Yar'adua yake kan mulkinsa ko shekara biyu bai yi ba, malamai suna wa'azi da sukar sa, babu irin maganganun da ba'a fada masana, amma a yanzu al'ummar ganin wani waliyyi ake masa, ina da tabbacin watarana sai An yiwa Buhari addu'a da ganin kyawawan ayyukan sa.
malam har ka tunamini da lokacin jahiliyya haka jahilan farko suka jigina hauka ga manzo tsira saboda gaskiya da yazo da ita ga al'ummar Duniya ba abin mamaki ba ne dan ka ka kira malam Bello yabo mahaukaci wannan tsohuwar kalamace da da kafirran farko suke jiginnawa ga mutanen kirki Allah ya kyauta
Allah ya shiryi malam bello yabo da ire iren sa da masu manhaji irin nashi
Kai mufa wallahi muna tareda bello yabo 100% Allah yabiyashi
Allah ka yaye mana wannan Masifu
To meyasa bazairiqa bin diddigin abunba Amma indan lokacin siyasane ai bazai bar wani yayi Masa kamfeba kunga kuwa wannan maganar akwai kyara aciki Amma akwai Allah shine zai sakama kowa mudai bamu yafeba Allah yaka mana
Wannan tsohon vidiyon Malam ne ya kai shekara uku yana yawo Allah yayi mana maganin azzaluman gwamnatin nan
Amin
Assalamu Alaikum malamammu na muslinci Allah yakara maku lpy agaskiya babu wani uziri da za ayiwa shugabankasa kafinma yasamu mulki ya Nigeria take meyakefada akan Nigeria kuduba halinda akeciki kamatayayi malamai sutaimakemu sutaya bello yabo magana domin cinmutuncinda akewa mutane yayi yawa ba ataba gwamnati irinwannanba Abun yawuce hankali kuma se ace ayishi wlh wasu kozasufada su mutu se sunfada dole muce anyimana karya anci amanar mu kuma anyaudaremu
Yayi shinefa tun da dadewa na dade da jin wannan wa'azin
Buhari be chanchaci Zama shugaban kasa ba tunda be iya sanin ahalin da talakawan shi suke ba
Allah ya kyauta
Allah ya shige mana gaba a komai namu na duniya da lahira.
Jazaakumullahu khairaan, shukraan jazeelaan!
amin
Gaskiya wannan bana yanzu bane ya dade
Allah yasaka da alkhairi yasa mugama da duniya lafiya
Gaskiya wannan tsohon wa'azi ne na malam aminu daurawa
Maganar zagin shugabanni gsky Babu kyau, Allah ya bamu iKon cin jarrabawa
شكرا للك
Allah ya kawo mana dauki a komai namu... 😭😓😪😥
amin😥
Ehhh ai abinya farazuwa Kansu shiyasa zasusani yanzu da basusanko miaba akai dake talakawa ake kashewa ake hanasu noma yanzukuma kansazasu dawo shiya Allah yakyauta
Ameen.malam.
Wlh karya ne aceshugaba besan halinda kasatakeba shi kurmane ko makahone bayakallon talabijin bayajin labaray
Gaskiya koda akwai wasu besaniba wallahi kasomafi rinjaye yasani kuma bello yabo yayi daidai abu nakurkusan nan gameda ta6a darajar annabi saw d kafira tayi dawuri tako ina manya sukafito akanemo zaratan kare darajar medaraja akakaisu inda akeso inhar gwamnati bamunafuka bace meyasa bazata nemo masu kashe Al'ummar qasaba sukama suyanka sukashe suboye duk komai sunayi amma sai ace wai ankasa kamosu tsabar dasanin shukaban qasar akeyin komai amma sai afake wai besaniba wannan babu gaskiya aciki sbd koya indai abin nasune dawuri zakaji qazamin bakinsu yamagantu sai akan talakane zasuce basusan komai ba dadinada Allah baya mantuwa kuma komai dadewa akwai qarshansu ai duk girman gona akwai kunyar qarshe hisabidai gaskiya ne wallahi kuma sai anyishi
Gaskiya wannan tsohun wa azi ne
Alllah ya kwauta. Alllah yakawo mana karshen dukkan abubuwan dasuka damemu.
Aminu Ya Rabb
شُكران جزاك الله الخير
Allah shi kyuta
Subhanallah
May almighty Allah bless you all immas
Buhari and his cabals don't have the fear of God
KARMA is around the corner
Who told you that? We are concerned about our leaders only, Let us fear God all of us, so that God brings us good and competent leaders
Gaskiyane malam
Idan mutum ya kiyaye mutuncin sa kowaye shi komi kaskakancin sa dole agirmamashi amma idan mutum zubar da mutuncin sa saboda abin duniya ko mulki to dole mutuncin sa ya bare
Masch Allah 🤲 🤲 🤲
Allah yasa mudace
Tsohon Vedio Ne Gaskiya Wanan Tun waadin Farko Allah Yakyauta
Haba ken uwana musulmi wanan waazi na m daurawa yadadefa wlh ni inada cikakenai Ama kusani du abida kukegamawa tsakanin wanga malami da wanga Allah seyayimuku hisabinai
Amine ya Allah
AMIN
Wnn tsohon wa'azine
naam
macha allah mungodae DA gayin gaskiya
Wannan kalaman baya ne
Gaskiya wanna bana yanzu bane yadade
Amma gaskiya daurawa ya fada, zagin babu kyau, fatan shiriya za'a musu, domin idan sun lalace You kan al'umma za'a cutar
Wannan abin ya nuna ku bamasu kishin musulunci tunda kuna kokarin haddasa fitina tsakanin malamai allah ya shiry mu
Kai Amma wallahi malaman izala Asrir mKU yatono bamusan haka kukeba wallahi tallahi bazamubiku ba Ashe kodayi da akefada Kuna da kodayin kudi da mullki kada kubata daurawa donmuna ganin girmasa
Hmmmm, lokacinda kuke ganin shugaban qasa bakinku shiru.
Amma yanzu da aka hanaku ganinshi, shine kuke 6a6atu.
Gsky wannan tsohon wa'axi ne kuma Allah yajikan mahaifan mu da malamman sunnah aduk inda suke
Wannan tabbas tsohon video ne,Don naji shi a baya
to taso shi yayi a shafinsa.
Oo wannan yadade sosai
Assalamu Alaikum. dan allah zan iya samun number wayarka? kuma in da ha'li ka gayamin lokacinda yakamata in kira. Naagode
Wllh mlm wanna suhu ne zancce ne
Daurawa,ai wannan ba gwamnatin da take baiwa mutane hakinsu ba. Hakinsu na tsaro na rayuwakansu da dukiyoyinsu
To munji da besaniba to yanzu da yasanifa raining hankali malamai sunkoma malam fada
Wannan tsohon video ne
Lokacin da Malam Umaru Musa Yar'adua yake kan mulkinsa ko shekara biyu bai yi ba, malamai suna wa'azi da sukar sa, babu irin maganganun da ba'a fada masana, amma a yanzu al'ummar ganin wani waliyyi ake masa, ina da tabbacin watarana sai An yiwa Buhari addu'a da ganin kyawawan ayyukan sa.
Abu hurairah aniyar ka tabika insha Allah bazamu taba cewa gara mulkin buhari ba dayar dar Allah
Wannan ai bana yanzubane
Babu uzuri ga shugaba.
Wànnan .maganar yadade gaskiya
Shugaba kasa shi mahaukacine baya sauraron labaru haba
إذا لم تطفو النار ستأكلكم
أقصد ستصل العصابات القتلة إلى السلطة
Bello yabo ba mai hankali bane
malam har ka tunamini da lokacin jahiliyya haka jahilan farko suka jigina hauka ga manzo tsira saboda gaskiya da yazo da ita ga al'ummar Duniya ba abin mamaki ba ne dan ka ka kira malam Bello yabo mahaukaci wannan tsohuwar kalamace da da kafirran farko suke jiginnawa ga mutanen kirki Allah ya kyauta
Wannan tsoho clip ne
Malamai kukiyayi gobnati
Wannan tsohon kasat ne ba na yanzu ba ne
Wannan wa'azin na daurawa fah yazuma
Wanna tsohuwar magana ce
To baabarshi da ba balle yanzu
Subhanallah