Allah ya isanmu😭duk wanda yake da hannu a wannan abun Allah ya lalata masa rayuwa da alqalin da shugabannin da suke da hannu aci in Sha allahu se kunyi mutuwar hulaqanci Kuma duniyar ba daya bace akwai ranar yaumalazillah'illahzillahu😭😭
Yah Allah Ka isarmana yah Allah yakawomana karshen wainnan shuwagabanni,azzalumai, Allah yatozartasu yawulakantasu, Allah yasasuyi mummunar karshe don nabiyyu rahamati
Ya Allah yanda kakarya Karuna kakarya fir,auna Allah yakarya tunubu da duk Wanda yakeganin tunubu yayi daidai akan wannan zalincin dayakeyi Allah ya isa tunubu kazalincemu
yau akafara zanga zanga a duniya? a ina aka taba hukunta dan zanga zanga da laifin yunkurin kifar da gomnati? wannan mai farar jamfa matsiyaci NE bamalamin Allah bane
@@brhmsaad to yanzu dai masu zabe insun gane cewa lokacin zabe idan yazo malamai suna yaudarar su wajen zaben yan siyasar da basu cancanta ba to saisu daina bin umarnin su
IN KA KWATANTA SHUWAGABANNIN SIYASAR APC DA DABBOBI , TO KA CUCI DABBOBIN ....... DOMIN DABBOBI NA YIN ABIN DA YA DACE DA SU , AMMA BANDA YAN SIYASAR NAJERIYA ...... TIR DA HALIN KU YAN APC ..... WALLAHI SIYASA A NAJERIYA BA TA DA AMFANI ....
Kidnapping for northern nigeria children to abuja every single person 10 million ko bello turji bayayin wannan zalincin idan yasan yaran talakawane saboda ajikima ai anagane dan maikudi
Allah ya isa wlh in Sha allah Allah bazai barkuba 😢😢😢😢
Koninace Allah wasay😢😢
Allah ya isanmu😭duk wanda yake da hannu a wannan abun Allah ya lalata masa rayuwa da alqalin da shugabannin da suke da hannu aci in Sha allahu se kunyi mutuwar hulaqanci Kuma duniyar ba daya bace akwai ranar yaumalazillah'illahzillahu😭😭
Gaskiyane malam Allah yah isa😂😂
Ameen ya Allah, harda su Aminu j town, ameen ya Arhamurrahimin
Allah ya isarmana
Yah Allah Ka isarmana yah Allah yakawomana karshen wainnan shuwagabanni,azzalumai, Allah yatozartasu yawulakantasu, Allah yasasuyi mummunar karshe don nabiyyu rahamati
😢😢😢😢😢😢😢hasbunallah waniimalwakil lahaula walakuwa illabilla astaghafirrilah waatubuilai ya allah ya sakawa yan arewa ameeeeen😢😢😢😢😢😢😢
Shek Allah ya saka da alheri
Nima na goyi bayan abin da Malm Nura Khalid ya fada
Allah ya, isah tsakanumdaku
Allah yatsinewa duk wani tsinannen da yakeda sa hanu akan wannan zalunchin irin na fir auna
Allah ya isrmana Ameen
Allah wadai gaskia
Allah yatsinewa duk wani azzalumin shugaba a qasar nan
Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum
Allah yayi muna maganin Azzaluman shuwagabani 🙏🙏🙏
Ameen Allah yawulaqatasu da dukkan azzalumanda sukezalunci
Allah yakawo karshan gwamnatin bola Ahmed Tunibu
Amin yaa rabbil Alamin
amen yarabbi 🤲
Amen ameen. Allah, yakar'be, Addu'a.
Amin yaa Allah
Ya Allah yanda kakarya Karuna kakarya fir,auna Allah yakarya tunubu da duk Wanda yakeganin tunubu yayi daidai akan wannan zalincin dayakeyi Allah ya isa tunubu kazalincemu
@@RabiuGaya Ameen Ya Hayyu Ya Kayyum in sha Allahu
T-PAIN ALLAH YA SAKA MANA, YA ALLAH DUK WANDA YAKE DA HANNU WAJAN YAU DARAR MUSLIMAI ALLAH KA SAKA MANA
Bello Jurji nadaji Dana Abuja
Ameen sbd(MA,'AIKI S A W)
Allah ya kawo mana arshi mulki Tunubu
Amin yaa hayyu yaa qayyum
Wai gwamnunin basusuka bada yaran zuwa abuja ba dakoma munafukan yansiyasar anguwanni da yansanda tsakaninmu dasu Allah yaisa
Amin mlam
Allah yasaka mana
ALLAH ya isah muna azalumma maciya amana
Bala Lau da SANI jingir kune sababin cin mutucin yarn arewa.
Yes
Ai wannan kudinfansar dasukasa ko bello turji
An yanke muku wuta kun dauka tsautsayi ne to wadannan yaran fa?
Duk Wanda yake da Hanni
Acikin wanna zalunci Allah ya
Sinemusu
Allah kai mana mgn abin d y dmemu.
Ameen Ya hayyu Ya kayyum
Allah ya isa😂
Wllh yamin dai dai
Saraku maliman
Ya fara kanku
Yana yankaku
Tinda baku da
Zuciya wani abin
Koturawan da suka
Mullkeka basumakuba😢
babu damuwa suci gaba da abinda sukeyi karshé zasuga abin dazai biyu baya domin zabe ko dayake muma talakawa da namu laifin
@@Abubakaramza gaskiyarka talakan arewa baisan dan siyasar dayake sansaba
Kidnapped 10,000,000 per one boy , big brothers of bello turji
🤲🤲
Ameen
Ameen ameen ameen
Nigeria est trop compliqué
Brr zancen kar ayi zanga zanga bata tasoba kuma kama yara da akayi zalunci ne!! Na tabbata idan yan kudu ne walahi ba abinda za'a masu
🙏🙏🙏🇳🇬
yau akafara zanga zanga a duniya?
a ina aka taba hukunta dan zanga zanga da laifin yunkurin kifar da gomnati?
wannan mai farar jamfa matsiyaci NE bamalamin Allah bane
Every citizen has a right to Protests Against Gov't policies without any mallam Approval or disapprove .It is a nation that every citizen has a right.
Ina Jingir? Ina sauran azzaluman malamai da suka yaudari yan Nigeria da muslim-muslim? Matsiyata Allah ya tsine muku albarka!
@@brhmsaad to yanzu dai masu zabe insun gane cewa lokacin zabe idan yazo malamai suna yaudarar su wajen zaben yan siyasar da basu cancanta ba to saisu daina bin umarnin su
Yakamata Akira manyan Kungiyan Yan Muslim Ticket Bala Lau Kabiru Gombe da Shirk Yahaya.
Hahahahah kugane cewa su ne Origin din kidnappers.
10M kudin fansa
To ni again da yan arewa sun daina bata lokacin su wajen cin mutuncin juna da tadiyar juna dakiyayyar juna da baarika yi mana wannanba 3:34
Muslim Muslim Ticket shiyake taci gaba yanda Sharia Yan ISKA ta ta nada
Mu anan kano yakamata atuhumi kwamishinan yansanda.
🤲🤲🤲🤲🤲🤲😮
IN KA KWATANTA SHUWAGABANNIN SIYASAR APC DA DABBOBI , TO KA CUCI DABBOBIN ....... DOMIN DABBOBI NA YIN ABIN DA YA DACE DA SU , AMMA BANDA YAN SIYASAR NAJERIYA ...... TIR DA HALIN KU YAN APC ..... WALLAHI SIYASA A NAJERIYA BA TA DA AMFANI ....
Kidnapping for northern nigeria children to abuja every single person 10 million ko bello turji bayayin wannan zalincin idan yasan yaran talakawane saboda ajikima ai anagane dan maikudi
𝐁𝐚 𝐚𝐛𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚 𝐳𝐚𝐬𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐳𝐮𝐜𝐢𝐲𝐚𝐧 𝐬𝐮 𝐲𝐚 𝐦𝐮𝐭𝐮
Wallahi kuwa
Ameen