Innalillahi Wainnailaihi Rajiun Police Din Libya Sun kama Chizo Germany 😭😭😭
Вставка
- Опубліковано 10 гру 2024
- #1millionviews #1_million_views
muna yimuku godiya sosai da kallon wannan video,
dafatan kunji dadin abinda kuka kalla
sannan kada Ku manta kuyi subscribe na wannan channel namu mai albarka (TOP AREWA TV)
Domin samun sabbin wakoki,videos,labarai da dumin duminsu kamar, labaran kannywood,labaran duniya,wakokin Hausa,Arewa hip hop,da sauransu,
-
please subscribe Our channel👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
muna kara Godiya daziyartar wannan tasha tamu
HashTag__
#Yar Arewa TV #Top Havsa TV #HausaTop #BestHausa
#HausaBest #Bestkannywood
#kannywood #TopHausa TV # HausaMovies
#Kannywood #HausaMovies #TopHausa
#MusaMaisanaa #Kannywood #Yar Arewa TV
#HausaMovies #HausaFilm #MaryamYahaya #Hotuna
#Kannywoods #Hausafilm #HausaMovies
#AdamAzango #Umarmaisanyi #Awa24 #TsakarGida
#Fatiwasha #zainabIndomi #HausaSongs
#HausaComedy #AdoGwanja #MushaDariya
#ArewaComedian #TopHausaTv #BabaBuhari
#Ganduje #Atiku #Kwankwaso #Brother TV #so #episode1 #episode2 #episode3 #episode4 #episode5 #episode6 #episode7 #episode8 #episode9 #episode10 #Kauna #Soyayya #Budurwa #iskanci #Matan bariki
#JarumaEmpire #Arewa24 #Arewa #Top10 #Kano
#Kaduna #lagos #Nigeria #NazifiAsnanic #AminuAla
#AliJita #Sarina #AminaAmal #KannywoodNews
#Hausa #Nishadi #AdoGwanja #Chashewa #Rawa
#MaryamYahaya #Hotuna #Kannywood #TopHausa TV
#AdoGwanja #MushaDariya #ArewaComedians
#Ganduje #FatiWasha#Atiku#Brothers TV
#ToHausaOnlineTv #Kano #Kaduna #Lagos #Nigeria #Sarina #Gambara #NafisaAbdullahi #AliNuhu #TsakarGida #Awa24 #RahmaSadau #Aure #HamisuBreaker #HausaComedy #AliArtwork #Bushkiddo #DadinKowa #DadinKowasabonsalo #Iskanci #cingindi^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
__________________KEYWORDS_________________
Yar Arewa TV, Hamisu Breaker,Umar m shareef, Nuram inuwa, Wakar Hausa, Hausa film, Hausa comedy, Hausa song, Littattafan Hausa, Hausa Novels Audio, Littattafan novels,labaran kannywood, Alinuhu film,Ali nuhu Hausa 2020, Aisha tsamiya, Ali nuhu movies, FINA finan Hausa download, FINA finan Hausa, Hausa kannywood, FINA finan Hausa kano, Adam a zango, Adam zango, hausafilm2020, latest film full HD, umarm shareef 2021, TopHausa films free download, latest Hausa movies, so, madigon hadizagabon, amina amal,yan madigo, lttafin soyayya, rikici, iskanci mata da maza, rai dangin goro, hamisu breaker sabuwar waka, iskancin yaran hausawa, tana raina, ado gwanja2021, sabbin wakoki,lp
Eiyaaa Amin ya Allah 😭😭😭
Allah. Shiyimishi. Mafita. Ta. Alhairi dashida duk musulminmu
Indai karya abin yice allah ya baka sa'a
Allah ya fidashi hanunsu ba suda tausayi ko kadan 🇳🇪🇱🇾😭😭😭😭
Wlh yanzu hakama naturamasa da wannan karyar taka amma sbd dare yayi nasan sai Allah yakaimu gobe zaibani answer
Karya kake Allah ya shiryaka
Kuma mi ban ma yarda ba da wannan maganar
Allah y sa arataye shi shege
allah yafidda shi lafiya
Gaskiya wannn karya ne Gaskiya ina libya ka fada man wane garin ne suka kamashi
Kai namiji a libya ankama da yawa in Nigeria ba cizoba kadai da suma ya kamata kahuto kayi bayani kokuma cakaninka da allah baka san wannanba amma mouna taya kuwa dikwanda a kakama babu hakisou allah ya taimakesou ya huto dasou lafiya ameen
Ya tuba ha Allah saboda bayason nasiha ko kadan ga mugun zagi ga barna sannan ga rishin kumya amma Allah ya shiryeshi
Ameen 🤲🏼 🤲🏼 🤲🏼 🤲🏼 🤲🏼
Allah sarki cizo Allah ya fito mana dakai amin
Allah sarki Allah yafitar dashi
Karya kake yi jirgi yachiga yazo nigeria
Allah Yasa a ratayeshi sai yamutu
@@aalukastv7982 maganar tanada tsawo Amma idan kanason kaji kabani number ka inkiraka
Ma karyaci Wawa sakarai yanzu nayi magana da shi karya kake
Karya kakeyi mahassada kadaina karya Dan Allah
Ameen 🤲 🤲 🤲
Wlh tunda nake bantaba ganin dakiki irinkaba
Allah bai yanashi amma akwai matsala
I kon allah allah yakiyaye amma tambayata akai tayaya hakan yafaru dan inatan tama
Karya kkyi banza kawai
Amma nayi mamaki kamar cizo ace bazai iya siyan biza ba har sai Yabi ta libiya ,, toh Allah ya kyauta.
Kariya kake da Yana zua a Libya 🇱🇾 yabi kabare Kariya don allah
Allah cizo mutun mai abin dariya allah yayo bilinsa
A bashi da hankali ai wannan hanyar ba yadda ya santa take ba
Asai kai tantirin makaryaci ne wannan tillancin karyane kullum sharri kuke binmitum dashi ba khairi ba
Karya ce👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Toh me yahana Shi Bida jirgi
Yanzu wannan shine addua kenan
Allah ya fito dashi lfy
Good morning bro sm just parsing by and sow this video about haruna. Am messaging you from Italy. Please we need to here more about him.
Amma wannan labarin akwai abin mamaki. Banga dalilin da zai maida shi Libya ba. Ya dawo Nigeria tare da Matar sa a jigi, me ya sa bai koma ba a jigi?
To meya damemu.??
Rabiatu katsina
ALLAH ya fitoda shi Amin y ALLAH
Allah ya karishi ameen 😭😭😭😭😭
Allah ya fitar dashi lfy
Allah humma ameen
Shi sbd lalacewa duk zamansa a Germany bazai iya hawa jirgin sama ba? Zuwansa Germany bashi da amfani.
allah ya fitar dashi , daga sherin yan sandar libiya ameen ameen
Ameen summa ameen
Allah ya fito dashi ameen
Kai mallam Anya ba karya kakeyiba? Saboda duk wamda yarayu a Germany yayi Wannan shekarun bazai koma ta Wannan hanyanba
Karya ne wlh ni fa nan san chizo tun France
hmmm ba gaskiya bane
d'Agadir ne ko
Kai gaskiya Kai babban makararyacine nima ina Germany kuma muna waya da Chizo sannan matarsama bayarinya bace inbaka saniba
Allah Ya kawo masa dauki🙏
HamasaBaRoi
Allahu ya futo da shi lafiya
Karya kakeyi yauma yayi magana a Instagram
Allah ya tsare amine soumma amine
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة
To Mai yakai she Libya wanga zaikuma gaman Kai doniya
Allah ya fitar dashi
Makar yachin banza
Ommmmmm kanku akeji
Karya ne wlh
Allah ya fituda shi lafiya 👏👏👏👏
Banza kawai
ربنا يفك اسرك ي عزيزى
Karyan banza
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 mai kagi karya
Yasuba hanallah
Toh Allah ya bayyana shi
Ameen ya Allah
Ina tantamar wannan maganar
Karya kake mallam.
ALLAH yakeuta
To Ina ruwan mu dashi
To 🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣
Allah ya fito da Shi lafiya
Kawaii ware Kar yace
ربنا يفك اسره
To ALLAH ya kyauta
Ameen Ameen ya rabbi. u
Allah yafito dashi lfy ni yanzu haka ina libya amma baikamata yace zai koma ta cikin teku ba domin Jami,an tsaron libya basuda mutunci sosai wlh karnuka ne
Kai. Makaryaci
To kai wannan, ai baka can-canci a saurareka ba. Wannan gashin banza ne. Kuma kana musulmi amma da kitso
Allah ya futo dashi lafiya
أللهم امين يارب العالمين وياك 😭😭😭😭😭😭
Karya kake
Wanan labari karyane bazai taba yuwa ba idan kuma gaskiya shi cizon ma wawa ne kuma shasha sha ya nuna cewa yanada karancin wayewa da har zaije germani har ya dawo nigeria ba cikakun takardun da zai bashi daman komawa har sai ya dawo libya .... dan hakan acenza wani labari ba wanan ba
Wetin concern us
Qaryakake yankalan masifa
Meyasa basu kama matarba. Ko don yar babbar kasa tafito tafi karfinsu sai Dan Nigeria Wanda basuda galihu
Libiya kam Allah yateymaka ni a yaizu ina libiya anma ni Allah tsare
Ameen 🤲🤲
innalillahi waina ilehi rajioun kai duniya Allah sarki Allah ya fuddashi lafiya maimagana harouna idrissa dan Niger damagaram zandar mazaunin kasar libya birnin tirpoli 🇱🇾🇳🇪🙏👈
Wai chin da gaske ne wai an kama haruna chizo ?
😭😭😭😭
Allah yabashi mafita, cizo Abokina 'ne, mun hadu dashi a Masarautar Turai Dake France,
Qaqana yansada libiya zasukamachi
Wannan magana qrn
Un libya bamuda la Bari
ameen
Amma kai kaji soran Allah miyasa kana zaune kana cinfidama mutane karya wawa kawai jaki daba jahili maras hankali wanda besan miyakeba yanzu saboda Allah minene ribarka acikin karya dakayi kace Ankamaci Chizo Wani gomnatine daza'akamaci A libya se kowa yasani mutane nawa aka kama bawanda yakeda labarinso
Daba kawa dakiki
Barka.tabaya.yana.ina.inana.libiya
Kariyane
Karya
Meye amfanin kudin da yake samu da bazaibi jirgi ba,sani ya rage masa
Allah ya kubtar dachi dahannusu