Gaskiya Sale Gambara da Isa Dandiga Allah Ya yi musu baiwa. To wanene ba wanene ba a cikinsu. Ni dai a gani na Saleh Gambara kam shine sarkin gambarar duniya babu kamarsa har yanzu, amma a gaskiya Isa Dandiga babu mai iya roko kamarsa a duniyar Hausa. Babu! Ko Tsangaya marokin Shata bai kai kamarsa ba. Ko kama kafarsa bai yi ba. Allah Ya jikansu. Ya gafarta musu. Ya yafe masu zunubansu. Allah Ya shafe kasar goshinsu. Amma gaskiya Sale Gambara iyaka ne. Isa Dandiga kuwa kankat ne. Ku ma muna godiya. Allah Ya saka musu. Ga ni a Washington DC na yi rigingine akan kujera a falo ina sauraron Sale. Masha'Allah!
Kai.....You just remind me one night when alhaji Sale mai gambara sang this particular song in my presence at Alhaji Usman Dantoga's (sarkin pawan Bilbis) house sometimes in 1978. I was in primary school then. Malam.... Allah ya biya ka. JIYA BA YAU BA, KUMA DAMA ANCE TUNA BAYA SHINE ROKO.

Amin, amin... :) Masha Alalh, achigaba da sauraro Lafiya. Muna Godiya.
Za ku iya samo mana hotunansu kuwa? A bincika don Allah.
Kai.....You just remind me one night when alhaji Sale mai gambara sang this particular song in my presence at Alhaji Usman Dantoga's (sarkin pawan Bilbis) house sometimes in 1978. I was in primary school then. Malam.... Allah ya biya ka. JIYA BA YAU BA, KUMA DAMA ANCE TUNA BAYA SHINE ROKO.
Allah Sarki, its Approximately 38-39 years ago, Allah ya jikan magabatan mu. Amin Amin, Lalle jiya ba yau bane...
Haka.., 39 years Kaman jiya. Allah yasa mu cika da imani.
+Dan'umma Abdullah Amin Amin
Inasun waQoQinganbara na audio yanzuyaza ayikenan
جميلة 🌷🌷🖒🖒😂😂