Aminu Ala - Ta'aziyyar Sarkin Zazzau

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025
  • Waka ta musamman mai kunshe da Darasi akan Rasuwar Maimarta Sarkin Zazzau.

КОМЕНТАРІ • 103

  • @abubakaryau9343
    @abubakaryau9343 4 роки тому +4

    ALLAHU AkBAR abun tausayi...... Ubangiji Allah ka gafarta mashi Kasanya mutua ta zamo hutu agareshi..........

  • @fateemaah2609
    @fateemaah2609 4 роки тому

    Allah ya gafarta mashi yasa ya huta. Allah kuma ya kyautata namu bayan nashi. Ala mutanen zazzau suna godiya. Allah ya qara basira.

  • @isahiliyasumuhammad579
    @isahiliyasumuhammad579 4 роки тому +15

    Allah Sarki Rayuwa Allah yaji qansa da rahama ya kuma gafarta masa kurakuen sa, mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

  • @karimatumailafiya4610
    @karimatumailafiya4610 4 роки тому +1

    Allahu akbar babanmu ubanmu maganin kukanmu munyi rashi sosai allah ya kyautata makwancinka

  • @shugabaman6272
    @shugabaman6272 4 роки тому +3

    Allah y Kara basira

  • @ayubaabubakarmanya8971
    @ayubaabubakarmanya8971 4 роки тому +3

    Allah ya jikansa ya sa mucika da Imani baki daya Dan isar Annabi Muhammad s.a.w.

  • @hadizasani1598
    @hadizasani1598 4 роки тому

    Allah ya sa Aljanaat firdausi tazama makwanci Amin

  • @muhammadaminu4691
    @muhammadaminu4691 4 роки тому +2

    Allah y jikan sarki

  • @ramusdiary2698
    @ramusdiary2698 4 роки тому

    Allah ubangiji ya gafarta wa baaba yasa mutuwa hutu ce agareshi , Allah yasa yana kyakyawan matsayi . muma in tamu tazo Allah kasa mucika da kyau da iman Allahumma amin

  • @fasihilisanabubakarsadiq1093
    @fasihilisanabubakarsadiq1093 2 роки тому

    Ameen ya hayyuu ya qayyum
    Allah yaji qansa Da rahamar sa

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 4 роки тому +2

    Amin ya Allah, masha Allahu Gwadabe siradin waka, waka batasa gabanka yafadi Dodo kowa yagan ka waka yagani.
    Allah yabiya da aljannah.

  • @buharikwararre6667
    @buharikwararre6667 4 роки тому +1

    Allah sarki Babban Sarki lokaci ya yi. Wlh Dama kullum ta'aziyyarka nake jira kuma gashi Allah ya nufa kayi....Allah ya gafarta mai. Kai kuma Allah ya kara maka basira.
    Daga Buhari Bala wanda ya yi Nazarin wakarka ta 'Baba ina zaka ne' a Kwalejin Ilimi ta Isa kaita Dutsinma. (2019)

  • @abdula6027
    @abdula6027 4 роки тому +3

    Wallahi Munyi rashi Babba, bangon zage-zagi ya fadi.Allah ya gafartawa Mai martaba shehu. Ameeen 😭😭

  • @adnanyusuf-rz1de
    @adnanyusuf-rz1de Рік тому

    Allah ya jikan sarki 😭❤

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 4 роки тому

    Ameen dan sirrin Annabi muna godia gwadabe

  • @asmauahmad8115
    @asmauahmad8115 10 місяців тому

    Innalillahi Wa’ina ilaihir Rajiun 😢
    Kullum Naji wakan nan Mutuwar Sarki Sabuwa Yake dawo min😭😭😭
    Allah ya Kyautata Makwanci😭

  • @salyedaouda5921
    @salyedaouda5921 4 роки тому

    Allah yajikansa da rahama aminu kaima muna tayaku rishi

  • @samailahabib2007
    @samailahabib2007 4 роки тому +2

    Allah ya jikan shi da rahama

  • @nagudutv
    @nagudutv 4 роки тому +3

    Allah Ya taimaki aikin Saraki. Allah Ya ƙara fiƙira, Ya gafartawa Sarkin Zazzau Shehu Idriss.

  • @AbdullahiUsman-o1c
    @AbdullahiUsman-o1c Рік тому

    Nice oga na

  • @bashirdahiru8338
    @bashirdahiru8338 4 роки тому

    Allah yajiqansa da gafara ya yafemashi. Ala my hero

  • @salisuhaladu31
    @salisuhaladu31 4 роки тому +1

    Allah ubangiji ya kyautata makwancinsa da sauran musulmi baki daya

  • @ibrahimassuman920
    @ibrahimassuman920 4 роки тому +2

    Allah sarki allah yajikan margaya

  • @mubarakauwal4069
    @mubarakauwal4069 4 роки тому

    Allah ya jikan sarkin zazzau

  • @issahaladousaley4869
    @issahaladousaley4869 4 роки тому +1

    Allah ya jikan musulmi yasa konciya hutawa 😭😭

  • @anaskabir741
    @anaskabir741 4 роки тому +4

    ameeeeen ya rabbi,
    mungode da wannan ta aziyyya alhaji aminu,dan alllah amina ala,narasa wayata,narasa duk wakokinka,kuma ni masoyinkane saboda wakokinka suna ilmantarwa da fadakarwa,tayaya za ayimin taimako dasu

    • @nagudutv
      @nagudutv 4 роки тому +1

      Ka duba su duka suna nan a online. Ka yi searching ɗin su a UA-cam. Ko a Google.

    • @umarmuhammadsani24
      @umarmuhammadsani24 4 роки тому +2

      Kaje Google pely store duk zaka samesu in karubuta

    • @anaskabir741
      @anaskabir741 4 роки тому

      @@umarmuhammadsani24 harda na wadansu mutane dayakema,kaman sarakuna.
      nagode

    • @alkasimturaki8194
      @alkasimturaki8194 2 роки тому

      @@umarmuhammadsani24 play store ba pely store ba

  • @dahiruinuwa9314
    @dahiruinuwa9314 4 роки тому

    Ameen ameen da al,umar annabi muhammad baki daya

  • @iliyasuibrahimjoni4162
    @iliyasuibrahimjoni4162 4 роки тому

    Allahu_Akbar: Allah ya jikan shehun Zazzau!

  • @tijedtiger8019
    @tijedtiger8019 4 роки тому +1

    Allah yajikan sarakunanmu yasa aljanace makomansu.

  • @aamaigeroaliyu6303
    @aamaigeroaliyu6303 4 роки тому +1

    Allah ya Jikan mai martaba

  • @nurayusufabdullahi6291
    @nurayusufabdullahi6291 4 роки тому +1

    Allah ya jikan sarki 😭😭😭

  • @misbahualiyu9217
    @misbahualiyu9217 4 роки тому +1

    Amin ya Allah, Alan Waka na Kasar Hausa

  • @sanisaleh9700
    @sanisaleh9700 4 роки тому +1

    Allah ya jikan Mai martaba Na Zaria Shehu Idris 😭😭😭

  • @hamisuabdullahi8362
    @hamisuabdullahi8362 3 роки тому +1

    Allah sarki rayuwa Allah ya jikan ka baba yan xu se abun da mu ka gani 😭😭😭

  • @muhammadusmanlawan9494
    @muhammadusmanlawan9494 4 роки тому

    Allah yasa mutuwa hutuce agurin mai zazzagawa

  • @auwalhaliru2956
    @auwalhaliru2956 4 роки тому

    Allah ya sa Aljannah ce makoma

  • @abdullahiaminu7943
    @abdullahiaminu7943 4 роки тому +1

    Allah yajikan dattijo

  • @awalou4161
    @awalou4161 4 роки тому +2

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
    امين🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @TORANKAWAPRODUCTION
    @TORANKAWAPRODUCTION 4 роки тому

    Ameen gwada be by MAHI KARAYE

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 4 роки тому +6

    Aameen ya Allah. Jzk

  • @bashirgoshi9780
    @bashirgoshi9780 4 роки тому +1

    Allah yaji kan Mai Martaba Sarkin Zazzau.

  • @abdulrashidalhajiyunusa6762
    @abdulrashidalhajiyunusa6762 4 роки тому +3

    Allah ya jikan Sarki

  • @abbamagaji3678
    @abbamagaji3678 4 роки тому

    Ameen Alan kanawa

  • @ismailmusa3540
    @ismailmusa3540 4 роки тому

    Allah ya qara basira.

  • @tukursanijikanmalam7653
    @tukursanijikanmalam7653 Рік тому

    Allah kyautata makwanci

  • @mohammedabubakar6176
    @mohammedabubakar6176 4 роки тому +1

    Allah jikansa

  • @bilyaminumar6037
    @bilyaminumar6037 4 роки тому

    Allah ya kara basira dan hausa

  • @faisaluthman6001
    @faisaluthman6001 4 роки тому

    Allah yasaka da alkhairi

  • @hafsatuali
    @hafsatuali 4 роки тому +2

    Allah ya jikan sa Ameen

  • @Phaerooq
    @Phaerooq 9 місяців тому

    Sarki❤

  • @aminuamirah247
    @aminuamirah247 4 роки тому +6

    Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatullah..... Allah yajikan uba Kuma kaka mu da Rahman sa yasa Aljanatul firdausi makoma su

  • @zakariaamadou7819
    @zakariaamadou7819 4 роки тому

    Allah y’a yimasa Rahama

  • @nizamubabajo
    @nizamubabajo 4 роки тому

    Allah Shi Maka Rahama Ameen

  • @nazeier
    @nazeier 4 роки тому

    Allah ya gafarta masa.

  • @rabiumohammad3523
    @rabiumohammad3523 4 роки тому

    Ta aziyar sarkin kano

  • @nabirniabdullahi4671
    @nabirniabdullahi4671 4 роки тому +1

    Ameen yarabbi Alan Waka

  • @zaharadeenyunusa9029
    @zaharadeenyunusa9029 4 роки тому

    Very interested.

  • @abdulmajeedumarsanda8572
    @abdulmajeedumarsanda8572 4 роки тому

    Allahumma agfirllahum warham hu

  • @khaleefakhaber7026
    @khaleefakhaber7026 4 роки тому +1

    Allah akbar Allah yajikan bbn mu

  • @fjfgfrgsf9429
    @fjfgfrgsf9429 4 роки тому +2

    Aslm. Alhaji. Aminu.. Yy. Hakuri. Na. Adalin, SARKI, Allah. Yajikanta. Allah. Yasa. Aljanna ne. Makomansa. Allah yakau, Tata, namu, Bayan. Nasu

  • @abdulazizjunaidu6933
    @abdulazizjunaidu6933 Рік тому

    Amen ya Allah

  • @musayabagi1231
    @musayabagi1231 4 роки тому +3

    Allah ya kara fasaha

  • @hauwahauwa8118
    @hauwahauwa8118 4 роки тому +3

    اللهم امين يارب العالمين

  • @musamuhammad1467
    @musamuhammad1467 4 роки тому

    اللهم غفرله ورحمه امين امين

  • @sunnahtakatsaba1458
    @sunnahtakatsaba1458 4 роки тому +1

    Amin ya allah

  • @abobakeromar9597
    @abobakeromar9597 4 роки тому

    امين ياراب

  • @AlasaneNouhou
    @AlasaneNouhou Рік тому +1

    🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @h_a_mammanjah9830
    @h_a_mammanjah9830 4 роки тому

    Ameen ya Rabbil alamin 😭😭🙏🏾🙏🏾

  • @mansuryunus4384
    @mansuryunus4384 4 роки тому

    Allahumma anim

  • @bashirmuhammed3742
    @bashirmuhammed3742 4 роки тому

    Ameen ya Allah

  • @virals1993
    @virals1993 4 роки тому

    Asslamu alaikum dafatan kana lafiya. Kashim isah daga Maiduguri mai sauraren wakokinka allah yakara basira, ameeen. Wani wakanka ne nanema bansamu ba ta Internet ko zaka turomin wani link nayi download. Wakarda kayiwa Nigeria na chika shekara hamsin nake nema. Naduba
    You tube
    Websites
    Channel naka, amma bansamu ba.

    • @maryamahmad4778
      @maryamahmad4778 2 роки тому

      Amin.a dunga Fara sunan Allah da babban Harafi ba small letter ba

  • @youtub7866
    @youtub7866 4 роки тому

    Amin

  • @samirmousa5356
    @samirmousa5356 4 роки тому

    Ameen

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 4 роки тому

    Ameeen S Ameeen 🤲🤲🕋

  • @lurwansulaimankaraye7295
    @lurwansulaimankaraye7295 4 роки тому +1

    Amin ya rabbi😹

  • @muhammadbabangidahammangar7068
    @muhammadbabangidahammangar7068 4 роки тому +3

    Kace fa
    Harda San kano nawa Isa agwai idirisu sadauki.
    Kuma ka rubutamana SARAKI...?

  • @suleimanloko233
    @suleimanloko233 2 роки тому

    BB

  • @babangidaustas622
    @babangidaustas622 4 роки тому

    Allah ya gafarta masa

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 4 роки тому +1

    Aameen ya Allah. Jzk

  • @mustaphahussaini9780
    @mustaphahussaini9780 3 роки тому

    Amin ya allah

  • @AbduMusa
    @AbduMusa 4 роки тому

    Amin

  • @ayubamakoda3934
    @ayubamakoda3934 4 роки тому

    Ameen

  • @amhartv3175
    @amhartv3175 3 роки тому

    Amin