Please Sulley( Dan Inna) if indeed Ummaira is not your wife in real life then I advice and encourage you to marry her as your wife . You too have a very strong friendly and natural connection...you two will make a a very beautiful couple...🤗
Alhamdulillah 2020 ,2021, 2022 and now 2023 ina tare daku ako da yaushe kuma muna amfana sosai allah ya taimaka yayi jagora ya kara kaifin basira keep it up Ahmad Bifa 💯💯 ina matukar kaunar shirin nan kuma akansa na gyara abubuwa da dama a zamantakewar rayuwana !!! Allah yasa mu dace duniya da lahira allah ya biyaku ameen🙏🙏
Allahu Akbar, masha Allah. Raya sunnar munzon Allah sallahu alaihi wassallam is always beautiful. We need to practice it more and more. We to show that, this is Islam. Keep it up Malam befa. May almighty Allah guide and protect you all ameen.😂😂😂😂salama’alaikum.
Inan Sule😅😅😅 Yaaye Kuma.... ko da yake yaayen kala kala ne..... Hafsaa ki nemi sunan da zaki kira mijin ki dashi..... Yayah laqanin mu ne mun 'yan club din humaira..... Sanan Kuma yunwar ki ba damuwar mu bace....can ta maste Miki......
gaskia inna kin kyuta, nji dadin kinyiwa Sile aure, sile ynasan humaira dayawa, dama ka, aureta agaske, dnji dadi, sosai Allah kabamu mataye nagari dan, isar Annabi muhammadu, s, a, w,
Alhamdulillah, Allah Ya karawa Innarmu lafiya da nisan kwana. Amma Malam Sule tunda nima dan Innanne kuma ni ta riga ta yayeni ai sai Innarmu ta hadani da Amaryar ni ina bida kai kuma na Humayrah sai a barka kazauna da “Masoyiya” kawai 🤣. Muna jin dadin wannan shirin zaman aure gaskiya matuka! Mutane da dama Hausawan Nigeria da Africa a nan Amurka muna bibiyar ku. Don Allah Agaida min da Innarmu da Humayrah da Amaryarmu 😍. Ko ina labarin Malam Bala a kauye kuwa?
lol! Inna kawai kame kame kikeyi abeg bayan kinyi abun ranki 😂. Wai daga ranan da sule ya fita ya bar gida 🙄🙄🙄. Duk kame kame ne yanxu kam bayan kin ma Humair rashin mutunci
Please Sulley( Dan Inna) if indeed Ummaira is not your wife in real life then I advice and encourage you to marry her as your wife . You too have a very strong friendly and natural connection...you two will make a a very beautiful couple...🤗
I swear 😀
wlh sosai kowa
Bravo bravo to inna,such Mother inlaw basu d yawa,Allah ubngiji y hada mu d na kirki,❤💪💛
Super to humairas action💞
Alhamdulillah 2020 ,2021, 2022 and now 2023 ina tare daku ako da yaushe kuma muna amfana sosai allah ya taimaka yayi jagora ya kara kaifin basira keep it up Ahmad Bifa 💯💯 ina matukar kaunar shirin nan kuma akansa na gyara abubuwa da dama a zamantakewar rayuwana !!! Allah yasa mu dace duniya da lahira allah ya biyaku ameen🙏🙏
Allah yasa MUDACE🙏🙏
Allahu Akbar, masha Allah. Raya sunnar munzon Allah sallahu alaihi wassallam is always beautiful. We need to practice it more and more. We to show that, this is Islam. Keep it up Malam befa. May almighty Allah guide and protect you all ameen.😂😂😂😂salama’alaikum.
awesome and interesting, I've learned much a lot from this movie ever.
Wlh in ban Kalli Shirin nn ba har zazzabi nikeyi Wlh ALLAH. ALLAH ya qara muku daukaka 🙏 Aamin.
Auzubillah Allah shiryeki
mashallah mashallah inna Allah ya qara lpy gaskiya inna ta cika uwa..... humaira kuma tayi abun kirki har yanxo muna bayanki humair ta yaya♥️😍
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا وشفيعنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين يارب العالمين، وحسبنا الله ونعم الوكيل
Macha allah tabarikallah allah ya karah lafiyah danisan kwana slmn
Inan Sule😅😅😅
Yaaye Kuma....
ko da yake yaayen kala kala ne.....
Hafsaa ki nemi sunan da zaki kira mijin ki dashi.....
Yayah laqanin mu ne mun 'yan club din humaira.....
Sanan Kuma yunwar ki ba damuwar mu bace....can ta maste Miki......
How I wish malam bala hasn’t been removed da ansha zance😅
Gsky neh
Nayi missing din malam bala
👍
👍
Ai, Mallam Bala is the reason why I started watching this series. From episode 23
@@ahmadsuperlifestc3039 is
Masha Allah this is my best hausa series keep up Ahmed bifa
This movie is indeed a food for thought...
Ahmad Bifa keep up with the good work it's indeed insightful.
Masha allah thanks you very much
gaskia inna kin kyuta, nji dadin kinyiwa Sile aure, sile ynasan humaira dayawa, dama ka, aureta agaske, dnji dadi, sosai Allah kabamu mataye nagari dan, isar Annabi muhammadu, s, a, w,
good work I love this fim northern any one
Glad you enjoy it!
Asalaam alaikum warahamatullah Malam Ahmed,, I hope many mothers will learn from this movie,, Inna tacika uwa.. good work Malam Ahmed❤❤❤
Thank you very much
Ma shaa Allah gsky Inna Uwa ce tgri
Aikin Bifa na kyau
Wow Ma sha Allah very interested ever among your episode
Allah yabani Mata kamarke malama humaira.
Nasara Miki 100%love you soo much ❤️❤️❤️❤️❤️
Su yaya aniya karyan banso banso gashi kana Hafsi "Maza" Allah kara hankuri tawa Humaira
Masha Allah toh sule Dan Inna Kar fa a fara son amarya a fara Mana wulaqanci fa ,Don mu Yan team humaira ne
SANNU TEAM LEADER 😂
Masha ALLAH Thanks you
Film dinnan ana gaba ana baya meyasa, kuma anajin murya a background din.
Masha.allah 👍👍👍
ماشاءالله تبارك الرحمن شكرا لك
Alhamdulillah, Allah Ya karawa Innarmu lafiya da nisan kwana. Amma Malam Sule tunda nima dan Innanne kuma ni ta riga ta yayeni ai sai Innarmu ta hadani da Amaryar ni ina bida kai kuma na Humayrah sai a barka kazauna da “Masoyiya” kawai 🤣. Muna jin dadin wannan shirin zaman aure gaskiya matuka! Mutane da dama Hausawan Nigeria da Africa a nan Amurka muna bibiyar ku.
Don Allah Agaida min da Innarmu da Humayrah da Amaryarmu 😍. Ko ina labarin Malam Bala a kauye kuwa?
Sule was smiling when his mom saying good things about humaira 🙈
Masha Allah ,Allah ya sa mu fi qarfin zuciyarmu amin❤️
Masha Allah gaskiya inajin dadin film dinnan domin ina amfanuwa dashi sosai allah ya kara basira
🥰🥰🥰🥰👍👍👈👈😍🖤🖤🖤
Ko yanxun Humair tayi nasara mijin ta na kaunar ta sosai ga ta yi aikin hankali hakan xai sa ya kara sonta sosai 💃
To ai yanda inna tazo idan ba haka tayi ba wlh bazaa zauna lpy ba😂😂😂😂
Inna fa tazo da sabon salo 😂
inna is acting it really good kamar gaske wlhi
Inna da Sule kamar da gaske, so Classy
Wlh kuwa Humaira nake tausayi 😢
Masha Allah Allah kara jagora
Allah series dinnan dariya yake bani😂😂😂
Inna kici karenki bbu babbaka😂😂😂
Ahmad A. Bifa free Malam Bala wlh in this series🎬🎥 pls😥🙏🙏
Muna kewar sa fa😊
لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم، لا اله الا انت سبحانك اني كنت من الظالمين
Da sule beyi dariya ba sai da yaji ance humaira 😁😁😁
Masha. Allah madallah dasurunka irinki in ah dahakasurukai suke wllh daanjidadi a zaina lfy gaskiya gaski inna Gara kiyaye shihaka 🤣🤣🤣🤣🤣
Masha allha watching from Saudi 🇸🇦🇳🇬🤞
Do Allah a dayo mana da mlm bala
Kaih! Hats off to u Bifa & Co.
Ina manta film nake kallo wlh.
Me too wlh
Wllh maihaifiya kamar innah jari ce
Masha Allah
Masha Allah ubangiji y qara basira
Thanks you
Hafsi manya nedai ina taya humer kishi 🤣🤣masoyoya is nice
Mudai muna bayan hafsy😂😂😂
Nima haka 🤣🤣
nima ina taya humair kishi sosai ma kowa
I wish all of us can follow our parents like Sulley
Ur papa nah only you no dey follow you parent oooo us we dey follow
Plz don allah kudawo da malan bala plz muna son zancen sa sosai gaskiya
A gasikya dan Inna da ace Mata goma ake Aure to kai kam zaka iya sabida kalalan bakinka da kuma hankuri ka ma cha Allah. Allah kara daukaka
Weldone 👍👍👍
Masha Allah muna Godiya wlh ❤️🤲👏💕🙏
lol! Inna kawai kame kame kikeyi abeg bayan kinyi abun ranki 😂. Wai daga ranan da sule ya fita ya bar gida 🙄🙄🙄. Duk kame kame ne yanxu kam bayan kin ma Humair rashin mutunci
Madallah da uwa Irin inna, Ba Yanan ta Sun shiga jikina
I really miss Mallam Bala
May this love never end, keep it up
Zaman lafiya ya fara yawa a Episodes din kwana kwanan nan. Ya kamata a kunna wa yaya wuta.
Macha Allah tubarikala humaira
This episode is one of the best episode dats i watch how i wish All ladies and married women will learn such manners
Masha Allah ... Bifa studios Allahye kara basira 🤲
Ahmed Bifa pls return Mallam Bala
Dan Allah afada mana kishi yoyin inna nawa 😂
Ni wallahi dama baban Sile nada rai shima ya mata kishiya 😒
Duk Bansan innar nan 🙄🙄🙄
From Umarul futee Dala Allah y kk Basira gaskiya inajin dadi wannan shirin infata amarya zata samu sakewa a gidan mujinta
Ma sha Allahu lakuwwata illabillah
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
Team humair o
Dan Allah a dawo da malan Bala
Inna uwace 😢😢 I love them all ❤
Masha Allah an zuba basira a wannan tsarin karin aure ga sule
Umaira has respect for elders and this training is from her step mum
Stepmom??
Wannan Episode Din Kam Sai A Hankali.....Abunda Yanan Nan Kwan Gaba Kwan Baya. Gaskiya Yakamata Kudinga Tsayawa Kuna Aiki Mai Kyau. Kudena Gaggawa.
Masha Allah.
Masha Allah muna godeya sosai😊
Gaskiya habsa kinyi masha allah allah yamiki sura
الحياة الزوجيه في نجيريه صعبه والله أعانكم الله 💥💥🇸🇦🇸🇦
رببي عينك والله كيتجوج في نجريا دور علبتخلوة
Keep it on mlm sule
Macha Allah 🥰
Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka
Alhamdulillah Rabil alamin 🙏
Ga hafsy ga humair🤣😂😂
Warrr😂
muna bayan humair fa
Muna tare da Humair
Anfa wuce episode innan har sunci wajen cin abinci an dawo
Da alama yaya ya san darajar gagerun mata masu jiki😂😂😂
Very good 👍 humaira
Slm bifa stideu ni shawara ta anan itace hafsa amarya tayi biyayya sosai aji dadin zama da ita sosai kaga idan aka yi haka zai cenza tunani wasu matan akan kishiya da suke gani kamar barazana garesu
Macha allah my inna ❤❤❤🇳🇪🇳🇪
Dan Allah a dawo da malam bala
Thanks for posting 🙌🏻
Macha'Allah
Masha ALLAH ❤️
Allah ya kara lapia hajiya inna
Gaskiya sule's mother took a wise decision. Wisdom.
Wallahi har na taya humaira kichi da naga wajan cin abinci amarya da mijin ta🙄🙄🙄🙄🙄🙄
Wlh nima , bansan sanda nace ma sule munafuki ba 😅
Sule Dan Allah kabari inna tayayeka kabata mamaki kayiwanu hukunci dakanka saidai taji labari. Sule Dan inaaa kanwankadai ita anyayeta saurankai hhhhhhhh
Gaskiya kuna Passamin Kai.
Fatan nasara Dan inna 💪🇳🇪
Macha allah ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️
Keep it up 👍
Masha allah 🥰🥰🥰🥰❤❤
Love you imma (mommy sule)😍❤️
Gaskia Zaman aure da mata wada Ku tce fahimtar juna aljana tce, oumaira tci sani a masoyan tci.
Ouma kulum ita tce jaruma ta
Nice episode
Macha Allah suleman dan inna
Macha allah alhamdoulillah tavaka wata aalla