YADDA ZAKA KARYA SIHIRI CIKIN SAUKI INSHA ALLAH
Вставка
- Опубліковано 16 вер 2024
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Allah yasaka da alheri
Masha Allah jazakallahu khairan
Allah yasaka sayyidi
Masha Allah mungode
Allah ya biyaka da gidan aljanna
👍
❤❤❤❤❤❤
Masha Allah,,, Jazakhallahu Khairan Malam
Masha allah cheick moun godé allah yaja zamani akarmakalah
Jazakallahu Khairan Mallam
Wallahi harna fara gajiya ya sayyadi in nayi bayan wani lokaci sai ya kara tashi saboda bibiyata da akeyi ya sayyadi ataimaka min Dan sayyadil sadati
@@FatimaMahammad-j6q Ya Salam
A kira waya lokacin kira
Wallahi Nima abunda yake damuna kenan idan abun ya jiyo har wata irin rama nakeyi wanda kowa ya ganni sai yace ko bani da lafiya ne
@@abbas_sadaukiAslm mlm inayi maka ftn alkhairi mlm dan Allah ina d tambaya mafarkin cin naman mamaci dafaffe wato gawa kenan 😭👏
Malam ina iya anfani dachi domin karya assirin ketara
جزاك الله خيرا يا سيدي
Ma Shaa Allah
جزاك اللهُ
جزاك الله خيرا يا شيخ ابس
Masha Allah
Allah ya saka da alheri Sayyadi dan Allah wana rana kausu9 ya kamata ya fara Sati,Talata,ko Al hamis? Nagode
Assalamu alaikum barka da jumaa muna godiya Allah qara sittira da nisan kwana amen
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Barkan mu da shigo wannan wata mai albarka 🤲 na zuwa sayyidina rasulullahi Salallahu alaihi wasallam ❤️❤️ maulana Sheik Abbas sadauki ALLAH ya qara lpy 🤲🤲❤️
Muna godiya sayidi
Assalamou alaikou
SalmAlkm sheikh. 23 suratul furqan
slm malan barka da warhaka da fatan an uni lafiya muna godiya susai allah ya jikan mahaifa dan allah malan arubutamana adu ar izawaqa ta kauna 35 barka kanmu dashiga wannan wata mai falala munajira adu ar malan
Muna godiya ga malam Allah ya saka da alheri
Salam alaikum malan Allah ya kara daukaka, way inda ka karanta kafa daya duk sai ka tofa koko sai ka idasa gaba daya sai ka tofa?
mlm dan Allah ka rubuta mana addu,ar. a comment
Masha allah muna godiya🙏🙏🙄🤲
Wlh Nima Ina cikin wannan yanayin Kuma nayi maka magana ta whatpp
Asalamu alaikumu mallam ba sa Aduan Izawaka Nan ba ba kafa uku. Har na fara na tsaya sabo da ban ga Aduan ba
Ya Salam
A duba za a gani an saka Insha Allah
صلاة النارية
Masha allah malam