Wato maza sun wuce, Allah yajikan MUSULMI Amma dai tunda shago yawuce dembe yawuce saidai wasan da yaragewa Yara shine sukeyi yanzu. Al'meen Allah yakara daukaka
Al Amin barka da warhaka don Allah tambayata gaskiyane shogo yayi dambe da dandunawa a bakori? Kuma wai Yakai ma dan dunawa duka bai same Shiba sai yasami wata bishiyar kuka harta ranqofa?
Alameen Allah ya biya, gaskia wannan aiki da kakeyi wlh taimako ne gameda ainahin tarihin damben qasar hausa, Allah Dai ya biya ka. Amma don Allah in da hali kayi hira da Gundumi ko ta minti 2 ta, naji ance baya son hira irin wannan Amma shina da kyau anuna Mai muhimmancin jin ta bakinai don tarihi, tarihin damben qassat hausa bashi cika in ba a ammbaci Gundumi ba.
Amazing! Wlh Al-Ameen Shago yanada abin mamaki, inbare haka kawai. Amma kasan yadda academics yake, bayanan Shago anan kaman single source ne, bansan yadda zan fada da Hausa ba. Ina zana samu wani different sources dazai affirming wayannan bayanan.? Wannan ma content ne😁 Slm!
Ka gane ai baba yayi kuskure a inda damben ya faru a jibiya baba Kuma yace a huntuwa so it's not from a single source rather from multiple sources and the stories same perhaps a little discrepancies
Wato maza sun wuce,
Allah yajikan MUSULMI
Amma dai tunda shago yawuce dembe yawuce saidai wasan da yaragewa Yara shine sukeyi yanzu.
Al'meen Allah yakara daukaka
Ameeen nagode
Allah yabiya Al ameen
Ameen thumma ameen
Al Amin barka da warhaka don Allah tambayata gaskiyane shogo yayi dambe da dandunawa a bakori? Kuma wai Yakai ma dan dunawa duka bai same Shiba sai yasami wata bishiyar kuka harta ranqofa?
To
Kuma godiya da wanna hira
Wato Haji Al-Amin inda Hausa na karanta da daga gida zanyi kwance inyi PhD cikin wannan shahin naka.
Allah yakara jagora
Dan'anace
Muna dubun godiya.
Nima nagode
Kana qoqari Al ameen kaida baba
Mungode
Muna godiya
Madallah
Al-Amin Shago ku ba Asiri bi geshi sai an shirya
To
Alameen Allah ya biya, gaskia wannan aiki da kakeyi wlh taimako ne gameda ainahin tarihin damben qasar hausa, Allah Dai ya biya ka.
Amma don Allah in da hali kayi hira da Gundumi ko ta minti 2 ta, naji ance baya son hira irin wannan Amma shina da kyau anuna Mai muhimmancin jin ta bakinai don tarihi, tarihin damben qassat hausa bashi cika in ba a ammbaci Gundumi ba.
To
Jinjina ga ALAMEEN Sokoto.
Nagode sosai
First comment ❤
Good
Mal ameen dan Allah wani shekarane shago yarasu
November 1988
Dan Allah waye Haru jaraba
Godiya namusamman alameen
Madallah
Hhhhh gaskiya shago yakai Dan dambe
Ba kadanba
Allah ya biya
Ameeen
Sannu da kokari al ameeeen
Yauwa
Gaskiya ne nima dan Jibia ne
Aha
@@alameensokototv496 watching from Germany.🇳🇬🇩🇪💪
Tschab! Wataudai Al-Ameen, irin mutanen da, musammam 'yan dambe, watoh kaman Samudawa suke😁
Kwarai
😂Hauwwa.utafasa.kuka😅
Hhhhhh
Agaskiya naji dadin wnn video
Madallah
Lallaikam Shago da Guduma yake dukan mutane nayarda 100 percent
Hhhhhh
Sanukudakokarinmunajandadasharku yaza ayenasamu tsoofafiwakuki
Yauwa
'a wane youtube ake sa Moun wakokin dan a nathi
Bansaniba gaskiya
Allah yajikan musulmi
Ameey
Amma dai shago da asiri yake dambe ko ???
Amazing! Wlh Al-Ameen Shago yanada abin mamaki, inbare haka kawai.
Amma kasan yadda academics yake, bayanan Shago anan kaman single source ne, bansan yadda zan fada da Hausa ba.
Ina zana samu wani different sources dazai affirming wayannan bayanan.?
Wannan ma content ne😁
Slm!
Hakane
Ka gane ai baba yayi kuskure a inda damben ya faru a jibiya baba Kuma yace a huntuwa so it's not from a single source rather from multiple sources and the stories same perhaps a little discrepancies