Professor Allah ya saka da alkhairi wallahi inda 'yan Tijjaniyya duk irinkane da kowa zai zama dan Tijjaniyya ni inabin karantarwar ahlussunnah amma ko acikin malaman sunna babu malaminda nakeso nake qauna nake kyautatawa zato irin Professor Ibrahim maqari❤ Allah yabamu ikon fahimta
Tufka da warwara. Daga karshe nace Allama Sheikhul Islam Abdulhalim bn Taimiyya bai yardada yin Addu'a na bukatar kanka a kabari ba. Sai dai kayiwa mamacin Addu'a domin shi mamaci yana bukatar Addu'a.
Wannan dai Prof ya baiwa Mutanen Assignment ne, don da yawa kurin Karanta Litaffan Malamin nasu Sukeyi, amma basa fahimtar komai ciki, sai wajenda aka Kafirta mutane, ko aka Shirkantar dasu, ko Bid'antar dasu. Maulana Allah yasaka da Alkhairi
Ibnu Taimiyya Yana da ra'ayin haramci tashi musamman aje karabi don Ayi Addu'a da tunanin cewa zata karbu don anyishi akan kabarin. Abunda Ibnu Taimiyya Yake cewa babu laifi shine idan hanya ya biyo dakai kan kabari ko gidan mutuwa kayi addu'an Neman gafara ga mamaci da Kai kanka Babu laifi, wannan kuma sanannene a Sunnah. Kamar yanda ibnu Taimiyya ya Kasa Addu'an gida biyu a dei wannan shafin na 195. A sake Duba shafin da kyau. Wallahu A'alam
Toh shi Malam din me yace? Ku wai wasu irin mutane ne? Komai sai kun nuna kamar kunfi kowa fahimtar addini, kuma da yawanku wallahi duk jahilai ne ba karatu kukeyi ba sai musu kawai. Amma Alhamdulillah mu bamuda lokacin wannan shirmen naku. Kuyi tayi idan kun gaji zaku daina. Munada malaman kirki bamu buqatar malaman Izala a rayuwan mu.
Professor Allah ya saka da alkhairi wallahi inda 'yan Tijjaniyya duk irinkane da kowa zai zama dan Tijjaniyya ni inabin karantarwar ahlussunnah amma ko acikin malaman sunna babu malaminda nakeso nake qauna nake kyautatawa zato irin Professor Ibrahim maqari❤ Allah yabamu ikon fahimta
But he brought the book and show to people professor very intellectual
اgaskiya jahilcin wasu dayawa Yana futowa fili kokuma ince kiyayya tanasawa idonsu Yana rufewa, Amma dai mungode allah dayabamu Prof
Allah yasaka da Alkairi da daukaka❤❤❤❤❤❤
Ma Sha Allah
Jazakallahu Khair ya sheikhana One Love 💕❤🎉
Allah ya saka da Alkhaïri ya cheik Ibrahim
Masha Allah
Ma Sha Allah yayi kyua muna godiya sosai
ماشاءالله
Masha Allah ❤❤❤
Muna godiya maulana , sukasimu hotoro sai aje a Kona littatafan su😅
Allah yasaka prop karatun malam sai malamai
Mashallah
❤❤❤❤
Mâcha allah
Gaskiyane malam Allah yasaka da alheri
Allah ya kara lafiyar da nisan kwana Ya kara kusan Ci
Allah ya jiqan malam
Allahu Akbar ya maulana proff ayi hankuri
Tufka da warwara. Daga karshe nace Allama Sheikhul Islam Abdulhalim bn Taimiyya bai yardada yin Addu'a na bukatar kanka a kabari ba. Sai dai kayiwa mamacin Addu'a domin shi mamaci yana bukatar Addu'a.
Qarya ne
Wannan fahimtar kune ku riqe kayan ku. Malam daidai ya fada, mu kam munayi kuma duk dangale wandon mutum dole ya barmu.
Wannan dai Prof ya baiwa Mutanen Assignment ne, don da yawa kurin Karanta Litaffan Malamin nasu Sukeyi, amma basa fahimtar komai ciki, sai wajenda aka Kafirta mutane, ko aka Shirkantar dasu, ko Bid'antar dasu. Maulana Allah yasaka da Alkhairi
Prof Ibrahim Ahmad badashi yakeba yana wayar da kan al ummane
Prof Yaci littatafai wlh
Ibnu Taimiyya Yana da ra'ayin haramci tashi musamman aje karabi don Ayi Addu'a da tunanin cewa zata karbu don anyishi akan kabarin.
Abunda Ibnu Taimiyya Yake cewa babu laifi shine idan hanya ya biyo dakai kan kabari ko gidan mutuwa kayi addu'an Neman gafara ga mamaci da Kai kanka Babu laifi, wannan kuma sanannene a Sunnah.
Kamar yanda ibnu Taimiyya ya Kasa Addu'an gida biyu a dei wannan shafin na 195. A sake Duba shafin da kyau. Wallahu A'alam
Toh shi Malam din me yace? Ku wai wasu irin mutane ne? Komai sai kun nuna kamar kunfi kowa fahimtar addini, kuma da yawanku wallahi duk jahilai ne ba karatu kukeyi ba sai musu kawai. Amma Alhamdulillah mu bamuda lokacin wannan shirmen naku. Kuyi tayi idan kun gaji zaku daina. Munada malaman kirki bamu buqatar malaman Izala a rayuwan mu.
@@shamsuddeensaleh482 To na gode
Allah ya kara lfya sheihu ❤❤❤❤❤❤
A yanke dai dai nan a turama wancan mutum wato Alqasim gashuwa ko HOTORO 😂😂😂😂😂
Adua bauta ce
Kai dallah chan
Dan qauye
Meyasa sai a'qabari za'ayi addu'ane?
Duk da cewa abun da akace babu yakawo alitatafe basai Kagawa alkasim hotoro yatatara litayafe yakawo ba
Wannan duk kame kame ne ka kawo inda sheikhul islam yafafi waccan maganan ta cewa zaka iya zuwa makabarta kayi adu’ah
Sskarai mayaudari
Just show us where Ibn Taimiyyah said that and stop talking too muxh
Ana magana da masu ilimi ba irinmu yan social media ba
A'a malam mamata sai dai aje amusu Addu'ar bawai aje ayi adu'aba na rokansuba
Mutanan da sukecewa ba'a zuwa Madina maqiya Annabi Sallallahu alaihi Wasallam
Masha Allah
Masha Allah