Yau Alhamis 2/1/2025 Autan ɗan Bunza ya fito Da yaran da ya koyawa Dambe a sabuwar shekara

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 лют 2025
  • Yau Alhamis 2/1/2025 Autan ɗan Bunza ya fito Da yaran da ya koyawa Dambe a sabuwar shekara

КОМЕНТАРІ • 36

  • @HaleefaUmar
    @HaleefaUmar Місяць тому

    Auta sai gayya 👌

  • @YusufXimor
    @YusufXimor Місяць тому

    Allah sarki ashe Auta Dan garinmu ne

  • @NaxirusunusiAhamad
    @NaxirusunusiAhamad Місяць тому

    Auta sai gaiya Allah yakara lpy

  • @babcysilver2357
    @babcysilver2357 Місяць тому

    Auta Mai Matasa Wallahi Kaye Iya magana Allah yabada Sa’a Arewa Sai Kuma Sai Mai Sallah ❤

  • @buharijanar-l1r
    @buharijanar-l1r Місяць тому

    Aduniyar dembe babu kamar autan Dan bunza Allah yakara sutura mutumina

  • @yakubumaijariyatu9325
    @yakubumaijariyatu9325 Місяць тому +1

    sarki me mayaqa❤❤❤❤

  • @GarbaUmar-z9h
    @GarbaUmar-z9h Місяць тому

    Slm Allah ya Kara lfy bayan Goya marayi

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 Місяць тому

    Wlh Auta kabirgeni sosai ALLAH yakara lpy

  • @unclemuhsinmathclass
    @unclemuhsinmathclass Місяць тому +1

    Gaskiya ya iya magana sosai

  • @ShafiuAdamu-w2y
    @ShafiuAdamu-w2y Місяць тому

    Gaskiya auta kaiya magana

  • @ShafiuZubairu-k3h
    @ShafiuZubairu-k3h Місяць тому

    Allah ya Kara wa auta lpy

  • @saidusanusisaidu3245
    @saidusanusisaidu3245 Місяць тому

    Wlhi Auta nidan Birnin Kebbi ne Dan gurumada Amma bantaba Jin Wanda akayi firadashi Mai hankali irinkaba Kuma wlhi Ina qaunarka Allah ya taimaka adukkan al'amuranka gabadaya.

  • @lawanbossboss
    @lawanbossboss Місяць тому

    dan jarida yau kahaduda dila. sarkin wayo

  • @duniyardambetv
    @duniyardambetv Місяць тому +1

    SARKI mai matasa

  • @AroumouHarouna-w7f
    @AroumouHarouna-w7f Місяць тому

    Yes aouta

  • @NaxirusunusiAhamad
    @NaxirusunusiAhamad Місяць тому

    Aliyu dan jarida dan Allah kagayawa Autan dan bunza Akwai wani yaro bahagon ramadan karamin dan katsina surikeshi sosai saboda shine mesalon dambe irinna Ramadan saboda yanada wayo sosai dan wajan wata 6 baya yaron yana kano saiyakoma gida katsin Ammah yanzu yadawo kano

  • @AbdurrahmanYusif-q5t
    @AbdurrahmanYusif-q5t Місяць тому

    Auta kasan mekayi ayanayin maganarka

  • @MamanesaniIssah
    @MamanesaniIssah Місяць тому

    Auta sai gaya

  • @AbbanMuhibba
    @AbbanMuhibba Місяць тому

    Auatan ko kano ko kaki ramadan yasharema hawaye

  • @abbaabdullahi3360
    @abbaabdullahi3360 Місяць тому

    Wllh auta tagama da dambe bawani tsohon Dan dambe me nasararka

  • @DayyabuAlasnusman
    @DayyabuAlasnusman Місяць тому +1

    Auta sai gayya

  • @ShafiuZubairu-k3h
    @ShafiuZubairu-k3h Місяць тому

    Dan jarida yau kahadu da me wayo

  • @abubakarmuhammad6378
    @abubakarmuhammad6378 Місяць тому

    Shege Ali Dan jarida Ashe kadan lya aiki sonraine kakesawa acikin aikin ka

  • @AbdullahiSaidu-fn9ec
    @AbdullahiSaidu-fn9ec Місяць тому

    Ni gurmadane Amma auta kanada ilimi gsky🙏

  • @MuhammadmunzaliHassan
    @MuhammadmunzaliHassan Місяць тому

    Kaf yan damben yanzu bawanda yake burgeni kamar Autan dan bunza

  • @UmarAbuMasanawa
    @UmarAbuMasanawa Місяць тому +1

    A gaskiya ina bibiyar dambe da hira ko in ce tattaunawa da wadanda ke tattare da harkar dambe babu wanda ya birgeni kamar Autan dan bunza, Aliyu dan jarida idan ana bada kyauta to Auta zai cinye.

  • @Anas-x3w7r
    @Anas-x3w7r Місяць тому +1

    Ka eyya mgna sosai gskya

  • @ahmadadamu6939
    @ahmadadamu6939 7 днів тому

    Dan burni, Auta.

  • @LawaliSidi
    @LawaliSidi Місяць тому

    Auta sigaya

  • @ShafiuAdamu-w2y
    @ShafiuAdamu-w2y Місяць тому

    Auta saigaiya

  • @UzaidadogobgayeIdrisAyo
    @UzaidadogobgayeIdrisAyo Місяць тому

    sa,i,uga

  • @JabirUsman-o1u
    @JabirUsman-o1u Місяць тому

    Auta,saigaiya

  • @SaddiSaddi-ug3pb
    @SaddiSaddi-ug3pb Місяць тому +2

    AUTA MI MATASA

  • @AuwaluGarba-i6c
    @AuwaluGarba-i6c Місяць тому

    Auta.kafidanjarida.wayo

  • @idrissaAbdou-qk6yj
    @idrissaAbdou-qk6yj Місяць тому

    Mai matasa jamus jamus jamus kowa maye

  • @saminutasiu4298
    @saminutasiu4298 Місяць тому

    Han nasara nayan dambe