Kannywood Tadau Zafi Kan Maganar Hadiza Gabon Ga Matan Dasuke Son Shiga Harkar Masanaantar Kannywood

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 чер 2024
  • Ku danna Subscribe da Kararrawa don Ganin Yadda Jarumi Zahraddin Sani Ya Kalubalenci Hadiza Gabon Kan Shawarar data Matan da Suke Sha’awar Shiga Masana’antar Kannywood Inda Hadiza Gabon ta Bude Baki Tace Duk Maccen da take da Burin Shiga Masana’antar Kannywood Kada Ta Sake ta Shigo Saboda Harkar illolinta da Matsalolin taSunfi Alkhairan Cikinta Yawa. Gwara Suyi Zamansu a Gidan Iyayensu Su Cigaba da Karatu Idan Sun Samu Mijin Aure Kuma Suyi Auren Su.

КОМЕНТАРІ • 9

  • @malanusmanmalanusman6626
    @malanusmanmalanusman6626 13 днів тому

    Sadeeya haruna tayi maga na mai kyau masha allah allah ya kyauta

  • @user-bs9mz6jf4l
    @user-bs9mz6jf4l 14 днів тому

    Masha Allah

  • @user-xm3xd9pw4o
    @user-xm3xd9pw4o 4 дні тому

    to Hadiza gabon allah yasaka da alkairi wannam magana dakikai gaskiya kikafada kinyidaidai wllh san nam akwai mata da yawa sunaso sufadi irin wannam maganar suna storo

  • @KakakelluSheriff
    @KakakelluSheriff 16 днів тому +1

    Kai wawane ai Sai kaje kasaa zuriyanka gabadaya ma a film zakayi bayani da larabci ai

  • @rukaiyatabra8560
    @rukaiyatabra8560 16 днів тому +1

    Abunda na fahimta da manufar Gabon shine, yanda ake kallon yén film ake hana aurensu, bacin ba haka suke ba a zahiri.
    Kuma na yarda, akwai masu halayyan banza da yafi na yén film a gaskiya

  • @sanimohd9875
    @sanimohd9875 11 днів тому

    Hakayayi sayyada😢

  • @OBO.002
    @OBO.002 12 днів тому

    Gashi yanzu an samu abun duniya amma babu kwanciyan hankali, gashi kuma yanzu ne akeson zama mutanan kirki,😅 amma kar amanta dayan da aka samu duniyan!!!💔 Gashi Yau wancan fitina gobe wancan…. Allah yasa mudace yakuma sa mugama da duniya lfy🙏🤣🤣🤣🤣

  • @OBO.002
    @OBO.002 12 днів тому

    Wai dama wannan karfiyan yarin yarnan zata iya fitowa tayi magana akan rigimar wasu chapdijan gaskiya ne bayan komai da akeyi yana cikin media karku manta fa hmmm….🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @northernlight7122
    @northernlight7122 12 днів тому

    Hadiza Gabon is a visionary with wisdom in her comments.
    Her comments contain the preservation of women.