Ina Neman wakarsa na farko Mai irin wannan sauti wadda yake cewa " in kaso mutum baka samu ba sai ka dangana ya zama tilas ne" kare da bakin baki da ganinsa bazai rasa cizo ba. Ana zammanin wuta a makera sai ta tashi a masaka.kungiyar yan mursisi banga kuna nada mandala ba.
Allah Sarki, Allah kagafartama Ali Makaho. Dan Allah Ku lodamuna wakokin Ali Makaho mana
Yu
allahsarki sandaya mutu ba a haifeniba ammanazo natsinci kaina dason wako kinsa allah yagafarta masa yasa aljannace gidansa damu bakidaya
Ameean
ALLAH ya sa koncia hutawa ce
Amin.
Allah sarki
Shekara 28 damutuwarsa
Allah yajiqansa darahma
Allah yajiqansa darahma 😭
Allah ya kyauta makonci
Allah ya gafarta musu da rahma
Allah sarki ali makaho
Allah yayi musu rahama
Amin
Ina Neman wakarsa na farko Mai irin wannan sauti wadda yake cewa " in kaso mutum baka samu ba sai ka dangana ya zama tilas ne" kare da bakin baki da ganinsa bazai rasa cizo ba. Ana zammanin wuta a makera sai ta tashi a masaka.kungiyar yan mursisi banga kuna nada mandala ba.
Allah yayi masa rahama
Amin Amin
Allah ya jikansa da rahama
Allah ya jikanshi da rahama
Amin, Amin...
Allah jikan Ali makaho
Allah, ya jikan mazan jiya Ameen
Amin
الله يا زمن الله يرحمه
Audio
How can I download these songs?
Allah yayi musu rahama gaba dayansu