HADIZA GABON: Jiki ne ke nakasa, amma banda zuciya. Rayuwar Amina abar misali ce

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 12 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 799

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 Рік тому +33

    This interview was deeply moving, filled with emotion and heartbreak. I hope for the best for Amina, praying that God enhances her life, boosts her health, and strengthens her to overcome the challenges He has presented to her.

  • @zainababdulkadir2626
    @zainababdulkadir2626 Рік тому +129

    Ya Allah ya ubangiji Dan girman zatin ka,Dan sunayen ka 99 tsarkaka,ya ubangijin sammai da kassai ya Wadudu,Ya Zuljalal wal Iqram….Allah baka zalunci kuma ka hane nu da muyi, Ya Allahu ka duba Aminan ka😭 wallahi ba shakka kana kaunan ta Ya Ubangiji ka bawa Amina haihuwa🙏🏽🙏🏽😭💔Dan wlhy tabbas ‘ya’ya rahama ne✨ Allahu ka Azurta ta da yara masu Albarka 🙏🏽 Ameen!

  • @ummeeusaman
    @ummeeusaman Рік тому +8

    Allah sarki Amina ubangiji ya dubeki da idon rahama Allah ya sakamiki cutarwar da sukayimiki Allah ya baki haihuwa saboda hasken fuskar manzon Allah (saw)anty Hadiza masha Allah ❤❤❤❤

  • @NiimaScentEmpire
    @NiimaScentEmpire Рік тому +15

    This is really touching...Allah ya saka miki....anty Hadiza pls we need u to invite us parents having children living with disability...we need to create awareness, mutane su san cewa not all disability is ciwon jinnu...bcos early intervention helps alot.
    We will be more than willing to come forward and let other parents going through same understand that their child is just special in his or her own way... I am a mother of a 11 years old living with cerebral palsy... Allah vallu, Allah wadu barka.
    Miyetti Masin.

  • @majiMuhammad-um1sk
    @majiMuhammad-um1sk Рік тому +40

    Her story really touches me...😭 Allah yakarawa rayuwa amina albarka

  • @rakiyaannur8421
    @rakiyaannur8421 Рік тому +18

    Allahu Akbar. Malama Amina I love your spiritedness and steadfastness. Allah Ya Kara maki lafiya kuma Ya kare mu daga shairin mutum da jinnu.
    Thank you Tamegari for the interview.
    It was so emotional and heart stirring.

  • @SadiyaMSani
    @SadiyaMSani Рік тому +12

    Allah ya saka maki ya cika maki burinki na Alkairi Amina ur story is so touching 😭 Allah ya kara maki kwarin zuciya I love ur strong heart 😍

  • @aminatuabubakar1017
    @aminatuabubakar1017 Рік тому +1

    Ma Sha Allah, am highly moved by Amina's courage, Allah ya Kara mata lafiya

  • @الل-ت3ل4ك
    @الل-ت3ل4ك Рік тому +2

    Allah sarki wallahy nasha kuka kawai tunanina inda akaina abun ya faru yazanji wannan wanda sukayi mata haka sun cuceta tabbas kam babu abinda yafi saide tabarsu da allah kuma allah zai saka mata😢😢hasbunallahu

  • @faisalumar2114
    @faisalumar2114 Рік тому +14

    A very heart touching story indeed. I cry alots. Allah yayi maki albarka yasaka Miki. Hadiza Kema Allah yasaka Miki da Alkhairi.

  • @MrBsBsbrk
    @MrBsBsbrk Рік тому +10

    This remind me Nura M Inuwa😢 the Hausa Singer who encountered the same problem, may Allah keep protecting us Ameen.
    Allah ya biyamiki dukkan bukatunki na Alkhairi

  • @ZakariaHamidou-qb2tl
    @ZakariaHamidou-qb2tl Рік тому +4

    😭😭wlh ji nake kamar in gudu in rungumeta indinga kuka ko zataji abunda naji lokacin da naji labarinta
    Allah ya karamata hakuri Allah ya biya da gidan aljanna

  • @amadoutaoueyezalika840
    @amadoutaoueyezalika840 Рік тому

    Ya rabb !!ka bamu kyaukawan karshe,i never comments but fan of this show.Allah ya saka miki yar uwa,karfin guiwarki ya birgeni sosai Allah na tare da ke

  • @AMBTALENTED
    @AMBTALENTED Рік тому +1

    Allah yafisu Allah yakarawa rayuwa Albarka, Allah yasa kiyi kyakykyawan karshe
    Aunty hadiza nima Akirani duk da dai ni bakowa bane

  • @fannezarabukar6556
    @fannezarabukar6556 Рік тому

    Alhamdulillah, ni ta birgeni ma, yadda tayi tawakkali, cewa kaddara ce daga Allah, Kuma jajircewar ta akan sana'ar ta, Allah Ya dada Kara mata hakuri, ya Kuma albarkaci kasuwanci ta. Babu Wanda yafi karfin kaddara. Hadiza, gaskiya kina koqari wajen zakulo mana abubuwa masu ilmantarwa ta rayuwa, a cikin tattaunawar ki da al'umma. Ya'maama ne daga Maiduguri 🤚🤚.

  • @bahajatuaminu4770
    @bahajatuaminu4770 Рік тому +4

    Allah sarki rayuwa,Allah ya Saka Miki Amina,Allah ya qara miki qarfin Imani da tawakkali😭😢, Hadiza Allah ya qara basira da daukaka 🥰🤗

  • @SinzuTBHudaifabeed-up2xn
    @SinzuTBHudaifabeed-up2xn Рік тому +1

    Banida abinda ma zance amma nasan nayi kuka sosai. Allah ya kara miki tawakkali Aunty Aminah in sha Allah kinada ga cikin hurul’in na Aljanna my Aunty Amina 🤲🤲 Aunty hadiza Allah ya kara miki budi mungode sosai 🤲🙏 .Sannan Aunty Hadiza inada lamari kamar na Aunty Amina ah rayuwata. Idan zan sameki nashirya nafada.🙏

  • @sajeedarhtbuharii8491
    @sajeedarhtbuharii8491 Рік тому +3

    Hasbinallahu wa ni'imal wakiil. Ths is so Heart touching. Allah ya shiga lamarinkii.

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Рік тому +1

    Allah yayi gaskiya, bayan mutuwa(duniya), akwai lahira(hisabi) lallai za a tsaya a gaban Allah...Allah kuma ba zai bar masu zalunci ba, tun daga nan zasu fara ganin mai suka aikata na zalunci😭Allah ya saka miki Amina

  • @salma250umar3
    @salma250umar3 Рік тому +4

    Allah sarki,my sister is also a victim of acid on her face since from childhood and now she's in her 30s, Allah dai yaye mana sakaya kawai.

  • @juwairiyahmustapha1550
    @juwairiyahmustapha1550 Рік тому +1

    Am so speechless😭😭😭😭😭 allah yasaka miki allah ya aki yara nagari masujin kanki anty hadiza kema allah yasaka miki ayyukan alheri da kikeyi

  • @aminatushehu4735
    @aminatushehu4735 Рік тому +3

    Allah ya kara miki imani da juriya , Allah ya rabamu da zalunci , its so sympathetic 😭

  • @hafsaisah28
    @hafsaisah28 Рік тому +1

    Allah ya saka miki da alkairi hadizatou
    Amina Allah ya saka mk

  • @muhammadsalihu
    @muhammadsalihu Рік тому +2

    Allah bimiki hakkinki Allah qara daukaka hajiya hadiza sannu da qokari gaskiya kin kyauta da kika gayyato ta saboda yinmaganan zairage mata radadi Allah qara miki lafiya hajiya amina

  • @maimoussahdz1100
    @maimoussahdz1100 Рік тому

    Rayuwa kenan kowa da kaddararshi ya Allah ka bamu ikon cinye jarabawa 🤲🤲🤲 ya Allah kasa mu cika da kyau da imani 🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @agfulatanfulatan779
    @agfulatanfulatan779 Рік тому +12

    Aunty Hadiza dan Allah akawo mana Kumurchi he is my best kannywood actor....Muna kallon shirinki daga nan garin Calabar sosai da sosai.

  • @muhammaddaudadkc1869
    @muhammaddaudadkc1869 Рік тому

    Hajiya Hadiza Gabon Ina inason naziyarceku insha Allah 👈

  • @hamisusulaiman8884
    @hamisusulaiman8884 Рік тому +1

    Allah ya shiga lamuranki na rayuwa amina Allah yasa maki Allah kuma yajikan iyayen ki da rahama na tausaya maki matuka amma haka rayuwa take Allah ya baki ladan jarabawar da yayi maki Ameen 🙏🏽😩💔💔

  • @halimaadamu7715
    @halimaadamu7715 6 місяців тому

    Ayya anty Hadiza kinada Imani Allah ubangiji bata juriya da dagana

  • @abdulrasheedmuhammad1405
    @abdulrasheedmuhammad1405 Рік тому +4

    I'm really touched. I don't even realized when I started shedding tears. This is too much may Almighty ALLAH judge they culprit's. Lastly I pray that may almighty ALLAH hea, comfort en gave her more strength. Allah yabeeyaky Hadeeza. Allah yakaremu daga sharryn Makeeya. ALLAH yasa dukkan musulmai a Aljannah. Amyn Thumma Amyn....😢

  • @abdulkadirhassan5304
    @abdulkadirhassan5304 Рік тому +1

    Allah ya tabbatar da Alheri a rayuwarmu Gaba Daya

  • @SURAJOABDULLAHI-n7r
    @SURAJOABDULLAHI-n7r Рік тому +2

    May Almighty Allah protect us. And also guide her

  • @habibamustapha8274
    @habibamustapha8274 Рік тому +1

    Allah ya sakamike sister amina wlh kunsane kuka sosai allah yabimike hakkinki allah baya bacci watching from Saudia Arabia 🇸🇦

  • @subayaandul388
    @subayaandul388 Рік тому +2

    hadiza gabon ina kaunarki wlh saboda imaninki da tausayinki 💚💚💚💚💚💚💚

  • @Nazry-gd1ce2sk1i
    @Nazry-gd1ce2sk1i Рік тому +15

    J'applaudis beaucoup cette Amina malgré tout ce qui se passait elle continue toujours a être forte et ambitieuse ❤❤

  • @ibrahimhauwa359
    @ibrahimhauwa359 Рік тому +2

    Subhanallah😢, Amina Allah ya karawa rayuwarki Albarka.
    Allah ya baki haihuwa yaya masu albarka Amiin 🤲.
    Allah ya gafartawa iyayen mu baki daya Amiin ya Hayyu ya Qayyum. It's heart broken 💔 Narratives. 😭😭😭😭 Allah ya saka miki.

  • @RahmaUmarSanda
    @RahmaUmarSanda Рік тому +1

    May Allah bless u My mentor Hadiza Gabon

  • @AlkasimBashir-v4f
    @AlkasimBashir-v4f Рік тому +1

    Zan iya raema kunta ta banqarin haehuwa in sha allah 😢😢😢

  • @abdulazeezibrahim7252
    @abdulazeezibrahim7252 Рік тому +2

    Let me use dis medium to sympathize and show my concern to Amina. Her story really touches me . May God give her strong mind and continue encouraging her self to overlook everything happens to her in the fast

  • @Nafissa-g1u
    @Nafissa-g1u Рік тому +3

    Allah yasa hakan sanadiyar Shiga aljana ce gareki🙏💫

  • @abubakarabdullahisabo7645
    @abubakarabdullahisabo7645 Рік тому +1

    Thank you adizatou for the inviting,ita Kuma Allah yabata lafiya

  • @adamouamadou9049
    @adamouamadou9049 Рік тому +2

    Très émouvant Amina Allah ya kara juriya da Imani sakayya ta ubangiji na zuwa in sha Allah kuma Allah ya kara maki hankuri jarabta ce ta ubangiji

  • @SaudathIsahmuhammad-ds4jm
    @SaudathIsahmuhammad-ds4jm Рік тому

    Allah sarki 😭😭😭 Allah zaisaka Miki in Sha Allah 😭

  • @abdulmustaphaa
    @abdulmustaphaa Рік тому

    Amina Allah ya cika mi ki dukƙan burikan ki da ki ka sa a gaba. Amin😭😭😭

  • @khadijahkamal465
    @khadijahkamal465 Рік тому +3

    This is really touching wlhi 😢😢
    Allah ya saka miki 🥺
    Allah mungode mk

  • @aishasaulawa9544
    @aishasaulawa9544 Рік тому +4

    Gaskia this is really heart touching show

  • @imranaabdullahi7943
    @imranaabdullahi7943 Рік тому

    HADIZA muna gdy sosai da koqari Allah ubangiji yaimiki albarka hjy HADIZA 🙏

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Рік тому

    Allah Sarki Malama Amina Thank you My love HDZ G

  • @MMm-ew9jm
    @MMm-ew9jm Рік тому

    Allah yasa kamiki kekuma Gabon Allah yabarmu tare

  • @mdkmdato6558
    @mdkmdato6558 Рік тому +1

    Aunty Hadiza dan Allah kikawo sadiya kabala daga Fatima saudi Allah yataki aunty Hadiza ❤❤

  • @maryamsfulani-sk9ct
    @maryamsfulani-sk9ct Рік тому +1

    Wayyooo rayuwa Allah yasa kisamu babban rabo agidan aljanna😭🙏

  • @bilkisuabdulhameedibrahiim9659

    Watching all the way from UK, pls I need Amina's number, taki mai kaunarki duniya da lahira. Much ❤❤❤ Amina

  • @fatimaabba8701
    @fatimaabba8701 Рік тому +6

    So heartbreaking 💔 story😢
    Allah ya saka miki
    Su kuma Allah ya tona asirin su

  • @MukarramaTuhami
    @MukarramaTuhami Рік тому +1

    Allah yayi miki sakayya da gidan Aljannah … wallahi u’re an inspiration to everyone… may almighty Allah continue to strengthen you Amin

  • @HdhdRggfhd
    @HdhdRggfhd Рік тому

    Allah sarki Allah ya salami da gaggawa subhanallah

  • @aissahamanimayaki480
    @aissahamanimayaki480 Рік тому +3

    Macha Allah courage a Mme Amina Dieu est au contrôle vraiment je larme

  • @AminuAyara
    @AminuAyara Рік тому

    so touching heart story indeed, may allah (s.w.a) bless u with the everlasting peace to ur mind, keep living great full may he grant u janna

  • @AminaSulaiman-ew4bs
    @AminaSulaiman-ew4bs Рік тому

    😭😭😭Allah sarki takwara Allah yabaki zuri,a dayyiba

  • @NafissaLawan-i9x
    @NafissaLawan-i9x Рік тому

    Allah ya saka miki Gaskiya ba dadi 😭😭😭😭😭😭

  • @AliyuMouhamadou
    @AliyuMouhamadou Рік тому

    Wllh Wllh Hadiza wannan Labari. Nima kadan tasa nayi kuka Taban Tausayi sosai Allah de yasakamata

  • @jamiluharuna6776
    @jamiluharuna6776 Рік тому +2

    Allah sarki rayuwa 😭 😭😭

  • @bilkisutv796
    @bilkisutv796 Рік тому +15

    I cried so much seeing this
    Alhmdulilah for her life

  • @musbahumusa2188
    @musbahumusa2188 Рік тому

    Allah sarki... Allah ya qara miki lafiya... Aameen

  • @Momsabeercollection
    @Momsabeercollection Рік тому +3

    Very hrt touching story amina Allah yasaka miki Allah taimakeki arayuwarki Allah yasa kikai masayinda makiyinki beyi sammani ba😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @zilyanatulawal8091
    @zilyanatulawal8091 Рік тому

    Aaaameeen Aunty Hadiza I really appreciate the way you are helping people may Almighty Allah reward you aboundantly

  • @mujahidaJibrilAngyu
    @mujahidaJibrilAngyu Рік тому

    😢 Allah yayi wa hajiya Amina sakayya Allah ka dauka Mata fansa 😢

  • @nigerian6630
    @nigerian6630 Рік тому +1

    Wlh Amina natausa yamaki Allah ya nasanki ne incha allahu komi yayi farko xanyi qarchi😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @albodawiy
    @albodawiy Рік тому +2

    Amina kar kidamu wannan wata jarabta ce da Allah yayi miki kuma naji dadi da ki ka dauki qadara a yanda tazo miki sannan amina kisani Allah ba yaduba kyan halitta ko sura wanda yafi wani a gurin Allah shi ne wanda yafi jin tsoron sa ina miki fatan gamawa da duniya lafiya Allah yashiga lamarin ki da namu baki daya❤

  • @abdoulayesaley4237
    @abdoulayesaley4237 11 місяців тому +1

    Innalillahi wa'innaileyhi rajioun allah ya saka .💔

  • @IbrahimMusa-k2x
    @IbrahimMusa-k2x Рік тому

    Allah sarki hajiya hadiza wallahi ina sonki saboda imani da tausayi da kike dashi Allah kara daukakaki Allah sa kigama da duniya lafiya

  • @yahayajibrin2589
    @yahayajibrin2589 Рік тому

    Allah yasaka miki amman ina baki shawara da kiyafe musu Allah in sha Allah zaki samu mafita arayuwarki
    Naji tausayinki kwaraida gaske amman dan Allah kijanye kalman rashin yafiyan nan agaresu

  • @FauziyaMahammd
    @FauziyaMahammd Рік тому +1

    آمين يا الله 🤲🏻🙏🏻😢😢😢

  • @IsmaelBabanSafwanDaHaydar
    @IsmaelBabanSafwanDaHaydar Рік тому +1

    Gaskiya amina ina matukar tausa yamike wallahi Allah shi tsini wa duk wanda yake da hannu cikin wannan abu da aka yi miki

  • @RahamaAbdullahi382
    @RahamaAbdullahi382 Рік тому

    Amina ubangiji yabaki mafita Allah yabaki zuria masu Albarka Anty hadiza Allah yasaka Miki da mafificin Alkhairi😊😊

  • @danlarabawat.v9510
    @danlarabawat.v9510 Рік тому +2

    Na yi kuka sosai na tausayin wannan baiwar Allah, Ubangiji don girmanKa da rahamarKa Ka ba ta haihuwa mai albarka, Ka ji ƙan iyayenta, Ka saka mata a kan wannan zulunci da aka yi mata. Ka kyautata ƙarshenta da namu ba ki ɗaya.😭😭😭👏

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Рік тому

    😢Malama Amina Allah y Kara Miki juriya, daukaka a cikin zamanki na rayuwa y Kuma biki hankin duk wanda y miki wanna zalunci a rayuwanki wanda duk sukayi Allah y walakantar dasu y musu yadda sukayi miki My sis hadiza Allah i biyaki d mafificin alkhairi, Allah mu kuma ya karemu, zuriyan d yanuwa musulmai Ameen, Allah y kara bamu karfin imani a duk yadda muka tsinci kanmu Ameen

  • @KiraMakeover
    @KiraMakeover Рік тому

    Allah yakarawa rayuwa amina albarki 😢

  • @ZeenatsAbdulfatahZeesphatah
    @ZeenatsAbdulfatahZeesphatah Рік тому +1

    😭😭😭 wlh mun hadu a open dearies tana cin abinci taga na kalleta xanfara kuka senaga duk ta tsargu ta dena cin abincin senai sauri nabar gurin 😭😭😭😭

  • @zzxzzx1622
    @zzxzzx1622 Рік тому

    Allahu akbar aduk lkcin dana ganta senaji rayuwa ba'a bakin komai take ba Allah yasaka miki Aunty Amina

  • @abbasskudu2032
    @abbasskudu2032 Рік тому

    Amina muna mata fatan alkhairi. Kuma ta qara godewa Allah wan nn jarrabawar da Allah ya mata in sha Allah taci wan nn jarabawar. Sakayya kuma kmar ynda ta fada shakka babu ubangiji zai mata sakayya a gobe kiyama. Kuma mujin ta ya godewa Allah dajin wan nn lbari kasan shi aka nema. Allah ya saka maki ya miki tsaye

  • @HajaraSuleiman-dg4jm
    @HajaraSuleiman-dg4jm Рік тому +3

    Ya Allah 😭🙏

  • @HafsatSuleiman-f1k
    @HafsatSuleiman-f1k Рік тому

    Allah yasa lahirar ki tafi duniyarki kyau Amina shine fatana agareki damu gabadaya

  • @abdussamadabdurrazaq
    @abdussamadabdurrazaq Рік тому

    Allah ya karemu daga sherin dan Adam. Hadiza Allah ya miki Albarka !

  • @maatopup
    @maatopup Рік тому

    Allah ya qara ma rayuwar ki Albarka Amina.

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Рік тому

    Yi haquri hadiza...😭😭😭😭abubuwan da suke faruwa a wan nan nahiya tamu is just like ba za a mutu ba, koma kamar ba a mutwa

  • @nanasvlogsfatimayunusahass2001

    Alhamdulillah for life her life my life and everyone Allah yasa mu cika da imani

  • @Dijaa_falke_vlog
    @Dijaa_falke_vlog Рік тому

    Yau kam kinyi kyau hadiza, Masha Allah

  • @aishaabdullahisani
    @aishaabdullahisani Рік тому

    Allah sarki 😢 Allah ya faranta mata ya biya mt bukatunta na alkairi 😢 Allah yasa sanadin daukakarta kenan Allah yasa kaffara Allah ya Kare mu ya kare mn imaninmu kuma Allah yasa wanda sukayi mt su fara ganin sakayya tun a duniyw

  • @Hajiyadahiratu
    @Hajiyadahiratu Рік тому

    Wallahi se Allah yasakamata insha allahu 😭😭

  • @shamsuiyatawa4567
    @shamsuiyatawa4567 Рік тому

    ❤❤❤❤❤❤Ilove you in allah ya yarda sai munhaku da yar dar annabi s a w ✌✌✌✌

  • @سارهسلفي-خ6ك
    @سارهسلفي-خ6ك Рік тому

    Allah sarki Hadiza. Wnn baiwar Allah ya duba lamarin ta

  • @awalalfa-kaza7934
    @awalalfa-kaza7934 Рік тому +3

    Ya Allah 😭 Ya Salam Really heart through 😭😭😭 I really cry and am still crying I will never forget dis heart through mey almighty Allah gerant You jannatul firdausi 🙏

  • @ismailDBT
    @ismailDBT Рік тому

    Allah sarki Rayuwan Duniya, Duniyan nan zamu barta.😢😢😢

  • @FatimaAgaie
    @FatimaAgaie Рік тому

    May Allah give her everything she want in life and I love her

  • @peninahphilemon
    @peninahphilemon Рік тому

    HadizA may god almighty enhance your show we reword you show and my God continue to guards mama amina amina

  • @alhassanahmodotarbiya1935
    @alhassanahmodotarbiya1935 Рік тому +1

    To sayada hadiza Gabon 👍

  • @UmarfaroqPanlamu
    @UmarfaroqPanlamu Рік тому

    Allah ya biyamiki bukatonki Duniya da lahira

  • @KABIROUHAROUNABAHAUSHE
    @KABIROUHAROUNABAHAUSHE Рік тому +1

    Allah sarki amina Allah yabaki lapiya 🇳🇪🙏

  • @FatimaIbrahim-mr5nk
    @FatimaIbrahim-mr5nk Рік тому

    Innalilahi wa inna ilaihi raje'un
    Allah ya saka mike Amina Allah ubangiji ya baki ya' ko da mai tausayinki mai jinkai mai Albarka gsk ne wadan da sukai mike haka ki barsu da Allah, naji dadin wannan kalaminki sosai Amina Allah ya daukaka ki ya baki daraja da daukaka fiye da na Da 😭😭😭 gsk kukan da naye ba kadan ba fatan Alhire ga Hadiza Allah ya tsari ki ya baki mijin aure mai tausayinki mai daraja

  • @ahmedtanjatanja694
    @ahmedtanjatanja694 Рік тому

    Allah ya saka da alheri Amina ..Hadiza Allah kara dawkaka da nisan kwana mun gode❤❤