DAGA WASA, contains stories that are confusing, educational, entertaining, etc amma gaskiya wanda bai fara kallon wannan shiriba toh wlh yayi sauri ya fara kar ya tsaya wani ya bashi labari domin irin wannan shirin labari bazai ta6a gamsar dakai ba kaidai kawai ka kallah da idanunka, allah yayi maku jagora yasa kufi hakan daukaka MAZAJE✊🏽🔥 DAGA WASA, yana dauke da saqonni darussa masu tarin yawa sosai, a gaskiya na jinjinamaka MAZAJE tare da jarumina Dan qaraminsu kuma babban su i mean Mr Abba also know as DAN ILU, dakuma dukkan ma’aikatan shirin, i wish you all the best🙏 can’t wait to see next episode oo❤️🔥🔥🔥
Daga wasa Alhamdulillah danasamu damar kallan film dinnan saidai harga Allah inaga nadauki lokaci dadama wanda banyima film kukaba sai wanan sakamakon da idan inakallan film sai inga kamar gaskene nakanyi kuka, amma film din Daga wasa nasan shirine amma Allah saidanayi kuka sakamakon halinda ita yarinyar zatashiga idan takoma gida da auren wani amatsayinta na daliba mezata cema iyayenta,nasan koda tafadamusu gaskiya cewa zasuyi karya take bama karauke kaita makarantaba bin samari takeyi
Mazaje gaskiya abunda yasa nakeson film naka sabida fadakarwa San nan abunda yake Kara buegeni dakai yacce kafara sana'a da kanka ba tareda kata biye biye ba har kaima ka daga yaranka
Assalamu alykum, agaskiya wanan shiri anyi kokari sosai, yanayin gudanar dashi da yadda aka tsara sina sinan, sai dai dan tsokaci danake dashi, na farko, a sin din farko yakamata ace wanan yarinyar annuna cewa yar daba ce sosai,tunda har tayi kisa, nafarko yakamata ace,bata sa wanan janbakin ba,koda zata sa, sai dai tasa baki, abu na biyu, yakamata ace wukar datai anfani da ita, ba ta anfani a gida bace, saidai kamar mai tsini ta yan daba, sanan su jahilin malami,da sukai harbi yana kyau ace anji karar bindiga, koda ba aga lokacin harbin ba, sanan dialogue din da mazaje yayi, a sin dinsa, yakamata ace ba wanan maganar yayi ba, Kamar free dialogue yayi, sabida maganar da yayi, duk wani uba ai daman shine yake da wainiyar hai huwar dansa, Yakamata yace:(ni agaskiya malama nifa nagaji abarni da da wainiyar abinci man, ni baruwana da wani kartun boko, gona nasani ita zashi, nasan ko yayi boko ko beba, zai rayu to) da dai irin wanan maganar haka, akarshe ina kara jin jinawa director da wannan company Allah ya yi jagora sunana Abdullah daga kano 08129987174
Gaskiya mazaje kunyi kokari sabida kunsamu camera da sauti me kyau bawani error Kuma irin aurenan da aka daura irinsa yawanci yara keyi cikin rashin sani a makaranta Allah Kara daukaka
DAGA WASA WEB SERIES. Duk Ranar Alhamis Karfe 8 Na Dare
Allah sa amfara a sa a
Allah yasanya al'kaeri
Masha Allahu
Alhamdulillah
muna godiya
Gaskiya daga wasa yayi machaàllah 🔥🤘🤘🔥🔥🔥🔥🤘🤘♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️🤘🤘🤘🤘🤘🤘🤘🤘💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘🤣🤣🤣🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️
Kai masha allah gaskiya film yayi wallahi allah yakara Basira
Masha Allahu. Allah ya qara basira
Wowwwww
Masha Allah
Gaskiya film dinnan yayi maana
Macha allah shiriyayi kyau mu godiya sosai daga algeria 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇳🇪🇳🇪🇳🇪💘💓
A wane gari kake agarin mu
Dan uwa flm din kaima yayima dadi
MASHA ALLAH YAYIKEU MUNAGODIYA ALLAH YAKARABASIRA munabiyedaku merci
Wllh da ka sa baba Dan Audu wllh film ya Yi da din 🔥✔️🇳🇬🇸🇦
masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire merci 👌👌👌👌👍
Masha Allah. Film yayi. Allah yakara Daukaka 🤲.
DAGA WASA, contains stories that are confusing, educational, entertaining, etc amma gaskiya wanda bai fara kallon wannan shiriba toh wlh yayi sauri ya fara kar ya tsaya wani ya bashi labari domin irin wannan shirin labari bazai ta6a gamsar dakai ba kaidai kawai ka kallah da idanunka, allah yayi maku jagora yasa kufi hakan daukaka MAZAJE✊🏽🔥
DAGA WASA, yana dauke da saqonni darussa masu tarin yawa sosai, a gaskiya na jinjinamaka MAZAJE tare da jarumina Dan qaraminsu kuma babban su i mean Mr Abba also know as DAN ILU, dakuma dukkan ma’aikatan shirin, i wish you all the best🙏 can’t wait to see next episode oo❤️🔥🔥🔥
Masha allah agaskiya flm bigeni sosai
Gaskiya aiki yayikyau dauka tayi labari tayi dalo tayi directoin yayi kuma makasudin labarin ak.wai wa azantarwa aciki Allah yabada ikon aiwatarda alkairi sir respect
Macha Allah sai dai korafin mu guda ne bamaso afara sannan daga baya a takata
Insha Allah
Macha Allah muna godiya sosai 🇱🇾🇳🇪🇳🇪
Gaskiya wannan film yayi dadi sosai ♥️
Masha Allah mazaje flim yayi kyau wlh Allah yataimaka hhhhh Amma wai ita wannan riga baza a canzataba inayinka 100%100
Gaskiyar Series Film din nan is one of the most best Series I have watched
Gdy
Yayi kyau Macha Allah
Masha Allah yayikau mazaje
Jjnn
Masha Allah aiki na kyau
Kai na tausayawa Mr. ABBA tunda dai shi dan jinjirinta ne, yanzu kuma game 35yrs yazo. I can't wait for ep02. More success 🙌🙏👌
Daga wasa Alhamdulillah danasamu damar kallan film dinnan saidai harga Allah inaga nadauki lokaci dadama wanda banyima film kukaba sai wanan sakamakon da idan inakallan film sai inga kamar gaskene nakanyi kuka, amma film din Daga wasa nasan shirine amma Allah saidanayi kuka sakamakon halinda ita yarinyar zatashiga idan takoma gida da auren wani amatsayinta na daliba mezata cema iyayenta,nasan koda tafadamusu gaskiya cewa zasuyi karya take bama karauke kaita makarantaba bin samari takeyi
Masha'allah naji dadin shirin daga gani Kuma zay kayatar da jama'a Allah ya taimaka ya Kara daukaka da basira my kd pple❤️❤️ watching 4rm Saudi arebia
Macha allah andaura aure 🤣🤣allah kara basira yayi sosai allah taimaka
Gaskiya Daga wasa ya bada citta muna jiran next episode 2
Masha Allah wallahi yayi kyau sosai
Masha allah gaskiya Naji dadin shirin 🇨🇲
Masha Allahu
Can't wait for episode 2
Gaskiya wannan shirin yanada ma'ana sosai daga nan libiya Abu Latifa
Ubangiji Allah yasa kafara a sa'a. All the best big man 👨💪
Kai jama a kuma shikenan tazama katarshi kenan dg wasa
Mach'allah mazaje MUNA gdy sosai fim yyi🇳🇪🇱🇾
Gaskiya Masha Allah Allah yakara dauka.
Machaàllah muna jira inchaallah
Masha Allah from cotono
Wayo alla na ana wata sai gawata lanlai daga Wasa yaci sunanchi wlh
Macha.allah.yayi.kyau
Masha Allah gaskiya yayi kyau
Nice 👍💯💯
We are waiting 💯💯
Watching from UAR 🇲🇰
Allah ya kaimu sati
Masha allha yayi
masha allah allah yakarabasira
Masha allah fatan Alkairi
Mazaje ne 🔥
Asalama alaikum masha Allah mugode sosai mazaje
Wow 🥰🥰🤸🏼♀️
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
Wlh Aurenn ya dauru
بالتوفيق
Macha Allah 🇳🇪👍
Mazaje gaskiya abunda yasa nakeson film naka sabida fadakarwa San nan abunda yake Kara buegeni dakai yacce kafara sana'a da kanka ba tareda kata biye biye ba har kaima ka daga yaranka
Macha Allahou yaye
Daga wasa munanan muna jira mazajene mrs abba dan ilu ninaku MBCLonger
mazaje ne 💪
Hauwa kabiru
Masha Allah
Masha Allah
I like this film
Dan baba
Wow 😳😳
Can’t wait ooo🔥
Machaàllah 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
ماشاء الله
Assalamu alykum, agaskiya wanan shiri anyi kokari sosai, yanayin gudanar dashi da yadda aka tsara sina sinan, sai dai dan tsokaci danake dashi, na farko, a sin din farko yakamata ace wanan yarinyar annuna cewa yar daba ce sosai,tunda har tayi kisa, nafarko yakamata ace,bata sa wanan janbakin ba,koda zata sa, sai dai tasa baki, abu na biyu, yakamata ace wukar datai anfani da ita, ba ta anfani a gida bace, saidai kamar mai tsini ta yan daba, sanan su jahilin malami,da sukai harbi yana kyau ace anji karar bindiga, koda ba aga lokacin harbin ba, sanan dialogue din da mazaje yayi, a sin dinsa, yakamata ace ba wanan maganar yayi ba, Kamar free dialogue yayi, sabida maganar da yayi, duk wani uba ai daman shine yake da wainiyar hai huwar dansa, Yakamata yace:(ni agaskiya malama nifa nagaji abarni da da wainiyar abinci man, ni baruwana da wani kartun boko, gona nasani ita zashi, nasan ko yayi boko ko beba, zai rayu to) da dai irin wanan maganar haka, akarshe ina kara jin jinawa director da wannan company Allah ya yi jagora sunana Abdullah daga kano
08129987174
Masha Allah
Masha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Film Yayi kyau sosai
Auren nan fa Ya dauru
🔥🔥🔥🔥🔥
Ina gani zamu sha kallo
Wow this is so amazing
Wanan jakaye jaruman dasun fara séries sun daina gaskiya bukuyi bah
Rikadawa yaji kudi😂😂
Slm mazaje Kenan wannan Abun da ya faru a kasar maradi nijar har kunyisa a film
macha allah✨🔥🔥
Machaàllah
💥💥💥
ma sha allah 🔥🔥🔥
Masha allah🌹🌹
وااو روعة روعة روعة
Nanka ma actor yadawra Aure 🙏🙏
ADamu usaini 😂
Barry good
Daga wasa ne
Mazaje nine wanda muka hadu a napep dazu a zoo road kano
Ka Kalla Film?
Wow
😍😍👍👍🤭
masha allah
❤a❤❤❤❤❤❤
Sir amma yakamat ayi casting ina ko ame gadine ai Allah yatemaki oga mazake kachalla investment
Yau da kallo zata fashe
Gaskiya mazaje kunyi kokari sabida kunsamu camera da sauti me kyau bawani error Kuma irin aurenan da aka daura irinsa yawanci yara keyi cikin rashin sani a makaranta Allah Kara daukaka
👍👍👍
Mach'allah
Aslm ok
❤❤❤
Allah yasa afara a sa'a
Zan shigo kaduna ranar litinin
Zanso mu hadu idan kanada lokaci
@@SKYNASS anfara sedawa ne?
Mazaje ne, gaskiya Film yayi kyau sosai
👂👁️👃👁️👂
👄
Aslm ✋
Daga wasa