Labaran Talabijin na 15/12/17

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • MDD ta yi gargadin cewa rage yawan sojojin kiyaye zaman lafiya a Jumhuriyar Demokradiyyar Congo, na iya janyo karuwar tashin hankali a kasar.
    A ranar Lahadi ake sa ran jami'yyar ANC mai mulki a Afrika ta Kudu za ta zabi shugabanta, wanda shi ne zai gaji shugaba Jacob Zuma.
    A Najeriya kuma, an gudanar da wani wasan kwallon kafa da ya hada da tsofaffin gwarzayen 'yan wasa, don tara kudin da zaa taimaka wa 'yan gudun hijirar Boko Haram.

КОМЕНТАРІ • 11