JazakAllah khairan kasiraan 🤲 wallahi i just like the way you explained things in a calm manner, may Allah continue to guide and bless you beyond measures
Aslm, mallam fatan kana lfy. Mallam Ko bakin aljani ne za'a Iya amfani da wannan ? Bakin aljani ne ya addabe Ni mallam. Ban gane ina dashi ba saida ya shiga tsakani Na da wanda yazo Neman aure Na. Naje Neman magani shine ake fada min. Bana samunka a waya. Ko jiya karfe 19 zuwa 11 Na dare nayi ta kira baya shiga
Jazakumullahu khaira Malam
Allah yasakawa Malam d alkairi to idsn
zaayiwa yara dayawafa
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك وجميع المسلمين
Masha Allah Allah saka da khairan
Mallan mungode Allah yasakada alkhairi
Macha Allah Allah yasaka moko da alhery❤❤❤
Masha Allah barakallah fihi Allah ya baka sawon rain Mai albarka
Allah yasa da Alkhairi yaqara syy Annabi S A W 💘 afwn Malam qwaya dai dai za,a cire a qirga 41din ko kuma yadda take zuwa ajere dinne za,a qirga afwn
Jazakallahu bi khairan as sayyadi barka da warhaka da ftr Alkhairi
JazakAllah khairan kasiraan 🤲 wallahi i just like the way you explained things in a calm manner, may Allah continue to guide and bless you beyond measures
Jazakallahu Khairan Dr
Mungode ssai Allah ysaka da alkhairi Allah yqara ilimi Mai amfani
Jazakallahu khairan Mal
Alhamdulillah Masha Allah malam munagodiya sosai wlh kuwa Allah Yaja kwana daga sada abdulazeez Birnin Gwari
Allah ya saka da alheri, malam Allah ya biya Maka buqatun ka duniya da lahira
Allah yayi moukou albarka ya biyaakou da gidan aljanna🤲
Allah yasaka da alkairi sayyadi
Allah Ya Kara Lpa Shehu Mun GODE 🙏
Allah yasaka da Alhairi malam
Malan,muna godiyya sosai
Lielafi 41 ayatul kursiyu 110 falaqi 41 nasi 41 da bagaruwa ajika ashanya ya bushe adinga hayaki kwana ishirin da daya da damshin ruwa jikinka inkayi wanka
Allah ya saka da Alheri
Allah Ya saka da Alkhairi Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
ALLAH SAKA DA ALHERI.
Ahla yabiya
Mungode
Mun gode
Wlh malam aljannu sun adabeni a gida ko yaushe neman magani nake har ta kai ina jin warinsu wlh.
Jazakallahu Khairan Mallam. Allah ya kara lafiya da nisan kwana.
Aslm, mallam fatan kana lfy. Mallam Ko bakin aljani ne za'a Iya amfani da wannan ? Bakin aljani ne ya addabe Ni mallam. Ban gane ina dashi ba saida ya shiga tsakani Na da wanda yazo Neman aure Na. Naje Neman magani shine ake fada min. Bana samunka a waya. Ko jiya karfe 19 zuwa 11 Na dare nayi ta kira baya shiga
Kunnuwan magarya ko iyayanta?
Allah Ya Kara Lpa Shehu Mun GODE 🙏