Alhamdulillah. Masha ALLAH. Daga yau ya kamata musulmai baki daya murinka yima juna adalci Duk wanda yaga abunda bai fahimtabah cikin littafan wasu toh kar yayenke hukunci ya fara tuntubar masu littafan yaji shin yanda ya fahimci haka yake kokoh ba haka mae maganar yake nufi bahh. ALLAH yasa mudace..... Gsky kum burgeni sosae wlh. Da haka ake tun farko da ba a raba kan musulmai bahh sosae.
Alhamdulillah
Muna godiya mai barota
Alhamdulillah.
Masha ALLAH.
Daga yau ya kamata musulmai baki daya murinka yima juna adalci
Duk wanda yaga abunda bai fahimtabah cikin littafan wasu toh kar yayenke hukunci ya fara tuntubar masu littafan yaji shin yanda ya fahimci haka yake kokoh ba haka mae maganar yake nufi bahh.
ALLAH yasa mudace.....
Gsky kum burgeni sosae wlh.
Da haka ake tun farko da ba a raba kan musulmai bahh sosae.
Alhamdullah mai barota kasanya m. Anas yamatsu atashi
Mebarota ❤❤❤❤mungode
Gaskiya mlm anas bansan kanada fikira da ilmiba kamar haka Allah yakara albarka maibarota kazama xigidir kabamu mamaki
Mai barota Allah ya saka da Alheri
Malam Mai barota Allah ya karamaka kusanchi da annabi muhammadu sallallahu alaihi wasallam, mungamsu dari bisa dari da amsoshinka.
Anas baraka allah
Dan bidi'a ba'amsa
Shehu mungode
😂😂
To kay bah soufi ba ne amssa à ka boukata kamekamr😂