To su sojojin ban gansu da manyan makaman da nake ganin 'yan taaddan da irinsu 😢😢wani Abu sai Nigeria Allah ka bamu mafita Allah kuma ka kawo mana karshen taaddanci a arewacin nigeria
Allah ya tabbatar muna da mafificin wannan zalunci da ake gudanarwa ayankin arewa sannan duk Mai sa hannu akan wannan rashin Imani da ake yiwa musulmai Allah ya kaudar muna da ya kawo muna shuwagabanni na gari Allah ya taimakeku sojojin Nigeria ya Baku ikon kauda duk wani Dan ta Adda da yake zaluntar Nigeria baki daya
Sojoji damukasani basa sanarwa yan ta adda cewa suna zuwa kawai saidai agansu suna aiwatar da aiki akan yan ta adda amma kunsanar dasu kuna zuwa sai suzauna ne
Ya Allah kabasu sa a ya rabbil alamine astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
Hmm baking shine komai zai.iyafadi mudai allah yakawomana zaman lpy ameen suma ameen 🙏🙏
Allah ya bada sa,a ya tsare sojojin najeriya
Allah ya Basu nasara ya kuma tsare mana sojojin mu.
Allah ya kawo mana dauki akasah
Allah ya kawo mana dauki
Allah yasa
Allah ya bada saa
Allahu ya kawo dace
Allah yabada sa a
Dan uwar mutun kada yasake yakawomana labarin karya 👂👂👂👂
Amen summa Amen
Karyan banza wanene bello turji
Qaryane moga zachiri
masha allah
Tsakanin mu daku Allah ya'isa Azzalumai
Ya ubangiji kayi mana maganin shuwagabannin azzaluman nigeria dasu da dukkanin yan ta,adda
Ameeeeeeen ameeeeeeen
Allah ya tsare mana ku sodujin 9ja Allah yatimakeku ya hayyu ya Qayyum Allah ameen
Allah taimaka
To su sojojin ban gansu da manyan makaman da nake ganin 'yan taaddan da irinsu 😢😢wani Abu sai Nigeria Allah ka bamu mafita Allah kuma ka kawo mana karshen taaddanci a arewacin nigeria
Macha allah
Allah ya tabbatar muna da mafificin wannan zalunci da ake gudanarwa ayankin arewa sannan duk Mai sa hannu akan wannan rashin Imani da ake yiwa musulmai Allah ya kaudar muna da ya kawo muna shuwagabanni na gari Allah ya taimakeku sojojin Nigeria ya Baku ikon kauda duk wani Dan ta Adda da yake zaluntar Nigeria baki daya
karyabaza azalumai Allah ya isarma mana
Sojoji damukasani basa sanarwa yan ta adda cewa suna zuwa kawai saidai agansu suna aiwatar da aiki akan yan ta adda amma kunsanar dasu kuna zuwa sai suzauna ne
Wallahi sai yanzu nayarda da maganar wannan matashin sojan nan
Allah yasadagaskiyakukai
Allah ya sa da gaske kuke
karyar banxa
❤❤❤❤❤
Allah.yabaku.nasara
Ya Allah kabasu sa a ya rabbil alamine astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
K'arya né zantshin banza
allha yakare so allha yabaso nasara
Amin ya Allah 🤲
Andai kaimusu makamai
WALAHIKOMUTALAKAWA..DABAMUSAN.MINENE.STARON.KASABA.BAMUGAYAMA.DAN.TAADA.ZAMUZOMUKASHE.SHI.SHI.TURJI.ZAI.JIRA.AZO.AKASHE.SHI.BAYAN.ANRIGA.AN.SANAR.DASHI.YAALLHA.KA.KAWOMA.AREWACINNIGERIA.SAUKIN.WANNAN.JARABAWA.AMEEN
Yau Dara phone store bah ministries yauda bah
Ba kyaufa karya
Karyane wannan motan bata makalewa
komi baza su iyaba amma Allah ya badu nasara
Adaiji tsoron Allah motocin rubabbune
Na lie abeg
Wai Kai miyassa kake makwaryaci 😂
Àllah ya tabbatar da haka YABADA nasara
Karyar banxa babu abinda xasu iya haka xasu gama sufito suma munafukine
Fatattaka yakamata shafesu daga doron kasa
Ka rufe mana baki wawa banza makaryaci
❤
Allah yasa Bello turji yakashe su azzalumai kawai mgnr baza CE bbu abinda zasuyi Wai Dan ta a dda Zai yake Dan ta adda karyane wnnn
The
Sun makale ko sun kai musu dai makamai
Karyane wannan motan bata makalewa
❤❤😂😂🎉🎉😢😢😮😮😅😅😊😊
karyar banza mu za'a rai nawa hankali
😂😂😂
❤❤❤
❤❤❤❤❤❤