😍Al-Hamdu Lillah🤲 Muna ta Godiya Maulana 🤲 Allah ya Qara Lafiya Maulana Mujtaba Ku Fatattaka'mana Su Susan ba Bacci Mukeyiba Tinda Sun Tsokano wa Kansu. 🤲ALLAH YA QARFAFEKU INA ZIYARA🤲
Shirmen banza! In zaka yiwa mutum gyara Indan yayi kiskure da larabci. To kayi gyaran da larabci bada hausa ba domin muji kokai kaiya larabci domin shi da yayi maganarsa.
Hahaha to ai Yan Nigeria ba larabawa bane Koda anyi da larabcin bazaku fahimta ba maji na ce a cikin kanku musanman mutanan arewa maras kishin kansu sai hassada
😍Al-Hamdu Lillah🤲 Muna ta Godiya Maulana 🤲 Allah ya Qara Lafiya Maulana Mujtaba Ku Fatattaka'mana Su Susan ba Bacci Mukeyiba Tinda Sun Tsokano wa Kansu.
🤲ALLAH YA QARFAFEKU INA ZIYARA🤲
Allah ya ƙara lafiya malam mai barota