Wai dama taya za ayi shuwagabanni su karya ta kansu. Duk duniya haryanzu Malamai ne kawai wasu daga ciki zasuyi kuskure su fito fili su bayyana amma banda NIGERIAns leader
Alhamdulillah masha allah ordinare ahamad isa allah yasakamaka da alhkairi usaina iliyasu barkanki allah yakiyaye gaba allah yatsare yakare allah yabaku tsawarrayuwa maidadi🤲🤲🤲
Sudan 🇸🇩 ma sha allah daga nan kasar Sudan 🇸🇩 na tayata murna susai al hamdolillahi amma fa mutanan Najeriya yakamata kusan wani Adu inde wannanche hakumar Najeriya dulene sukasawa yan ta adda wallahi dan kasa suja a wulakantashi ya kamata yan Najeriya masu hankali sufahimta kasaa irin Najeriya a che akwai yan ta'adda da suka gagari gwamnati gaskiya yan Najeriya muna tayaku da addo a daga nan Sudan 🇸🇩 sunana gasim Mustafa daga jihar sinner sannunko
Abbas allah yasa haka yafi xama alkhairi agareku baki daya allah yabaka wasu hanyoyin da sukafi wannan da kabari allah yadaukaka allah yakaremaka matarka da ta jajirce akanka allah yasa aljannahce makomarmu baki daya
Asslm, malm, idan anahaka zaluncikuma yadore! , malm bakowane abuneba ake haquri kansaba, haka annabawan Allah suka shafamafa! Kuma kasani! ,kamar yadda kace jarabawace! daga Allah mahalicci! , kuma qasarmuce Nigeria malam ta zalunci wannan shine matsalar kasarmu, amma akwai Allah ,dadin abun kuma anamutuwa , kuma husaina diyace!!, matace ta duniya da lahira, malam mufahimci wani abu Allah yayi amfani da Husaina yatsayama Abbas , Allah yaqaddara Abbas zaishiga wannan jarabawar arayuwa!!, to saiyahadashi da husaina !!, Allah majiqan bawansa takowace hanya!!. Tunda uwaye da dangi sunqi Abbas saboda yamusulunta, to Allah ya hashi da mace tagari mai'imani, to Allah fa yanakishin musulunci da musulmi nagaskiya wannan alqawarine na Allah bayay tashi mugane wannan iznace tun annan duniya , sukuma azzalumai da zalunci zasuga yadda Allahn zaiyidasu!. Mlam! , kanafaji tace a'ashe bindigar Abbas kuma akakkaryashi, to malm kaduba adoka Abbas bazai bada bindigaba saboda makamice idankuma Inda akabashi ita akatambayeshi Ina bindiga? to mizaice? , za' ace kuma yaba ya'nta 'adda, tokaga wani bala'in kuma, to gaskiya gara yariqe shiyafi sauqi!!, kuma kayi nazari malam.Allah dai katsayamana duniya da lahira ,lalle Allah gwani yatsayama Abbas da husaina, to wannan saiyazama darasi gasauran Matan duniya dasuma mazan kamar yadda kace. malam aure bawasabane ,kuma ba barikineba! .to aji tsoron Allah akiyayeshi!!!. Alhamdullillahi!!!...
Gaskiya tunda Allah ya kubutar dashi alhamdulillah domin kuwa Inda Asonsune Daya mutu alhamdulillah mungodewa Allah daya nunamana wannan ranan na kubutar sea man Abbas sannan Shi kuma Wanda ya zalinceshi Allah ya bi masa hakkinsa agurinsa
Gsky ne Mlm kowa ya gyara tsakaninsa da ubangiji sai muga dai-dai, ya kuma bamu shugabbanni nagari ko ya canja halayansu Kowa ya 6ats ya sani kowa ya shirya ya sani. Allah ya bamu ikon yiwa Allah da Manzo SAW d'aa Abbas da Usaina Allah ya kiyaye gaba ya muaanya muku da alkhari Da alama Abbas mijin ne nagari yana kyautatawa Hussaina kan ya shiga bala'i
Masha Allah ,Allah ya kawo mu su mafita don sun Kore sa daga aiki wannan ba ya nufin yarasa arziqin sa muna fatan Allah ya ba su ikon cin wannan jarabawa Allah kuma ya azurta su daga taskar sa . Ameen
Ya allah idan har anxalunci abbas allah kafi kowa sani allah ka saka mashi allah kabimashi haqqinshi ya allah idan kuma akasin abinda muke tunanine ya allah kafi kowa sani ya allah kabayyanarmana da gaskia ya allah
Wallahi malam wannan matar usaina matar arziki ce wlh amma mata dayawa sunajin haushinta saboda anayabawa da halinta sosai sai kishin bala'i baladabi ba biyayya sai rashin kunya amma wannan matar usaina allah saka mata da alkhairy ya kabani mata mai rukon amana irin wannan allah ameen
Nima de banga wani lefi da yayi ba daga zuwa Sallah inda de naji labarin amma part 1-2 video naji ba gaba daya ba Kila ko dan ya hana a kwaci bindinga a hannunsa ko shine lefin nasa? Ance suma a ka'ida kamata yayi ace yaje ya ajiyeta, dan da wuya Soja.ya yarda a kwata a hannunsa
Wato wannan bawan Allah me ƙoƙarin kwatowa al umma hakkinsu Allah yamasa albarka dashi da magoya bayansa Allah katemaki Mutanen kirki akan bakaken azzalumai na Afrika domin zaluncin su yafi na Turawa
Wai dama taya za ayi shuwagabanni su karya ta kansu. Duk duniya haryanzu Malamai ne kawai wasu daga ciki zasuyi kuskure su fito fili su bayyana amma banda NIGERIAns leader
Allah sarki allah yasa haka shiyafi zama alkairi
Alhamdulillah hussaina ina tayaki murna Allah ya barki tareda mijinki Allah ya biku hakkin ku fatan alheri zuwa agareku 🙏🙏🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💯💯
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
Alhamdulillah masha allah ordinare ahamad isa allah yasakamaka da alhkairi usaina iliyasu barkanki allah yakiyaye gaba allah yatsare yakare allah yabaku tsawarrayuwa maidadi🤲🤲🤲
Sudan 🇸🇩 ma sha allah daga nan kasar Sudan 🇸🇩 na tayata murna susai al hamdolillahi amma fa mutanan Najeriya yakamata kusan wani Adu inde wannanche hakumar Najeriya dulene sukasawa yan ta adda wallahi dan kasa suja a wulakantashi ya kamata yan Najeriya masu hankali sufahimta kasaa irin Najeriya a che akwai yan ta'adda da suka gagari gwamnati gaskiya yan Najeriya muna tayaku da addo a daga nan Sudan 🇸🇩 sunana gasim Mustafa daga jihar sinner sannunko
Wannan gaskiya 😢😢
Abbas allah yasa haka yafi xama alkhairi agareku baki daya allah yabaka wasu hanyoyin da sukafi wannan da kabari allah yadaukaka allah yakaremaka matarka da ta jajirce akanka allah yasa aljannahce makomarmu baki daya
MS Adamu insha Allah saika wulakanta dunita da lahira maikumada da kace yayi kuskure baby kuskure dayayi domin ya Hana bindiga
ASlm malam Allah ya biya .abamu labarin in uwa Musulmi na Palestinu da Yemen da libanon.
Asslm, malm, idan anahaka zaluncikuma yadore! , malm bakowane abuneba ake haquri kansaba, haka annabawan Allah suka shafamafa! Kuma kasani! ,kamar yadda kace jarabawace! daga Allah mahalicci! , kuma qasarmuce Nigeria malam ta zalunci wannan shine matsalar kasarmu, amma akwai Allah ,dadin abun kuma anamutuwa , kuma husaina diyace!!, matace ta duniya da lahira, malam mufahimci wani abu Allah yayi amfani da Husaina yatsayama Abbas , Allah yaqaddara Abbas zaishiga wannan jarabawar arayuwa!!, to saiyahadashi da husaina !!, Allah majiqan bawansa takowace hanya!!. Tunda uwaye da dangi sunqi Abbas saboda yamusulunta, to Allah ya hashi da mace tagari mai'imani, to Allah fa yanakishin musulunci da musulmi nagaskiya wannan alqawarine na Allah bayay tashi mugane wannan iznace tun annan duniya , sukuma azzalumai da zalunci zasuga yadda Allahn zaiyidasu!. Mlam! , kanafaji tace a'ashe bindigar Abbas kuma akakkaryashi, to malm kaduba adoka Abbas bazai bada bindigaba saboda makamice idankuma Inda akabashi ita akatambayeshi Ina bindiga? to mizaice? , za' ace kuma yaba ya'nta 'adda, tokaga wani bala'in kuma, to gaskiya gara yariqe shiyafi sauqi!!, kuma kayi nazari malam.Allah dai katsayamana duniya da lahira ,lalle Allah gwani yatsayama Abbas da husaina, to wannan saiyazama darasi gasauran Matan duniya dasuma mazan kamar yadda kace. malam aure bawasabane ,kuma ba barikineba! .to aji tsoron Allah akiyayeshi!!!. Alhamdullillahi!!!...
Allhdullah husaina ke diyace kuma lailia kauna kaunace kiyaya kuma sunanta kiyaya mundai gaskiya munga amfanin kauna💪👏
Masha Allah alhmdu Lilahi ❤❤❤
Gaskiya tunda Allah ya kubutar dashi alhamdulillah domin kuwa Inda Asonsune Daya mutu alhamdulillah mungodewa Allah daya nunamana wannan ranan na kubutar sea man Abbas sannan Shi kuma Wanda ya zalinceshi Allah ya bi masa hakkinsa agurinsa
Allah yah hadamu gaban sarki Allah tsakaninmu da duk wani azzalimain shugabanni Najeriya
Allah Sarki Allah yasa hakan ne yafizama Alkairi haresu
Hmmmm Allah Yasaka Meshi Da Allkhare Ameeeen Ya Allah Kabiya Shi Hakin Shi Da Kannshi Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum ❤❤❤
Macha allah allah ya sakama da allheri malam ❤❤❤❤
Allah yasa hakan shine mafi alhairi sannan Allah Miki albarka
لا إله إلا أنت سبحانك إنا كنا من الظالمين، اللهم لا تخلي ظالم يفلت من يدك،
Allah yasa hakan shine Mafi alkairi
Allah SWT yasa alkhairi ne gareshi. Allah SWT yabashi lafiya ya karfafi zuciyarshi akan musulunci yasa ya gama da duniya lafiya damu baki daya.
Allah ya karemu
Alahamdulillha masha allah jazakllahu khairan mlm allah yabar kauna 💞💞
Aslm alkm wrhmtl Abu a ish kasani najeriya Bazatagyaruba Sabida Yansiyasa sojojisunakaremuradansu nazalitarmudasukeyi Yaza ayisukumaba zasukaremuradan sojojiba nazalincinsu akan kanana sabidakimin nimasainayima danhakahukumar sojabazata tabagyaruwaba sabidayan siyasa badan Allah sukeyiba.😢😢😢Amma Akwaihisabi
Slam Macha Allahou
Masha Allah to Allah yakawo musu mafita
Allah sarki usaina arzuki ahannun Allah yake bbs awajan hukumaba Allah ya azurtaku
Allah sarki rayuwa yaban sausayi wlh Allah ya sakama
Gsky ne Mlm kowa ya gyara tsakaninsa da ubangiji sai muga dai-dai, ya kuma bamu shugabbanni nagari ko ya canja halayansu
Kowa ya 6ats ya sani kowa ya shirya ya sani. Allah ya bamu ikon yiwa Allah da Manzo SAW d'aa
Abbas da Usaina Allah ya kiyaye gaba ya muaanya muku da alkhari
Da alama Abbas mijin ne nagari yana kyautatawa Hussaina kan ya shiga bala'i
ماشاءالله تبارك الرحمن
Wallahi maganar haqqun ne ya sheikh
allah sarki allah yabimaka akkin zalurtarka da akayi 😭😭🇸🇦
Masha Allah ,Allah ya kawo mu su mafita don sun Kore sa daga aiki wannan ba ya nufin yarasa arziqin sa muna fatan Allah ya ba su ikon cin wannan jarabawa Allah kuma ya azurta su daga taskar sa . Ameen
Masha Allah ya azurta su
Ma sha Allah alhamdulinla
Assalamu'alaikum Warhamatulla Gaskiyane Malam Allah Y Sakaua Malam da Alkairi. A bu Aisha
Ma Sha Allah.
Allah Ya muku albarka.
Allah Ya shiryar da shugabanni
Alhamdulillahi
Allah yabashi wani aikin dayafi wannan alkhairy
Ya allah idan har anxalunci abbas allah kafi kowa sani allah ka saka mashi allah kabimashi haqqinshi ya allah idan kuma akasin abinda muke tunanine ya allah kafi kowa sani ya allah kabayyanarmana da gaskia ya allah
alhmdulillah, allah yakare sermon abbas da matarsa daga dukkan sharri, allah yatsare bayinsa baki daya
hussana Allah yyimaki sakamaku da gdan Aljannan
Allah y kaymaki ku yataymakimu
Wallahi richin imaani yayi yawa inalillahi wa innailaihirajiune
Allahmdulillah Masha Allah Allah ubangiji yakiyaye nagaba amin amin
Ma sha Allah wllh sai nakeji kamar ni akafito dani dukda cewa ni basoja bane kuma ni bakulleni akai ba Alhamdulillah
Alhamdulilah Masha Allah yayi
Allah yasakamata da alkairi
Nigerian leaders will pay a very high price for the injustice that ordinary citizen face daily.
Wallahi malam wannan matar usaina matar arziki ce wlh amma mata dayawa sunajin haushinta saboda anayabawa da halinta sosai sai kishin bala'i baladabi ba biyayya sai rashin kunya amma wannan matar usaina allah saka mata da alkhairy ya kabani mata mai rukon amana irin wannan allah ameen
Masha Allah
Wlh yauma saida nayi kuka
Allah ya sakawa wanda Aka zalunta 😢
Allah yaqara rufamana asiri
Wlh allah bazai taba barin zalinci ba kuma da sannu zamu hadu wajan allah
Allah.sarki😢😢😢😢
Macha Allah Macha Allah 💕
allah sarki ma chá allah
Allah subahanahu wata,ala yasakamusu Da alkairi
Ma Shaa Allah
Alhamdulilla ❤
Mouna taya houssaina farin ciki.mounji dadi wlh.allah yakiyayé gaba
Allah saka musu
Allah ya shiga lamarin Ku yasa Hakan yafi muku Al Kairi 😢😢😢😢
Masha allh
Wlh se naji kamar wani dan uwanané akasaki ❤❤
😭😭 ALHAMDULILLAH MALAMANMU ALLAH YASAKA DA ALKHAIRY
Masha Allah Allah yasauyamasada mafi Alkhairi
Usaina Allah yasa abbas ya rike manar ki ba kamar yanda mujina yai min butulci ba
To amin nima de haka nake cewa Allah yasa karyayi mata halin maza
Ai inkun lura ba dan hausa fulani bane 😂.....bana tunanin zata sami matsala dashi insha Allah
@@HassanaAbubakarMuhammad-w4s hakane wlh Allah ya barsu tare
@@rabiatou1643 ameen y rabb
@@HassanaAbubakarMuhammad-w4s Abbas zai ƙara aure wai.... 😂
Masha ALLAH tabarakallah
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou,guasskiya,breketefamilliy,allha,yassakamaka,daguidan,aljanna,kouma,housseiynailliyassou,najinjinamiki,da,kikayi,hakouri,da,wannan,jarrabawa,kouma,housseaina,kiyitaaddoua,gua,abbasse,
اللهم فاشهد
Allah yasakamashi kaijama.a
Ordinary President Allah Ya saka da mafi alkhairin SAKAMAMO
Masha Allah ❤❤🤲🤲🤲🤩🤩😍
Nigeria kenan
Allah ya kawo mana sauki a wannan kasar tamu
Macha Allah yabada lapiya
Allahyky
Allah kasa mudace
Ma sha Allah AlhamduLilla ❤😢
Alhamdulillah Masha Allah 🤲🤲🤲😥
Ina masu son MULKIN SOJA? 😂😂😂 Wannan ma kaɗan kuka gani
Macha allah alhamdulillah
Masha Allah alhamdulilla
Allah ya kawo masu mafita
alhamdulillah
Allah yasa kamasa tir dawan abun
Akwai Allah
Matafa sunfi Maxa halacci mafiyawa
Ma sha Allah ❤
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲macha allah
Malam ina tambayarka shi Abbas laifin miyayi kafadamana
Nima de banga wani lefi da yayi ba daga zuwa Sallah
inda de naji labarin amma part 1-2 video naji ba gaba daya ba
Kila ko dan ya hana a kwaci bindinga a hannunsa ko shine lefin nasa?
Ance suma a ka'ida kamata yayi ace yaje ya ajiyeta, dan da wuya Soja.ya yarda a kwata a hannunsa
Alah yakiyaye nagaba amin
Masha Allah ❤❤❤
Alhamduli lah❤❤❤🤲🤲🤲
Wato wannan bawan Allah me ƙoƙarin kwatowa al umma hakkinsu Allah yamasa albarka dashi da magoya bayansa Allah katemaki Mutanen kirki akan bakaken azzalumai na Afrika domin zaluncin su yafi na Turawa
Amma bai kai na Larabawa ba.....
15:50 Malam, iyayensa suna raye amma sun guje masa. Ba musulmi bane su da duk danginsa shi kaɗai ne musulmi
❤❤❤macha Allah
Allah Ka Karama Rundunar Sojan Nigeria Albarka
Seaman Mungama kallon Session One saura Season Two😂
Allah ya rabamu da Miyagun kaddarori
Masha Allah
Allah yasaka malam
Macha Allah
Allah sarki
Allah hamma du Lula Abass Allaha ya bakalafiya