Abinda maza basu ganeba gamesa mata shi ne basurike aure da gaski domin idon karike matarka da gaskiya darikon amana wallahi zakaga soyyayy ta gaskiya am.man idon kai mai neman matane kobaka bada abinci da sutura ko babu kulawa ta aure to zakaga wulakan i kala kala idan kanason ganin soyyayy a tagaskiya to karike amana zakasha mamakin mace
Allah ya k'arawa rywr aurenku albarka
Wallahi tanabirjeni tanada nasuwa allah yasakamata 🤲🏽🤲🏽🤲🏽
Masha Allah,Alalh sarki anata surutai toh ga gaskiyya, Allah yayi muku sakayya😢
Allah ya biya ordinary president Ahmad isah Allah ya kare shi Ameen
Allah ya karama mana soyayya
Gaskiya nagikunya😂baiwar Allah
S.A.W..❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲
allha sarki
Ya Allah Ya Allah ka bii masu Hakkin su Matarsa, 'Ya'Yans, Uwa Uba Shi kansa Álfarman Dan Abdullahi kakan Hassan da Hussaini,
Allah yasaka muku
Allah sarki baiwar Allah
Very good woman may Almighty Allah protect her and her family
Ya Allah ka ba mijinta lafiya Ameen
Ameeeeeeen yaa Allah
Allah ya fiddashi
Allah shiyi miki mafita da kuma sakayya,Allah shi tai maki musulmi aduk inda yake
BREKETE FAMILY...BREKETE FAMILY ..ORDINARY PRESIDENT..AHMED ISAH
Abinda maza basu ganeba gamesa mata shi ne basurike aure da gaski domin idon karike matarka da gaskiya darikon amana wallahi zakaga soyyayy ta gaskiya am.man idon kai mai neman matane kobaka bada abinci da sutura ko babu kulawa ta aure to zakaga wulakan i kala kala idan kanason ganin soyyayy a tagaskiya to karike amana zakasha mamakin mace
Wanna hkn
Wannan mgnr gsky cekam Amma kukasani kodata,je ganinshi yadan dana
tayazaidandana wanda baimasan ainayakeba
Jahili kana karanta hadisi mai rauni kana hujja dashi
Mutane kuncika jahil i,mata da miji sai Allah ne kawai ,kuma shaawa ai batabar komai ba
Tahchede.fita.fitayakeyi