Nura daban yake domin cikin kalaman sa sam babu kalaman rashin tarbiyya duk abin da yake fada A waka abune mai ma,ana wannan bawon Allah a sallama.masa indai waka ce
Allah yakara dauka ka da basira masoyi Nura m inuwa kai na musamman ne tare da babban action a zango ga babban produce Abubakar mai sheda Allah yakara basira a temaka wa nakasa ☺️
music composed of legends. A very successful advertisement. the Kannywood industry has become an essential soft power factor in northern Nigeria. my congratulations 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Kin iya turanci duka? Kokuwa kin iya karantawa amma biki iya fassarawa ba? Kokuwa kin iya karanta wani amma baxaki iya karanta wani ba bare ki fassara? Kokuwa kin iya karantawa baxaki iya bayarda amsa ba? Kokuwa duka biki iyaba? Kokuwa biki iya rubutawa ba? Wand kika iya saikifadamin nafadamiki register nashiga group din Munada class guda 4 kamar haka Class din farko shine wanda akefara komai daga farko na bagngaren turanci xakaganr komai insha Allah Class na biyu shine wanda mutum ya iya karantawa bai iya fassarawa bai iyarubutawa ba Class na uku wanda mutum ya iya karantawa kuma ya iya rabutawa amma bai iya fassarawa ba bare mayarda ams Class na hudu kuwa shine wanda idan akasaka mutum yahyi turanci bai iyaba a gyara mishi muna kawo topic ayi magana amma in English Kowane class danayi bayani anayin register shiga saidami Register ta banbanta kowane da nashi insha Allah Karki bari wnn damar tawuce yar uwa💕💃🏻💃🏻🥳🥳🥳 08145669472 domin neman karin bayani amma don Allah idan bikishirya shigaba kawai kibari saikin shirya💃🏻
Nura daban yake domin cikin kalaman sa sam babu kalaman rashin tarbiyya duk abin da yake fada A waka abune mai ma,ana wannan bawon Allah a sallama.masa indai waka ce
Absolutely good Nura M Inuwa, dole kayi karko Waka babu batsa Kuma ga dadi baka shashanci a Waka. Your listener from Kano State
Ada na aza Nura M Inuwa ya ajiye waka ashe abin yana nan....masha Allah
Allah Yakara Basira🙏
Allahu Akbar Nura kafin Allah Allah yajada ran mai gida Nura 1 tamkar da 1000
Masha allahu Allah yaqara basira nura m inuwa❤
kai waidama har yanzu nura akwai sauran basira masha allah
Kabani dry😂😂
Gaskiya wannan wakar tayi sosai Masha Allah Allah yakara basira shagoma yayi sosai Allah yakara kasuwa
Har gobe nura m inuwan ne dai🔥🔥
Nagode oga Allah yakara basira yakareku daga makiyan ku😍😍😍😍😍😍💃💃💃💃🤲🤲👏
Allah yakara dauka ka da basira masoyi Nura m inuwa kai na musamman ne tare da babban action a zango ga babban produce Abubakar mai sheda Allah yakara basira a temaka wa nakasa ☺️
Gaskiyane Masha Allah yayi nagode sosai Allah ya kara basira 🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍
Noura m inouwa wuta💥 ina yin ka 💯.
Masha Allah tabarakallah uba giji yakara basira allah yqyi jagaba☺️☺️☺️🤸♀️
music composed of legends. A very successful advertisement. the Kannywood industry has become an essential soft power factor in northern Nigeria. my congratulations 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Agai damin zango 😍
Allah kara baiwa noura
Wannan gaski yane nura kafin Allah💫🔥
Nuraddeen musa inuwa munayi ka 100%
Daganan sudan 🇸🇩 mu daliban Nigeria dake Khartoum
Gabadaya muna miko sakon jinjina zuwa ga nura m inuwa 🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Masha Allah yayi kyau sosai ❤️💚🥀🇳🇪🇱🇾
Gaskiya nura karshen karshe ne Allah dai yakara lafiya da nisan kwana
allah yazamo gatanka megida nura m inuwa and maishadda🙏🙏🙏
Muna jira insha Allah muna godiya sosai Allah ya kara daukaka da basira
Gaskiya inagindadin wakarnan sosai ❤❤❤❤❤
Nura m inuwa is the king kowa yabi
We can wait maishadda
Humaira kece kayan yafi karba wlhy da dinkin ma sha Allah
Absolutely gorgeous 🥰🥰 NURA M INUWA 🔝
Aslm Yane OK
Masha Allah from Ghana
Nura m inuwa 💕💕💕👍👍👍🌹🌹 Masha Allah
Nura kainuwa dashen Allah,munayinka sosai.
Macha allah ❤️ nura m inuwa
Masha Allah yayi ✅✅❤️
Masha Allah, Allah yakara basira
Waka ta hadu
Oga nura m inuwa
Zo mu zauna
Amazing😘❤💃am so proud to be part of this tribe💋watching from Saudi Arabia.
malama nafisa ykk
pls i went to travel to saudia arabia for work how will i do
@@abdulyasarmahmud1364
Alhamdullah
@@saliouloukmane4999
Masha Allah ❤may almighty Allah make it easy for us.🙏
i don't have idea about Male.🤔
thank yu for reply me God bless yu🥰🥰🥰
Masha Allah I wosh this video because of ayshahumaira Allah yakara daukaki aysha
Masha Allah, gaskiya nura duniyane
Masha Allah maishadda keep doing a good job 🥰
Humaira tana birgeni bazata taba irin dunkunansu ba 😊
macha allah waka tayi sosai allah ya kara basira nura m inuwa
zango ✊✅
Shi yasa zango yake burgeni yasan aikin sa sossai, maishadda kaci albarkacin zango nama laki nama kwani
Adam❤zango❤
Sociyyone❤
Nasu wasane sedai idan banura bane nura nakirashi waliyine wly
Masha Allah 👍👍👍👍#nuraminuwa
adam zango 👑🦁✊
Dai dai❤
Munyi godiya sosai mai shadda da aikin da ku kai mana company Na al fahari daku
Maishadda kaikadene wlh🥰🥰🥰
sarki sarkine ako ina masha allah
yayi kyau ❤❤
yayi duhu
Amma yakamata da custumes fin mazan ma yazama kaftan irin wanda suke shagon,zai fi bada ma'ana...overall video yayi kyau
Masha allah ❤💘💔
💔💔💔
Masha allha
Très cool la famille 👪 👪 👪
Kai masha'allah ❤️
Fatan alkairi yaushe za'a fara dora mana Dan jarida ne Allah taimaka
My lovely song ❤❤
ماشاء الله حلوة 🥰❤
Ya allah yakara basira
ماشاء الله تبارك الرحمن
Allah yakara basira watching from anchau township 🏘️
Masha Allah watching from kumasi Ghana
Masha Allah Adam zongo
Masa allah ❤
Fantastic
Allah ya biya ka maishadda
Nice one
Kin iya turanci duka?
Kokuwa kin iya karantawa amma biki iya fassarawa ba?
Kokuwa kin iya karanta wani amma baxaki iya karanta wani ba bare ki fassara?
Kokuwa kin iya karantawa baxaki iya bayarda amsa ba?
Kokuwa duka biki iyaba?
Kokuwa biki iya rubutawa ba?
Wand kika iya saikifadamin nafadamiki register nashiga group din
Munada class guda 4 kamar haka
Class din farko shine wanda akefara komai daga farko na bagngaren turanci xakaganr komai insha Allah
Class na biyu shine wanda mutum ya iya karantawa bai iya fassarawa bai iyarubutawa ba
Class na uku wanda mutum ya iya karantawa kuma ya iya rabutawa amma bai iya fassarawa ba bare mayarda ams
Class na hudu kuwa shine wanda idan akasaka mutum yahyi turanci bai iyaba a gyara mishi muna kawo topic ayi magana amma in English
Kowane class danayi bayani anayin register shiga saidami Register ta banbanta kowane da nashi insha Allah
Karki bari wnn damar tawuce yar uwa💕💃🏻💃🏻🥳🥳🥳
08145669472 domin neman karin bayani amma don Allah idan bikishirya shigaba kawai kibari saikin shirya💃🏻
Alla sarki so alla yakara basira
👍Masha Allah
Masha allah aiki yayi kyau
Muna waiting
Masha Allah ❤❤
Masha Allah merci
Allah ya Kara daukaka sarki
the king of Hausa musician
masha allah
Masha Allah ❤️❤️❤️
❤
𝐆𝐨𝐨𝐝🥰🥰
Yayi keau so hakane
Masha Allah yayi
Masha Allah one love
Masha Allah garkuwar kebi zango
👌🥰🥰
Tapiyarku akwai àmana Adam a Zango,Nura m inuwa , Abubakar Bashir mai shadda shiyasa hanyarku ke kara haske
Adam a Zango
💃💃💃💖💖💘
Masha Allah fatan nasara mai shadda
Verry nice🥰🥰🥰
Gaskiyane sarki
MashaAllah Alhamdulillah 😍
Masha allahu
Allah ya kara bassira
Masha Allah sarki mai dogon zango