Assalamu'alaikum Allah yai maka sarkin kano daganan har lokacin da kakai munzali asharab Allah ya kiyaye ka kai da mahaifinka da mahaifiyarka Allah ya Kara saka wa mahaifinka tausayin mu Allah ya kiyaye sarki sarkin adalci sarkin karamci sanusi 2 Assalamu'alaikum
kaga wanda a ka bawa ilimi ba irin waccan jahilar yarinyar bah tana da aure mah amma baza ta futar da kanta daga siyasa bah allah kasa ka gaji mahaifinka tunda kana da hankali.
Wannan magana hakatake yaro yasan gaskia, iya maganama wani muhimmin abune arayuwar Dan adam Allah yazaabamuna shugana nagari aduk inda yake I stand with SLS
Ya salam godia ta tabbata ga Allah swt ya Allah kabamu diya nagari Lamar yadda kaba sarkin kano,idan Allah yabaka da nagari yagamama komai kwantar da hankallinka
Allahu Akbar
Allah yayi mana da kyau
Wannan zancen sai SaN barka
Allah ya qwato wa mahaifinka kujerañsa
masha Allah dan alibaraka Allah ya biyaka dan gida Alijana
Allah Yayi maka albarka. Allah Yasa ka gaji MahaifinKa
Allah ya sa kafi mahaifan ka
Assalamu'alaikum Allah yai maka sarkin kano daganan har lokacin da kakai munzali asharab Allah ya kiyaye ka kai da mahaifinka da mahaifiyarka Allah ya Kara saka wa mahaifinka tausayin mu Allah ya kiyaye sarki sarkin adalci sarkin karamci sanusi 2 Assalamu'alaikum
Allah yama albarka yayiwa iyayanka amen
Allah ya maka albarka Ashraf
Allah yanma albarka gaskiya kadatarbiya da sanenyakamata
kaga wanda a ka bawa ilimi ba irin waccan jahilar yarinyar bah tana da aure mah amma baza ta futar da kanta daga siyasa bah allah kasa ka gaji mahaifinka tunda kana da hankali.
Wannan magana hakatake yaro yasan gaskia, iya maganama wani muhimmin abune arayuwar Dan adam Allah yazaabamuna shugana nagari aduk inda yake I stand with SLS
Gaskiya ne
Allah hoynu
Wannnan haka yake ,zagin manya bashi da kyau sam,bai kamata ba wlh.mulkin da zaa mutu a barshi ,duk ku bi ku damu kanku akan sa,to Allah ya kyaita
Aiki dahankali yafi Aiki da Agogo
Kaga dan gidan tarbiyya
Ya salam godia ta tabbata ga Allah swt ya Allah kabamu diya nagari Lamar yadda kaba sarkin kano,idan Allah yabaka da nagari yagamama komai kwantar da hankallinka
Allah yatarwaza gwanatin ganduje
dakyou yanada gaskiya
yaro kai Dan gado ne, shi kuma ganduje Dan """"""""'
Kayi daidai Allah yaimana maganin ganduje
Wannan gaskiyane jarima
Amma gaskiya mai makokon nan baya son cigaban jahar kano .
Shamsu Ayuba Allah ya sa hakan shine adalci