Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum is superb, He is a genius. He has vast knowledge, his teachings are straight forward and his explanation are simple. May Almighty Allah reward you abundantly.
Masha Allah Allah. Bamu da abunda zamu cewa malam sai dai Allah ya saka masa da Alkhairi ya kare shi da kariyarsa ya albarkaci zuri'a yasa Aljannah ce makoma. 🤲🏻
Masha Allah, mallam Allah yasaka da Alkhairi mungode sosai, wallahi Allah kadai zai'iya biyanku, ya Allah yasa mugama lafiya. Ku kuma Allah yabiya da Aljannar Firdausi.
Mallam Allah Ya saka da alheri. Mu na qaruwa mu na amfanuwa mu na wa’azantuwa. Allah Ya sakawa Mallam da Alaramma da gidan Aljanna. Ya Allah Ka gafarta ma na laifuffukan mu. Ka yafe ma na kurakuran mu. Ka shafe ma na zunuban mu.
Masha Allah malam ya Allah yasakama da gidan aljanna Allah ya jakwa yaba dajinkiri me amfani yashir yamaka ziriarka Allah kasa muyi amfani da abun damuka saurara mukaji Allah yai Mana rahama ameen ya rabbi mungode
Allah sarki malan Allah yasakamaka da alheri mungode sosai da abinda ka isar dashi zuwa garemu Allah yabamu ikon anfani da mafi kewonsa da yin wasi da wanda baya da kew Allah ya maka albarka ya kuma hadamu a gidan aljanna amin ya Allah
Allah Akbar, malan Allah yasa ka muku da alheri muna godiya 💯, da fatan Allah yasa mu farka daga dogon baccin da muke, Allah bamu ikon aiki da abinda ake karantar damu na alheri.
Allah yabaka dokon kwona da basira amie
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum is superb, He is a genius. He has vast knowledge, his teachings are straight forward and his explanation are simple. May Almighty Allah reward you abundantly.
Masha Allah Allah. Bamu da abunda zamu cewa malam sai dai Allah ya saka masa da Alkhairi ya kare shi da kariyarsa ya albarkaci zuri'a yasa Aljannah ce makoma. 🤲🏻
Masha Allah, mallam Allah yasaka da Alkhairi mungode sosai, wallahi Allah kadai zai'iya biyanku, ya Allah yasa mugama lafiya. Ku kuma Allah yabiya da Aljannar Firdausi.
Jazakallahu khairan malam Allah ya bayar da lada. Allah ya sa mu gan wasu azumi da yawa a rayuwan mu amin, amin, Allah ya sa mu gama lafiya amin
Allah ya temaki malame. Allah ya sa ma rayouwa malan albarka mou gode. Allah ya saka wa malame da guidant aljana.
Allah yasa mudace duniya da lahira ya qara wa Malam lafiya da Nisan kwana
Jaxakallahu khairan mlm ❤❤❤👍👍👍
Masha Allah godiya muke mlm Allah yakaramana imani 🤲🙏👏
Mallam Allah Ya saka da alheri. Mu na qaruwa mu na amfanuwa mu na wa’azantuwa. Allah Ya sakawa Mallam da Alaramma da gidan Aljanna. Ya Allah Ka gafarta ma na laifuffukan mu. Ka yafe ma na kurakuran mu. Ka shafe ma na zunuban mu.
Ameen.
Ameen
جزاك الله خير ربي يجعل ذلك في ميزان حسناتك
Allah yasaka maka da alkhri mukuma Allah yabamu ikon aiki da abin damuka saurara
Masha Allah malam ya Allah yasakama da gidan aljanna Allah ya jakwa yaba dajinkiri me amfani yashir yamaka ziriarka Allah kasa muyi amfani da abun damuka saurara mukaji Allah yai Mana rahama ameen ya rabbi mungode
Allah sarki malan Allah yasakamaka da alheri mungode sosai da abinda ka isar dashi zuwa garemu Allah yabamu ikon anfani da mafi kewonsa da yin wasi da wanda baya da kew
Allah ya maka albarka ya kuma hadamu a gidan aljanna amin ya Allah
Allah yakarawa malam lfy Allah yabiyakah Allah yayiwa iyyalen kah albarka
Malam Allah yajikan iyaye ya karaa ilimi ya Bada SA a yanuna mana wataa shekara da nisan kwana GA Malam ameen thumma ameen
JAXAKALLAHU khairan
Allah yasaka da alkairi malam kuma Allah yayima Rayuwarka data "ya"yanka albarka
allah yakara ma lfy da tsawon rai mai albarka malam.
الله يجزاكم خير
Allah Akbar, malan Allah yasa ka muku da alheri muna godiya 💯, da fatan Allah yasa mu farka daga dogon baccin da muke, Allah bamu ikon aiki da abinda ake karantar damu na alheri.
Jazakallahu khairan 😭😭😭🙏
Jazakallahu khair be jannah 😇
Allah yasakawa mallam da alkhairi
Allahu akbar allah yagafartamana allah ya roufamana ah siri doniya da lahiri
Allah ya saka da alkairiya Allah kara wa malam lafiya 🙏🙏💯💯
Allah ya sakada wa malam da alkairi
جزاك الله خير
Masha Allah
Allah ya saka da alkhairi 🙏 🙏
Karatun shiri'a, ai saidai ashafa fatiya.
ALLAH yasaka da alkhairi malam👍👍👍👍
Allah ya saka da alkhari
Allah yasaka mlm 👏👏👏
جزاكم اللهِ خيراً😢😍
Mashallah
Allah yasa ka da alkairi
Ma'sha Allah
Assalamu alaikum. Jaxakallahu khairan ya Malam..Dan Allah ya sunan Alaramma din nan da yake jan baki?
ALLAH kasa muna cikin wadan da za.a sassautawa wannan rana😭
Allah y saka da alkairi malam
Ameen.
Masha Allah
Masha Allah Jzkllh khairn 👍👍👍
Allah yasa ka da Alkhairi
Masha allah, allah yakara lpy mallam muna godiya daga Saudia 🇸🇦
Allah yasakada alkhairi malam
Masha Allah
Allah ya bada lada
Allah yayi jagora.
MashaaAllah
Another blessed day May the Almighty Allah accept our deen and forgive us our sin s for the sake of this blessed month from Kuwait
Masha ALLAH,may ALLAH be with you insha ALLAH,mallam you're the last can of your type.which to see you some day insha ALLAH
Allah saka da Alkairi
😭😭☝️☝️🤲🤲💯💯
😢😢😢❤
Jakallahu hairan
❤❤
😢😢
Assalamu alaikum,
Allah yakawa mal. Lafiya
Gombewaazi