Ina tare da mutane kuma kowa muna zama lafiya dashi amma da mamana duk lokacin da muka zauna waje daya idan ta sani abu duk kokarin da zanyi naga nayi Mata dai dai sai hakan yaci tura dole sai nayi abinda ya bata Mata rai koda banason hakan ta faru wai Maye matsalar duk kokarin da zanyi naga ban bata mataba amma saina bata Mata kuma duk abinda aka cemin indai zai amfaneni saina manta shi duk kokarin da nayi dan ganin cewa ya shiga kaina ban manta ba amma hakan yana gagara ta dole saina manta kuma na kasa tunawa idan nace saina tuna sai kaina ya fara ciwo inason dan allah malam a fada min a ina matsalar take nagode
Masha Allah malam Allah ubangiji yaqaramuku lpy
Thanks so much may Allah bless you sheikh
Ina tare da mutane kuma kowa muna zama lafiya dashi amma da mamana duk lokacin da muka zauna waje daya idan ta sani abu duk kokarin da zanyi naga nayi Mata dai dai sai hakan yaci tura dole sai nayi abinda ya bata Mata rai koda banason hakan ta faru wai Maye matsalar duk kokarin da zanyi naga ban bata mataba amma saina bata Mata kuma duk abinda aka cemin indai zai amfaneni saina manta shi duk kokarin da nayi dan ganin cewa ya shiga kaina ban manta ba amma hakan yana gagara ta dole saina manta kuma na kasa tunawa idan nace saina tuna sai kaina ya fara ciwo inason dan allah malam a fada min a ina matsalar take nagode
⁷
Assalamu alaikum malam inada tambaya
Allah ya gafarta mana baki daya
masha allah
Salam malekom ALLAH yakarakir
S
Munabibir ko
Kai malam wallahi yafi dai mutu yaje yayi zina ko malam da zina da mataa ulyad wanne yafi laifi
Akiyaye dan Allah. Ba kaji ko guri daya inda malan ya fadi ra'ayi nai ba. Yar Allah da sunnar manzonsa fah kaji yace
صالح الهوساوي