lallai kwankwaso ingiza Mai kantu ruwa yakema Abba gwamnan Kano jeka nayika Garba kore zazzafan

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 жов 2024

КОМЕНТАРІ • 2

  • @aishaabdulahi7770
    @aishaabdulahi7770 День тому

    Kune masu kawo mana husuma a kanogarba kore kubar kano tazauna lfy kubar abba da kwankwaso baza ku iya shiga tsakanin suba da yardar ALLAH. hanka ake adawa haba kunzama shedanu bakwason azauna lfy.kun raba ganduje da kwankwaso. bai isa hakaba. kubar kano tazauna lfy akawo mana ci gaba mai albarka.anya kuwa kanasan cikanan kanonku kufita daga idon kanawa bama goyon bayanku

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 2 дні тому

    Shimafa ganduje haka yayi a wadansu ayyukan kwankwaso yagoge yasa wanna yaga dama,kamar north west,kwankwasiyya city, dakuma rufi makarantu daka sa sunan kwankwasiyya aka debi kudin yan jahar Kano aka kashesu banza wajen goge suna ,Garba Kore ka dauka munmanta Garba Kore yaka mata kagane wadanda kake fitowa kana yiwa surutai 10:03