Hajiya naja ta yiwa tinubu da barau kaca kaca kan sabon haraji, cikin hirarta da dcl Hausa.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 16

  • @abdulbakiibrahim2556
    @abdulbakiibrahim2556 2 дні тому +4

    Allah ubangiji yakaremana hajiya naja, atu yakawo mana sauki da sausauci

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 дні тому +4

    Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun ya Allah sunfiqarfinmu kafiqarfinsu hasbunallahu wani imalwakil akanku azzaluman shuwagabannin Nigeria ya Allah kakifar mana da duk wani azzalumi babba koqarami Allah ya ISA

  • @mahamanebilyaminou2866
    @mahamanebilyaminou2866 2 дні тому +4

    Mace mai kamar maza hajia naja’atu

  • @saidoumamanyahaya4192
    @saidoumamanyahaya4192 2 дні тому +5

    Wlh wlh malan hajiya naja atou bakaramar maci baci sabuda Bata tsurun kowa sai allah

    • @AbuAishaNbnews
      @AbuAishaNbnews  2 дні тому +2

      Sosai kuwa shi yasa kuka. dauke ta a matsayin uwa, Allah ya tsare ta ya albarkaci raywiarta da ta zuriyarta

    • @diqsaa
      @diqsaa 2 дні тому

      Ameen ❤❤​@@AbuAishaNbnews

  • @ummiinuwa9733
    @ummiinuwa9733 День тому

    Allah ka yawaita Mana irin wannan baiwar Allah acikin mu, Allah kakawo Mana mafita

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 2 дні тому +2

    Iada dan arewa suna mulki basa yiwa yan kudu mugunta,amma ga dan kudu yana yiwa arewa mugunta

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 2 дні тому +2

    Ameen hajiya

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 2 дні тому +3

    Wannan wani irin zalunci ne! Gwamnati bata ciyar da al'umma ba Kuma ta rinka gallaza Musu! Gaskiya mu bamu yarda da wannan ba

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 2 дні тому +2

    Mace mekamar maza Allah yakaremana ke

  • @Jhfs-oi4vk
    @Jhfs-oi4vk 2 дні тому +3

    Kawai Nigeria babu wata mafita komawa tsarin Allah saboda duk Duniya nidai banga kasa kamar Nigeria wadda Shuwagabaninta basu damu da Alummah suba wlh, Naam Addua tnana Aiki saboda itace babbar makamin Mumini, Amma Itadai wlh bazatayi ba sai Munfito Munyaki Mahukunta Nigeria duk Mai rabon mutuwa wlh sai ya mutu sbd bazaka mutuwa ba sae lokacin ka yayi kawai mufito muyaki wannan Azzalumar Government ta Nigeria domin yan baya suji dadi, domin yanzu Iyayenmu sun taso cikin wahala muma a yanzu haka muke to idan bamu yaki wuddanan Azzalumai ba to wlh har yayanmu sae sun kasance kamar mu kai basubama har jikokinmu Allah taallah kaganar da talakawan kasar Nigeria bihaq Muhammad (Saaw)

  • @MuhammadAbduwa
    @MuhammadAbduwa 2 дні тому

    لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم
    انا لله وانا اليه راجعون اللهم اجرنا في مصيبتنا واخلف لنا خيرا منها 🤲🤲😭😭

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 2 дні тому +4

    Watau dai ma'anar Karin albashin kenan

    • @AbuAishaNbnews
      @AbuAishaNbnews  2 дні тому +1

      Wannan shine amsa kam sun bada sunkarbw ta bayan gida sun hada harda ha nannun talaka a takaice yan fashi ne suke mulkarmu, Allah ya saka mana.

    • @hauwwamustapha729
      @hauwwamustapha729 2 дні тому

      Ameeeeen y Allah