Yadda gobara ta tashi a rumbun makamai a Chadi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 вер 2024
  • Mutane da dama sun mutu sannan wasu sun jikkata yayin gobarar da ta tashi a wani rumbun makamai a N'djamena, babban birnin ƙasar Chadi.
    Ga cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru.

КОМЕНТАРІ • 7