This is the most enlightening, entertaining and educative series from the Hausa film industry I have seen. I have been recommending the series for my my married friends and unmarried ones alike. Kudos to Ahmad Bifa and team. God knows you are making impact. May Allah set right your affairs.
Masha Allah gaskiya ina jin dadin wannan shirin sosai, kuma kuna fadakarwa musamman inda akayi maganar tashin dala da hauhawan parashi. Allah ya kara basira
Yaya na humairrrrr, humairrrrr kece daidai da yaya wlh. Warrrrr chass 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣yaya tun baaje ko inaba ma kenan humairrrrr ita kadai takesa maka tension, inaga kayi 2?🤣🤣🤣 lallai muna da kallo idan kayi auren nan 😂😂😂😂
Gsky ne humair ta yaya🤣😂😂 da ba'a kaiki islamiya ba da yaya yata Abu bbu ke gara ma ai da kikaje islamiyan😂🤣😂 humair kin min dai dai da wakan nan nifa ina taya aunty humair kishi duk Wanda yace zai mana kishiya bazai zauna lfy ba😂🤣😂😂
Gaskiya wannan episode yayi ma'ana, wannan Batu na karawa waenda suke aiki a karkashin Ka a wannan zamanin da komai yayi tsada ya matukar ankarar da mu. Mungode sosai bifa 🙏
This is the most enlightening, entertaining and educative series from the Hausa film industry I have seen. I have been recommending the series for my my married friends and unmarried ones alike. Kudos to Ahmad Bifa and team. God knows you are making impact. May Allah set right your affairs.
Warrrrrr 💃💃💃💃💃💃💃 humairrrr ina yinki sosai fa 🤸♀️🤸♀️🤸♀️🤸♀️🤸♀️
Masha Allah gaskiya ina jin dadin wannan shirin sosai, kuma kuna fadakarwa musamman inda akayi maganar tashin dala da hauhawan parashi. Allah ya kara basira
😂😂😂😂😂yaranan fa Basunda Mutunci wlh gabadaya basa son Zaman lfy garin buncike mutum yatonowa kansa😂🚶🚶🚶
Bifa dama kai wuff da humaira agaske domin gaskiya kundace.❤. Ibrahim daga nan Al’ahsa eastern province of Saudi Arabia.
Yaya na humairrrrr, humairrrrr kece daidai da yaya wlh. Warrrrr chass 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣yaya tun baaje ko inaba ma kenan humairrrrr ita kadai takesa maka tension, inaga kayi 2?🤣🤣🤣 lallai muna da kallo idan kayi auren nan 😂😂😂😂
Gaskiya film dinnan yana nishadantar dani kuma yanada fa'idah sosai•
Wayyo chikina humaira tache akramakallah yaa shiekh yaburgeni Anan Kuma😀🥰
Wllh nima naci dariya yasin
Rigimar Yaya da humair abin sai a slow ana rigima ana soyyaya.
Zama da masoyi dadi😂😂😂 kai humaira
😂😂😂😂😂wayyo cikina, maza mutanen mu, kuna son mata a lamuran ku, amma da uwargida ta tsire miji sai ya burki ce
Sabiou Adam
😂😂😂👍
Alhj sulaiman _> ina ruwanka da dala ya tashi
Mal Bala _>yanxu yan kudinnan daka bani😅😅
Wallahi kiyi mini daidai warr da chass Allah kara basira da ga 🇺🇸
Allah kara basira
Hmmm hmmm hmmm kicigaba yimai da chass warrr Nima Yana. Burgeni buku Tama episode din dayaburgeniba kamar wanna
This is the best and educative Hausa series i’ve ever come across.Jazakumullahu khairan.
😄😄☺️☺️☺️
Barka da aunty maimiuna🖐 is Jamideen ce
Humer a tchi gaba da yi,ba mou son dey kichya nan☺️☺️
Great series! Watching from 🇺🇸 ❤️🇳🇬
Malam bala nawa😄aqara maka albashi kawai.Humair iyayan rigima🤣🤣🤣🤣
Gskya humaira kinaburgeni da irin wanna soyaiyar dakinunamasa Allah yabani mara irinki mainunakishi Akaina
M Bala kana burgeni da yawa
Gaskiya Mai mata 1 kana cikin matsala shiyasa akace idan kamutu ba.a kaika da wuri ko bakin cikin tane yasakaka dogon suma
Wllh kamar Mata da Mijin Gaske
Masha Allah gaskiya naji dadin episode din humer problan
Yau sule fa an sashi a kwana, da kyau Humaira Allah ya taimaka baki miji nagari
Hummmmm hummmmm humaira ki kuka da kanki wlh 😂😂😂😂
Masha Allah done
Warr a kanki humaira😆
Cikin chirin nan mlm bala yafi birgeni
humaira hmmmmm baruwana kirike mijinki
Yaya yaga warrr🤣🤣🤣r
Samun irin wannan soyayya yanada wuya
Masoyi kar kayiwa masoyi ya kishiya please 😢
Yau me waka ce kenan😂😂😂😂😂
Gsky ne humair ta yaya🤣😂😂 da ba'a kaiki islamiya ba da yaya yata Abu bbu ke gara ma ai da kikaje islamiyan😂🤣😂 humair kin min dai dai da wakan nan nifa ina taya aunty humair kishi duk Wanda yace zai mana kishiya bazai zauna lfy ba😂🤣😂😂
Warrrrrrrrr akanki🤣😂😂
kishi humaira😄😄😄
OMG ds is getting more interesting 😂💃 plsss am anticipating d next episode soon
Macha allah Allah ya karadawykaka 🤭🤭🤭🤭👌👌
you guys are too much 👋👋👋🙏🙏🙏🙏
Ghanaian much greetings from Abu Dhabi
Gaskiya wannan episode yayi ma'ana, wannan Batu na karawa waenda suke aiki a karkashin Ka a wannan zamanin da komai yayi tsada ya matukar ankarar da mu. Mungode sosai bifa 🙏
Gaskia ne
Yaya yaga takanssa😄
Umar kina duniya
Warrrr akanki😂😂😂😂
Indeed it is one of the best I ever watched
ماشاءالله جزاکم الله خيرا😍🥰
Aslm ahmad bifa Allah taimaka maka
Humairaaaaaa🤣 gaskiya kina gwada wa yaya 😃
Malam Bala ur just funny Wlhi ina security da maganar Dollar 😂
This word war akanki made my day 🤣🤣🤣
Gaskiya kana kokari wajan gudanarda fim dinka to amma inada shawara bansaniba ko akwai bukatar hakan?
Gaskiya fim dinnan ya bada maana Allah yakara basira
Oyoy hhh Masha Allah 🌹🇳🇪🇳🇪
Haba inna kumadu suleman aure 🤣🤣🤣🤣🤣🤣😰
Gaskiya humaera batajin magana😁😂😂😂😂
Dan Allah miye TikTok handle din hafiza da Yaya ya daura a status?
Hamaira you make my day gaskiya Nasha dariya na more.
Tho Warr akanki 😅😹😅😹
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 oh noooooooooooooooooooooooooo
Gaskiya seule kana Hakuri da wannan matar taka
masoyiya is so funny wlh masha Allah gud bless you all
🔘Sai dai bai fassara Ayar daidai ba
Mata biyu ne farko, Ba hudu ba Kamar yadda ya fassara
Yayi Kuskure
Amma Ina yi masa Fatan Alkhairi
Gaskiya bakakyaurawa umaira ba ,tabar mum dinta akanka ,Kuma zaka karo aure😭
🤣🤣🤣🤣warr gaskiya humaira aikinki Yana kyau sosai wannan fim yana lissafuwa Allah yakara basira
Ubangiji Allah shi taimaka
I really enjoyed with this series ahmad bifa Allah ya kara jagoranci ameen.
Im always in love with this actress she’s so dramatic .. welldone bifa
Yace warrrrr akan ki
Gaskia inajin dadin series din nan,Ina nishadi sosai
😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂humair kishi ya tashi
Gaskiyane 🇳🇬. Yayi
Masha Allah
Omo 😅😅 education kenan ❤
Masha Allah muna godeya sosai allah ya kara basira
kai best scene i ever seen, wlh ya shaikh akaramakallah🙊🙊🙊🙊
Kuna sakamu nishadi sosai 🤣🤣🤣 Allah yakara basira
Hamaira mutuniyata Gaskiya Kina kokari sosai Allah ya taimaka
Yau ba aiki ne Humaira 😂
As salam
Haba yaya kawai don ana rera maka waka sai ka tashi ka rufe kofa haka akeyi😂😂😂🤣🤣
Mara gaskiya sele, ka fito fili ka fada mata kana neman aure dama maza mun sanku da iya munafurci karya ne daku, kuna so kamar bakuwa so
Warr akanci...😀😃Chass....😃interesting
gaskiya kuna bani nishadi, Allah ya kara basira
Wllh abindariya aisha nagoda wayy cikina 😂😂😂
Zama da masoyi dadi in an dacewa rai dai
Zanso ka riqeni karka barni nayo kukawa rai dae
masha allah ranka yadade uwar gida tane neman rikici, amma karkabiyeta, dole zamu dakkomata abokiyar zama😂😂😂😂😂😂😂😂
Masha Allah 🖤 🖤 hhhhhhhhha 😂
Kay kay kay humaiyra bakyaji
Macha Allah sanun kuda kokari da fatan kun wuni lafiya gaba daya ku ina ma kowa fatan alkairi 🇳🇪
😅😅 kai humaira ta sulaiman
Hhh wannan shiri yana mana dadi wlh sosai yarinyar ta dace da series din nan wlh
Umaira rashin kiyane yakesa take maka wake wake daman ance memace daya shine kishiyarta dan Allah kakara aurennan dawuri
Bifa 😂😂😂😂allah yahadaka jagwongwonma humaira 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
🙏🙏🙏🙏
Fatan alkhairi
Daria bafa suba warrrr 🤩
Humair you really make my day with sort movie masha Allah
Oh humair ana chilling
Masha Allah
gaskiya shirin yayi kau sosai
Pallon ma sai na bika😂😂
Masha Allah.
Nidai karin auren nan shine banaso, zanso humair taji dadi da sulenta.
Ma sha allah allah ya karabasira sosai fatan alkairi
Wow so cute my lovely dear humaira ❤❤❤❤