Al'amin, kace yanzu ba 'yan danme muke kalloba, da akai 'yan danme, Ka yi hira da wani masanin dambe na kwarai, da yai magana akan hatsarin na Dutsinmari.
Aslm Al,amin barka da warhaka ykk ygr y aiki to munafa gdy da wannan hidima dakuke mana amma gaskiya bello wanzam kadai sake dibawa sbd gaskiya atarihi duk gurumada babu kamar bawan tarasa kuma Al,amin kaima kasan haka
Shagon Isah bai kashi sani guramada ba kuma kisan auta ma bakisa bane don a bakewaya ba Ku jamawa ne kuka tada rigima cewa sani ya dafa Idan kuma kana ja in turo ma photo
Slm. Al'amin, yau fa hirarku ta badani, domin kuwa ba ni da tari hin Balan Bakoshi sai yau, saboda idan ka kalleshe a hoto za kaga bai da suffar masu karfi.
Masha Allah Al ameen munagodeya achigaba
To
Al'amin, kace yanzu ba 'yan danme muke kalloba, da akai 'yan danme,
Ka yi hira da wani masanin dambe na kwarai, da yai magana akan hatsarin na Dutsinmari.
To
Aslm Al,amin barka da warhaka ykk ygr y aiki to munafa gdy da wannan hidima dakuke mana amma gaskiya bello wanzam kadai sake dibawa sbd gaskiya atarihi duk gurumada babu kamar bawan tarasa kuma Al,amin kaima kasan haka
Babu ruwana kowa yayi ra ayinsa hhhhh
@@alameensokototv496 uhmmm au hakane tommm shikenan nima nayi baya daman ni kara naxo masu sbd ni jamus ne kasan mu yan katsina nima nayi nan🤣🤣😅😂
@@AbubakarMuhammad-b3z🎉
Al amen dama gundumi yataba kashe maman Dan sanyina
Yataba bugeshi
Baba Bello kayi mantuwa a kudu mutun hudu yataba buge sanin gurumada a sokoto maicaji wasika autan sikido shagon isah kasa Duka Agabana suka Bugeshi
Madallah
Shagon Isah bai kashi sani guramada ba kuma kisan auta ma bakisa bane don a bakewaya ba Ku jamawa ne kuka tada rigima cewa sani ya dafa
Idan kuma kana ja in turo ma photo
Slm. Al'amin, yau fa hirarku ta badani, domin kuwa ba ni da tari hin Balan Bakoshi sai yau, saboda idan ka kalleshe a hoto za kaga bai da suffar masu karfi.
Tooooo
MUNA GODIYA ALH AL'AMIN
Allah ya maka albarka al-ameen
Ameeen nagode sosai
Baba gurumada yake
Hakane
Shagon namai ango yakashi jafaru a gusau o.d.u gabana.
Madallah