MUƘABALA AKAN SALLAH NA 1

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 лют 2025
  • MUƘABALA AKAN SALLAH
    TARE
    DA
    BARRISTER SALEH IDRIS BELLO KANO
    DA
    Malam Muhammad Mustapha tudun Murtala
    Da
    Malam Adamu liman
    The topic is about how two Muslims perform Salat differently. Sheikh Saleh Idris Bello performs Salat according to Quranic verses (Surat Nisa’i chapter 4 verse 101-104 and Chapter 3: 37-39), while Sheikh Adams performs Salat according to Hadiths, praying 2 Rakat at dawn, 4 Rakat at Zuhr, 4 Rakat at Asr, 3 Rakat at Maghrib, and 4 Rakat at Isha.

КОМЕНТАРІ • 14

  • @aminuhabibu6250
    @aminuhabibu6250 4 роки тому +1

    malm don Allah inason memory na latest tafsir na malam. Ka ajiyen numbarka nakiraka don naji yadda zaai ya isomin. Aminu jigawa.

    • @Quran_Alone.
      @Quran_Alone.  4 роки тому +2

      +2348023753922 You can call Sheikh for anything else.

    • @aminuhabibu6250
      @aminuhabibu6250 4 роки тому

      @@Quran_Alone. thanks

  • @ibrahimnouhou8149
    @ibrahimnouhou8149 4 роки тому +2

    Dan Allah dan Allah. Malan amana bayani daga Ibrahim Nouhou Agadez niger. Dan abinda ke taruwa mudai muna sauraren karatun ku sosai kuma dik wanda yarike alkur'ani chikadai to muna tare dachi. 1000%. Dan haka idan anyi mana wannanan tanbayar bamuda amsarta. Dan hakane mukeso malan. Amana bayani. Dan girman alkur'ani. Bissalam. Ibrahimnouhou

    • @abdulaliabubakar9481
      @abdulaliabubakar9481 4 роки тому +2

      Najiwannanwa,azinkon koma innallahama,ana alainnajundinalahuwalgalibun,kalimatinllahihiyaloliya kalimatulkufirihiyarsofila,izajaalhakkowazahakalbadilainnalbadilakanazahuka munataredagaskiyanka kai,sale,edirisbello dan Qur'anic namelurane, nisonana abdul ali abubakar hikima mazauningarin plateau,yarogamalamabubakar hikima wasonakiransh,malamkani Allah,yabiyako dagidan aljanna ameen, zansomalam idiris bello yabaninumbarsa 08143350128 fhatanalkairi

  • @usmansaboisah9569
    @usmansaboisah9569 4 роки тому

    Tsakani da Allah Sheik Idris Sale baka da hujja akan wannan gohon hausa da kakeyi a cikin Alqur'ani. Duk kwane-kwanen ka, da dabarunka sun kasa kwatarka a hannun Wadannan mutanen da suka ziyarceka. Allah ubangiji ya dawo dakai ka cigaba da yin sallah

    • @mukhtarmohammed9318
      @mukhtarmohammed9318 4 роки тому

      You stink, ignorant person please go back to madarisa

    • @Quran_Alone.
      @Quran_Alone.  4 роки тому

      @@mukhtarmohammed9318 what is it that your don't understand?

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 4 роки тому +2

      Is it madarisa or madarasa? Check ur spelling very well. I think it's u that have to go back to school

  • @ibrahimnouhou8149
    @ibrahimnouhou8149 4 роки тому +1

    Salamun alayku. Malan inamuku fatan alkairi. Dafatan Allah qara chekaru masu albarka. Kuma inada tanbaya guda (1) acikin wannan karatun naku kunce annabi inyanama mutane karatu sai nunamusu da dan yatsa. Kuma akaratunku na Qibla fm. Kunce alkur'a sauka biyu ( 2) yayi daga wajen Allah juwa jibrilu. Kuma jibrilu yabawa annabi mhmd. Kuma nayarda da hakan. To tanbayar annan itace.( wayarubuta alkur'ani kokuma hakanan akakawoma annabanmu chi.

    • @Quran_Alone.
      @Quran_Alone.  4 роки тому +2

      Salaam. Bro, If you don't mind, give me your number, I will text you with his cell phone number so that you can talk to him?

    • @ibrahimnouhou8149
      @ibrahimnouhou8149 4 роки тому

      @@Quran_Alone. +22780156304

    • @Quran_Alone.
      @Quran_Alone.  4 роки тому

      @@ibrahimnouhou8149 ok

    • @Quran_Alone.
      @Quran_Alone.  4 роки тому

      @@ibrahimnouhou8149 Sent