Wlh abin takaici azo astaya mace da namiji ana rawa kokunya babu Kamar Ba musulmai ba wlh allah ya kyauta toh kuma allah ya shirya wlh maroka kawai ayita kwce mana kudin mu
Wanda ya So Ka Ka So Shi, Wanda ya Ki Ka ka kyale Shi, Hassada babban ciwo a zuciyar mai kulla shi, #Eid__Mubarak🌎💪🏻🇩🇪💯🤍💏🤍 baitin wakar @ Ali jita 💥💥 Allah ka tsare mu da aikata Hassada, Allah kai mana tsari da Mahassada .🙏🏻💯💶🐆🇩🇪💏🔥
Allah sarki dida yan najeriya basasanmu kudinmune sukeso hakan besa mundena tarbansoba dida mungane cewa kudinne kekawoso dan najeriya yanada balar garemu amman dan nijer beda balar ga dan najeriya komiyasa haka
Wa yace maka yan Nigeria basu son yan Niger. Ga je ka tambaye daddawa manya ya baka alakar tsakanin Nigeria da Niger da irin taimakon da sukai wa juna. Duk kan muslumai ne,mokwaptan juna kuma yan Nigeria suna son ku.
@@hadizasuleman1350 gsky ne manarki shi din dan Yaga Yanda wasu Yan Nigeria suke zagin Yan niger .shi yassa yafadi Hakan . Sabida masu Irin wannan tinanin a Ganin su babu yan Nigeria ko guda (1),a niger da suke rayuwa . Wata kila karamcin ilimi ne , sabida basa yawon dunia daga gida sai gida.
aikin banza me niger din take dashi yan Niger bawane suke zuwa Nigeria neman kudi mu sosu muzauna dasu lafi musiyi ruwa agurin su wlh agidan mu yan Niger sunfi 5 da muka taimakawa suka zauna agidan mu mune cinsu mune shansu kuma bamu gajiba suje gida su dawo muci gaba da zama dasu saikai mai bakin aku wai kudin ku ake so to me nasama yaci bare dan jefomin
Ni ba wannan ba yake damuna wannan mutum Shi yaje idan Baiji ba baza a cin masaba ni wannan zaginmu da wasu sukemana Shi yafi damuna kawai fa ana tada maganar Niger sai kaji zagi
A gaskia wasan yayi sosai musamman da aka saka wakar jinin jiki na,ALLAH ya taimaka ya Kara tsarewa Lawal Ahmad 🙏
Gaskiya Niger haryanzu ba'awayeba
Maganarka gaskiya ne har yanzu bamu waye ba
Masha Allah Abu yayi sosai da sosai
Masha allah wasa yayi allah yadawo daku kasata najeria lfy
Wlh abin takaici azo astaya mace da namiji ana rawa kokunya babu Kamar Ba musulmai ba wlh allah ya kyauta toh kuma allah ya shirya wlh maroka kawai ayita kwce mana kudin mu
Masha Allah
Eid mubarak,
Wanda ya So Ka Ka So Shi, Wanda ya Ki Ka ka kyale Shi, Hassada babban ciwo a zuciyar mai kulla shi, #Eid__Mubarak🌎💪🏻🇩🇪💯🤍💏🤍
baitin wakar @ Ali jita 💥💥
Allah ka tsare mu da aikata Hassada, Allah kai mana tsari da Mahassada .🙏🏻💯💶🐆🇩🇪💏🔥
Allah sarki dida yan najeriya basasanmu kudinmune sukeso hakan besa mundena tarbansoba dida mungane cewa kudinne kekawoso dan najeriya yanada balar garemu amman dan nijer beda balar ga dan najeriya komiyasa haka
Hummmm
Wa yace maka yan Nigeria basu son yan Niger.
Ga je ka tambaye daddawa manya ya baka alakar tsakanin Nigeria da Niger da irin taimakon da sukai wa juna.
Duk kan muslumai ne,mokwaptan juna kuma yan Nigeria suna son ku.
@@hadizasuleman1350 gaskiyane 😘❤
@@hadizasuleman1350 gsky ne manarki shi din dan Yaga Yanda wasu Yan Nigeria suke zagin Yan niger .shi yassa yafadi Hakan .
Sabida masu Irin wannan tinanin a Ganin su babu yan Nigeria ko guda (1),a niger da suke rayuwa .
Wata kila karamcin ilimi ne , sabida basa yawon dunia daga gida sai gida.
aikin banza me niger din take dashi yan Niger bawane suke zuwa Nigeria neman kudi mu sosu muzauna dasu lafi musiyi ruwa agurin su wlh agidan mu yan Niger sunfi 5 da muka taimakawa suka zauna agidan mu mune cinsu mune shansu kuma bamu gajiba suje gida su dawo muci gaba da zama dasu saikai mai bakin aku wai kudin ku ake so to me nasama yaci bare dan jefomin
masha Allah
Hum dodahaka kuna zakimmo amma balaifi Mona tare🙏
Allah ya kyauta
Macha Allah 🤩🤩
لا اله الا الله محمد رسول الله
اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Hummm
Hum ken nijer ba
Kayan takaici ....🚶♀️🚶♀️🚶♀️
🤣🤣🤣🤣wllh kam
لاحول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
Masha allah
Gaskiya beyiba😒
Da kyau 😜🤪
استغفر الله
Da kyau Niger gidan
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣👍👍👍👍👍👍👍
Niche ta farko
Uhmmm Kai har yan zu da sau ran ku tun da kuke fita gala
🤔🙄☹️
Sunyi kokari ai
An kaoshi doukiyanmu an tafi nijeria
🤔🤔🤔
Gaskia kam