Kalli iskancin da yan maiduguri sukeyi acikin madiri

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • KALLI ISKANCIN DA YAN MAIDUGURI SUKEYI ACIKIN MANDIRI

КОМЕНТАРІ • 106

  • @ibrahimmohamedsabit1421
    @ibrahimmohamedsabit1421 3 роки тому +4

    Duk wanda yasan barebari yasan su da wanan al ada tasu, gaskiya rawar galgajiya su kenan...shine iskancin.

  • @kachallambursa2338
    @kachallambursa2338 2 роки тому

    Wannan shine iskanci, a gara wannan a Kano ko Kaduna wajan har sunbata ake a film

  • @fatimaadam4978
    @fatimaadam4978 3 роки тому +3

    Masha allah barno gida💃💃💃

  • @alizubairu1404
    @alizubairu1404 3 роки тому

    Gaskiya wannan ba iskanchi kenanba

  • @ibrahimmohamedsabit1421
    @ibrahimmohamedsabit1421 3 роки тому

    Yanzu mutane ba asan me suke nifi ba, kuma a kassashen mu na haoussawa kade wanan ke faruwa.bamu son junan mu ,menene wanan masiba.
    Bahaushe musulmi yakali bahaushe musulmi dan uwanshi kafirtashi, bahaushe babu wanda zai duba yatsiwa zarafi, ko ya wulakantar sai bahaushe dan uwansa.wai meyasa wanan masiba, dan Allah musan abinda mukeyi.

  • @maryamaliyuisa3724
    @maryamaliyuisa3724 3 роки тому

    Slm yanzu me abun iskanci anan sai maiduguri wallahi

  • @abdulhafeezabdullahi205
    @abdulhafeezabdullahi205 3 роки тому

    Wannan shine iskanci kidena Batamana garifah toh

  • @usmanumarali1980
    @usmanumarali1980 3 роки тому

    Wawa bagora en maiduguri ba da kuma en Kano fa

  • @romeyoandco1581
    @romeyoandco1581 3 роки тому

    Karfah ai nakaga iskancih ai idan kanane man followers subscribers da comments ai baikamata kacih iskancih sokoyiba ai haba

  • @salaoarmayaou7096
    @salaoarmayaou7096 3 роки тому

    Wanan ne iskanci kuma kasa a chanel kinka,ai iskanci sai yan najeria kaima kasani, kuma nan fah murnan biki ne,amma kuda ke iskanci a fili baynan jamaa,to kayama wanda baisan Nigeria ba

  • @muhammadumar-du8ph
    @muhammadumar-du8ph 3 роки тому +3

    Kaida kasa ai Kaine Dan iska

  • @maigidaguda5689
    @maigidaguda5689 3 роки тому

    I like it

  • @mohdl.abubakarjada4890
    @mohdl.abubakarjada4890 3 роки тому +2

    It is there culture

  • @chaibouaboubaka2937
    @chaibouaboubaka2937 3 роки тому

    Kaiyanzu wannan shnekawai yarufemaka ido don kana shashasha ko duk iskancinda akeyi da zinacezinace bakaganiba sai wannan har kamanta Yan film abinda sukeyi a bayan caméra

  • @mohammedhusain7641
    @mohammedhusain7641 3 роки тому

    Ban ga iskanci anan ba. Ɓacin suna kake yi. Amma idan rawa shine iskanci toh shi mai posting yana samun dubun alhakki don ana gani. Saboda haka ya janye da hanzari.

  • @al-bazztv997
    @al-bazztv997 3 роки тому

    Idan kaga mace Bata shiga wuta ba sai dai idan Alkiyama Bata tsaya ba

  • @asla640
    @asla640 3 роки тому

    Aina kaga ana iskancin? Yakamata dai yan Nigeria mu gyara halinmu wannan fa al¹adarsucefa

  • @mahamatalimshuwa9046
    @mahamatalimshuwa9046 3 роки тому +1

    Gaskiya rawan yayi kyau

  • @hamisusamaila6344
    @hamisusamaila6344 3 роки тому +1

    Aduniyya

  • @timothycolman5130
    @timothycolman5130 3 роки тому

    Hmm i Westing my data 4 noting

  • @mahamanadamou6390
    @mahamanadamou6390 3 роки тому

    Juk

  • @nazifasvlog6544
    @nazifasvlog6544 3 роки тому

    Rawa ce kuma ta birgeni

  • @gowangorwan8428
    @gowangorwan8428 2 роки тому

    Saide Kaine Dan iska ba muba

  • @user-vk9np1jj3z
    @user-vk9np1jj3z 3 роки тому

    hakane

  • @aliyujibrinusman4540
    @aliyujibrinusman4540 3 роки тому

    Kaine Dan iska wannan al adar su kuma wannan mandiri ne

  • @mj-tech-arewa7077
    @mj-tech-arewa7077 3 роки тому +9

    Yanzu meye abin kira iskanci anan.
    Gaskiyamu rinka gyara halin mu wallahi. Duk masu posting a youtube da niyar batanciga wasu alada wallahi Allah yanakallon ku. Wannan babu wani matsala a wannan rawa da sukayi tunda basu taba jikin juna ba

    • @garbalkiwunna5765
      @garbalkiwunna5765 3 роки тому

      Please help me ask him

    • @SalihuMAuwal
      @SalihuMAuwal 3 роки тому

      Ah-ah to ai kuma ku tuna Allah alokacin da kuka matsu ya yaye,to, bayan haka, kuma,yanza kun juya masa baya. To yananan a madakata.

  • @yahayamuhammad6603
    @yahayamuhammad6603 3 роки тому

    Ok

  • @rannypoint7292
    @rannypoint7292 3 роки тому +3

    Lovely guys Arewa
    If you hating of Iskanci that your problem

  • @aminuida6692
    @aminuida6692 3 роки тому

    Wannan dai al'ada ce amma matsayar Borno bangaren musulunci yakamata ace sun watsar da ita,gaskiyar magana.

  • @usmanidriss3801
    @usmanidriss3801 3 роки тому

    Barka

  • @idrismustapha3444
    @idrismustapha3444 3 роки тому

    Karyane wanna bamandiribane

  • @aligoni3809
    @aligoni3809 3 роки тому

    Bairikitv

  • @anasabubakar4484
    @anasabubakar4484 3 роки тому

    Baki biyu

  • @ppooiiuuyyttrrooiiuuyyttrr2657
    @ppooiiuuyyttrrooiiuuyyttrr2657 3 роки тому

    ھند۔حواس

  • @awwalzakari6599
    @awwalzakari6599 3 роки тому

    Wawa wannan ne iskanci?

  • @shettimamuhammadgoni1102
    @shettimamuhammadgoni1102 3 роки тому

    Banga abun iskanci ananba

  • @aishasaleh4155
    @aishasaleh4155 3 роки тому +6

    What is "iskanchi" here, can someone help me define it using kamus.

    • @hassanadam6737
      @hassanadam6737 3 роки тому

      I know it but I can't explain it in public follow me

    • @al-bazztv997
      @al-bazztv997 3 роки тому

      Daman ta Ina Zaki kalli wannan a matsayin iskanci

    • @fatimuktar3322
      @fatimuktar3322 3 роки тому

      Mitsh bakusams iskanci bs

    • @aminuida6692
      @aminuida6692 3 роки тому

      Take the position of Borno Islamicaly,does this tally with her status as an Islamic state for decades?

    • @ahmedmahmud7842
      @ahmedmahmud7842 3 роки тому

      It’s called “click bait”… they do that to get a lot of people to watch the videos

  • @imranamadaha7728
    @imranamadaha7728 3 роки тому +8

    To dan Allah ina iskanci nan ga?

  • @sanimahmud370
    @sanimahmud370 3 роки тому +1

    Wannan ai nishadi Ne ba iskanci ba

  • @nooritv4785
    @nooritv4785 3 роки тому

    Menene? Abun iskanci aciki. Sai kanaso kayi monetization

  • @idrissbabatela6887
    @idrissbabatela6887 3 роки тому

    To yanzu da haka ake neman zaman lafiya, d rashin tashe tashen hankulan.??

  • @rahimsaratou4154
    @rahimsaratou4154 3 роки тому

    Miyer iskan ci a nan???? tchurrr

  • @umarsulaiman4258
    @umarsulaiman4258 3 роки тому

    Yerba

  • @bassirousani9670
    @bassirousani9670 3 роки тому

    Bonsoir à tous les jours

  • @el-bobbochannel6626
    @el-bobbochannel6626 3 роки тому

    Me abun iskanci anan

  • @himaarts1471
    @himaarts1471 3 роки тому +3

    سودانى اصلى نيجيري من هديجا اوي قانوار كوكوا
    ..

  • @moctarkaka1092
    @moctarkaka1092 3 роки тому

    Minene Iskancin a nan??? Kana hankali koi?

  • @moussamoutari7517
    @moussamoutari7517 3 роки тому

    Dadai ne da karubuta dan...............

  • @ibrahimsalisu7919
    @ibrahimsalisu7919 3 роки тому

    Al Ada me dadi

  • @salehabubakaral-amin9948
    @salehabubakaral-amin9948 3 роки тому

    Hausa kulu

  • @muhammadmusa4082
    @muhammadmusa4082 3 роки тому +2

    Mashe allah

  • @saddisani2771
    @saddisani2771 3 роки тому

    toh miye abin iskanci anan dan allah

  • @yusufabubakar1781
    @yusufabubakar1781 3 роки тому

    Borno

  • @crosshasane1430
    @crosshasane1430 3 роки тому

    CrossHasane

  • @MohammedIbrahim-wq5tz
    @MohammedIbrahim-wq5tz 3 роки тому

    Duk iskancin Da yan MÃÏDÙGÜRÎ Sukayi Su ba jahilai bane

  • @mazaduofficialtv7695
    @mazaduofficialtv7695 3 роки тому

    Wannan fa wajen biki ne

  • @bashirbukar8091
    @bashirbukar8091 3 роки тому

    Bamagana iskanci

  • @alisaidu8351
    @alisaidu8351 3 роки тому

    Ý

  • @davidbitrus7497
    @davidbitrus7497 3 роки тому

    Me iskanchi anan?

  • @oyiriumu4569
    @oyiriumu4569 3 роки тому

    Menene iskanchi anan?
    Kaine dan iska wallahi.
    Abin al'adace, idan bakaso makali transfoma.

  • @iloveramatouyoussouf4905
    @iloveramatouyoussouf4905 3 роки тому

    Hummmm allh ya kyauta

  • @mravouvacar5302
    @mravouvacar5302 3 роки тому

    kawai yanaso yaja hankalin jamaa ne shıyasa yace haka saboda yasamu subscribers kuma bazamuyi subscribing ba, dislike zanyi ma

  • @ahmadabubakar6830
    @ahmadabubakar6830 2 роки тому

    I no see iskanci here to be honest

  • @ghjjuughjii6952
    @ghjjuughjii6952 3 роки тому

    @

  • @hammandikkodomkoni4818
    @hammandikkodomkoni4818 3 роки тому

    Hakayake

  • @banamodu3363
    @banamodu3363 3 роки тому +1

    way akoi ma Dan iskan da ya wuce bahaushe

  • @umarmuhammed1314
    @umarmuhammed1314 3 роки тому

    Rofa

  • @salehfatima1806
    @salehfatima1806 3 роки тому

    Meye Abin iskanci anan idan ba bata sunaba se meduguri

  • @mustaphalawal7445
    @mustaphalawal7445 3 роки тому

    If they want you to watch there videos that’s what dey do now
    They put some comments so will like to see the wrong by there you watch they gain from you

  • @ibrahimsalisu7919
    @ibrahimsalisu7919 3 роки тому +1

    Ni inaso aturo min da wannan

  • @mahammatjibrin4319
    @mahammatjibrin4319 3 роки тому

    Sinennune Dan halal bazai aikata hakaba

  • @sadiyasadiyabilalyerima6972
    @sadiyasadiyabilalyerima6972 3 роки тому

    Mtwwwssss Ina iskancin anan

  • @ouls6054
    @ouls6054 Рік тому

    This people are not shuwa or kanuri give maiduguri a bad mame

  • @yaroqueen3233
    @yaroqueen3233 3 роки тому

    Ina abin iskancin yake anan mtsss

  • @sanigado2723
    @sanigado2723 3 роки тому

    Z,

  • @mohammedibnmohammed3485
    @mohammedibnmohammed3485 3 роки тому

    Wannan rawane kuma taken Shehun borno ne kace rawan iskanci ku hausawa zakucewa yan maiduguri suna rawan iskanci Haba kamantane kuna Hausa bf Shegu yayan zina

    • @balqisahmqd2214
      @balqisahmqd2214 3 роки тому

      Bar dan Iska saidekaine,dan iskan

    • @khadijabukar4620
      @khadijabukar4620 3 роки тому +4

      Kaifa Dan meye wlh kuji tsoro Allah wlh kudena kabi lanci saboda baga abinda ya Kara mukuba sai wahala arayuwa kowana boko haram da yafito agummu ya ishemu ixina Nima de yar Maiduguri ne ato komai hausawa bayan hausawa sumuku Rana yau da boko haram agun hausawa yafito wlh sai hausawa sumbar Maiduguri

    • @aishatuaisami4358
      @aishatuaisami4358 3 роки тому

      Hmmmmm Allah yashirya toh

  • @زيانهزيانه-ذ9ض
    @زيانهزيانه-ذ9ض 3 роки тому

    Me abun iskanci anan yanzu dan Allah

  • @alfurqanafricatv1572
    @alfurqanafricatv1572 3 роки тому

    This is not good kanuri

  • @muntaribnshehu5922
    @muntaribnshehu5922 3 роки тому

    Tow wai abin tambaya anan wai dan allah matan aurene ko ba matan aurebane ?

  • @maijiddamohammad5121
    @maijiddamohammad5121 3 роки тому

    To meyi abun iskanci anan

    • @maijiddamohammad5121
      @maijiddamohammad5121 3 роки тому

      I am proud of Maiduguri ba a rawan iskanci a mandiri saboda duk family ne kuje kuga yadda ake rawan mandiri

  • @bashirmaidugu4577
    @bashirmaidugu4577 3 роки тому

    Ina ganin wannan mai UA-cam account dan Boko Haram ne. Toh Ina iskanci anan? Wayennan suna rawan gangakura ne kazo ka canza kidin nasu.

  • @ayyoubkamalou4393
    @ayyoubkamalou4393 3 роки тому

    A hakane za’a yaki boko haram

  • @nasiruadamu4970
    @nasiruadamu4970 3 роки тому

    Ppq) pp0..

  • @alizubairu1404
    @alizubairu1404 3 роки тому

    Gaskiya wannan ba iskanchi kenanba

  • @mattieleonard4031
    @mattieleonard4031 3 роки тому

    Okay

  • @baakabukar6187
    @baakabukar6187 2 роки тому

    Borno