Allah ya saka da alkhairi Mallam Mahdy. Dan Allah Infinix Hot 8 din nakasa aiwatarda shi saboda bana ganin SYSTEM & UPDATES bayan na kammala Build number.
@@MahdyTech Na gode. Yanzu yayi mini sosai. Dan Allah inaa akasar Ghana kuma enaa bibiyarku kowoni lokachi kuma enaa farinchiki daku amma gaskiya enaa kawnan nkoyo wannan aikinku. Da fatan ku na alkhairi. Allah ya taimaku ku gaba daya. 🤲🤝
Salmun alaik malam mahdy Allah ya qara basira amma ni na gwada banyi dacenba daumin wayata na shiga setting amma banga about phone ba yanzu ya zanyi kena Allah ya taima keka
Salaam muna qara yabawa da fatan Allah ya qara basira, amma wllh nabi duk qa'idojin dakace kuma nayi nasara sai dai kawai wajen samun credits dinne kawai idan nasamu ya bude akwatin to idan nakoma sai naga babu yakoma 0:00, Dan Allah idan kasami sakona ina jiran amsarka.
SLM suna na. ISIYA UMAR GAYARI in a matukar godiya da jindadin wan nan shirin TAMBAYATA ANAN SHINE WANI YAYI MAN HACKIN FACE BOOK YAYA ZAN YI NIMA INYI HACKIN DIN SHI? INA NEMAN BAYANI
Aslm mahdy Allah yakara basira kamar yadda kace mutum xaije about phone yataba build number naje nayi double touch amma yana cemin enter your device pin kuma ni bansan device pin din ba saboda bantaba sa device pin ba Dan Allah kataimaka ina jikin replay ka nagode
Slm malam mahadi Allah yakara ilimi yakouma zamu jagora Akan doukkan harkokinmu mlm mhdi ni maye bibiyaku akoullm sayedaye matsalar waya da halchen larabtci nake ganewa dan Allah ya za'ayi
Wlh nayi kuma harya shi a lambar Nigeria 🙏godiya naki 💃💃💃
Wow 😍😍 Masha allah 🥰 munagodiya 🇱🇾🇱🇾🇱🇾💙💙
Masha Allah mungode allah yakara basira
Yané Allah yakara fassaha
Aslm Mahdy tech munago diya sosai Allah yakara basira don Allah lnadatam baya ni nayi kamar yan dakayi am mabayayi bansanmai yasaba
Mssah Allah Don har yezu yanayi
Masha allah yau nine na farko.nayi alfaharin haka.allah y kara basira
Aslm masha Allah Allah yekara lfy
Godiya mukeyi Allah yaqara basira
Masha Allah mahdy ubangiji Allah y kara basira
Ameen ya Allah na gode
Aslm megida mahdy da fatan kana Lpy abidaban ganeba shine wajan yin kiran
Ka kalli video dn ai na nuna
Allah yasaka da alkhairi Allah yaqara basira
Masha Allah, to Amma zaka iya Kiran kamar idan layi Yana cikin karamar waya zaka iya kiransa kokuma sai Yana babbar waya Android yin
Eh zaka iya kira. Na gode sosai
Luna godiya da wannan tounatarya takou
Ok Masha Allah , Allah yataimaka aiki yana kyau Allah yakara basira
Nayi amfanida bidiyon yadda akekulle wata way saikarshe baiyiba
Assam alaiku nawa aikinku na kyau munajin dadin shirinku
Na gode
Allah yakara arziki da basira naji dadi sosai
Ameen ya Allah na gode sosaii
Alhamdulilla muna godiya sosai Amma inada tambaya taya zaayi Kira da kudin
Ka kalli video din tun daga farko har karshe
Muna godiya sosai mahdy allah yakara basira gaskiya wannan vidios din zetaimaka mana wajen gaisawa da yan Niger koh Nigeria
Macha Allah muna godiya sosai
Allah ya saka da alkhairi Mallam Mahdy. Dan Allah Infinix Hot 8 din nakasa aiwatarda shi saboda bana ganin SYSTEM & UPDATES bayan na kammala Build number.
Ka duba sosaui zaka ganshi kowace android akwai build number
@@MahdyTech Na gode. Yanzu yayi mini sosai. Dan Allah inaa akasar Ghana kuma enaa bibiyarku kowoni lokachi kuma enaa farinchiki daku amma gaskiya enaa kawnan nkoyo wannan aikinku. Da fatan ku na alkhairi. Allah ya taimaku ku gaba daya. 🤲🤝
Allah yakara basira
Ninazo daidai gurin daza'azabi kasar u s a new work ko? Amma sunsamini faster worldwide connection. Sunsa upgrade nagode
Allah yakara basira da ilimi
Ameen ya Allah na gode ina muku fatan Alheri
Muna godiya dan uwa
Ina yimaka fatan alheri, Allah ya kara basira,bouhari daga Libya
Allah yakara basira
Munayimaka godiya 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪
I #bin_adam_tech I really appreciate all your Videos on UA-cam
If you have iPhone how we use this app there’s different between iPhone and android pls
Its now working with iphone because we used developer options
Macha Allha, Allah ya ka bacira
Aalm mahady muna godiya Allah yakarabasira DA fasaha
Assalama,alaikum mahadi.Allah yakara basira da rufa asiri gaskiya munajin dadin video ka
Sakallahu khari amma zaniya amfani da manhaja daya
masha allah dazai aiki damun jidadi
Please to wanda bayada wannan application zaka iya kiransa allah ya Kara basira
idan fa iya nigeria xakai amfani dashi fa?
Mahdy yamutun zaifara aiki da Wi-Fi
mahdy wallahi ni kawai sonake mu hadu dakai saboda kayimin arayuwa ina bala'in san mutum mai tecnology gashi ba kyashi
Masha Allah Allah yataimaka dan Allah kabani number ka pls wasu abubuwan nakasa
08106295685
@@MahdyTech ngd
Aslm barka dawarhaka mahadi innaso zanyimaka tambayar danikeso zanyimaka innason nambar wayarka tawasab in badamuwa sainajika insha allah
Allah yasaka mahdy inajin dadin vedeos naka
To madallah ama nace ba yanayi waya iPhone ne ko aa
Allah ya karan bassira
Slm nika dagoda bayiba
Slm oga barka dawarhaka da Allah nachiga system ammafa beyiba dan Allah inajiran ammasa
Ka kall video dn har karshe
Amma zaka iya kiran Wanda kuke kasa daya
Masha Allah mugode
To.da netuwk.kokuwa
T
slam barka da aiki ni nayi garaa komai yabani mastala tafanine kira na yai data nayi ko ama
Salmun alaik malam mahdy Allah ya qara basira amma ni na gwada banyi dacenba daumin wayata na shiga setting amma banga about phone ba yanzu ya zanyi kena Allah ya taima keka
Kuma wajen buda TelkU nabuda amma basu yaumin message na code lambobi guda hudun
Asslamalekou oga mahdy Masha Allah yayi
Nice
Masha Allah
Mungode Allah qara basira
Yayi
slm m mahdy ya aiki ? ina maka fatan alheri👍
tambayana anan shine bayan katara credit bakayi amfani da shiba saikaga babu mekesa hakan? saubiyu nake tara credit banyj amfadashiba sainaga babu
Yayi kyau Allah Kara basira
Inadan akoi kudi awayarka zaikira Ko bayakira Kabani. Amsa
Ban gane tambayarba yallabai
barka
Yazancire sukiriti
Nikam nagwada megida amma binsamu nasaraba
Kabi video dn a hankali zaiyi
Dan Allah kaban nombar WhatsApp din ka
Dan Allah ya ake azama waya seckryuti androd wanda zaidaukar photo zaka ganche a allari
sai Wanda ya saita irinsa zaka Kira ??
Mugode 💃💃💃💃👍👍👍👍👍👍👍🇰🇼🇰🇼🇰🇼🇰🇼🇰🇼🇰🇼🇰🇼
Amma day bakin Nigeria kaway yakeyi ko ?
Masha allh
Alhamdulillah masha allah abu yayi but ina son numbern ka
Yazakayi kakira mutum
Mandy tech mun gode kanuna mana Kiran waya nakudin
Insha Allah zaa nuna muku a dan bani lokaci
Masha allah muna godiya
Gaskiya ya Allah yasakagama lafya har na kira
Amin
wallahi mahdy ninayi Geran wanna Amma ansamu masala Idan bazaka damu ba katoru min lambar ka
Allah mahdy Allah ya bada saa
Ameen ya Allah na gode Allah saka maka da Alheri
Dan allah mahdy ina tanbaya yaya ne ake bude message Forwarded wanda aka turo a whatsap
Yallabai bai gane ba wallahi please ka fahimtar dani
Islm barka da salla vidéo dakace nayiyadakce ayi karche inzanikira setagodomi code
Van gane amsarka ba dan Allah ka sake rubutomin abin da kace ban gane bane. Na gode ina maka fatan alheri
In wanada kake kira bayada wann sari Yana yi?
Allah yabiya
Pls Mahdy it’s available for apple store?
I used morethan 2 apps so u might get som but not all on app store
Assalama alekom barka da wanan darasi muna jin dadi sosay dan Allah aganumana yada za a saka passuwand wifi ko da bakadachi awayarka
Salaam muna qara yabawa da fatan Allah ya qara basira, amma wllh nabi duk qa'idojin dakace kuma nayi nasara sai dai kawai wajen samun credits dinne kawai idan nasamu ya bude akwatin to idan nakoma sai naga babu yakoma 0:00, Dan Allah idan kasami sakona ina jiran amsarka.
Ok yayi tkeu
Masha Allah🇱🇾
SLM suna na. ISIYA UMAR GAYARI in a matukar godiya da jindadin wan nan shirin TAMBAYATA ANAN SHINE WANI YAYI MAN HACKIN FACE BOOK YAYA ZAN YI NIMA INYI HACKIN DIN SHI? INA NEMAN BAYANI
Assalamualaikum malan mahdi Amma sai idan mutun yanayinsa ne kawai zaka iya kiransa
Aa ba sai mutum yana yin sa ba. Kowa zaka iya kora koda ace karamar waya yake amfani da ita
Hi
Salam Saudiya fo
Salm to credit yakare zaici gaba da aikine koko se anyi daonwld kin wani
Koya kare zaka iya ci gava amma sai ka samo wani cradit din kamar yadda na koyar
Muna godiya harda Wanda yake.arab country zai iya anfani da app din yakira 9ja ko vayayi
Eh ko wace kasa zala iya kira
Okay tnx dan Allah koh akwai wani app dake rage jan data koh kuma in gidan ku akwai wireless zai dinga jawo maka cikin wayanka
Good
nawa..basu..turomin..da..wan..nan..nkon..numba..ba
Towai saimai appilkeshen ko kamar mai nokiA ana iyakiranshi ko aa sainanidagareka
Muna godiya 👍👍👍👍👍
Aslm mahdy Allah yakara basira kamar yadda kace mutum xaije about phone yataba build number naje nayi double touch amma yana cemin enter your device pin kuma ni bansan device pin din ba saboda bantaba sa device pin ba Dan Allah kataimaka ina jikin replay ka nagode
Password din ka kake bude wayarka shi za kasa
@@MahdyTech OK ina godiya sosai Allah yasa kafi Allah yakara basira
@@MahdyTech slm dan Allah idan mutum yana so ya sawa mutum ringing shi daya ya zakai musali ache kasa masa ringing nashi daban idan yakira kasan shine
@@MahdyTech bakadawarahaka
Mssah Allah
ماشاء الله تبارك الله
Allah ya kara basira
Alla shibia
Slm malam mahadi Allah yakara ilimi yakouma zamu jagora Akan doukkan harkokinmu mlm mhdi ni maye bibiyaku akoullm sayedaye matsalar waya da halchen larabtci nake ganewa dan Allah ya za'ayi
Anim na gode ina maka fatan alheri. Idan zaka chanja yaren wayarka sai ka shiga settings sai kaje zakaga language sai ka chanja zuwa turanci
Muna godiya mahdy yadda ake sabin
Zanaja raba
Yauwa
Inamaka fatan alkhairi