Muna godiya so sai matsalar da niketa fama dashi kenan gashi chikin souki kin kawo video Allah ya Saka maki da albarka nagode sosai kaman ni kikayi wa video nan
Masha Allahu gaskiya muna godiya sosai abisa wannan kokarin da kukeyi akan mu, Allah yabiyaku mafificin alkhairi, nashiga saide wajen biyan kudin ne nakasa Ga tambayiyina kamar haka 1. Atm yana da code masu yawa wanne daga cikinsu zamu saka 2. Shin babu barazanar yiwuwar wawushe Mana kudin dake cikin account din 3. Tsakanin premium slip da Kuma standard nin din wanne ne yakeda MRZ code yadda idan muka daurashi a scanner zai kawo Mana full details din mu . . Dan Allah kuyi kokarin amsamun wannan tambayoyin sbd a anguwar mu akwai pioners dayawa Wanda nine na koya musu Kuma yawanci nine limamin su, a komai Ni suke barwa wuka da nama sun yarda dani
1-expire date da CVV sai lambobin guda 15 na gaban ATM din 2Nimc na gwamnatin Nigeriya ne, don haka karkaddmu 3 dukkansu QR code GARESU sannan kowane idan kuka haska bayansa zai fito
Ok na gode da wannan bayanin naki, Amma nikam nawa yaki sbd dafarko naje ta Google chrome na gama sa Atm no da Kuma expire date da kuma cvv Amma Kuma sai ya nunamun wani waje wai suna bukatar one time code Kuma ana turomun idan nasa Amma sai yaki wucewa, . . Nabiyu Kuma na sauke nims app yabude a wayata har nasa nims no na yabude Amma matsalar layin da nayi registration na national I'd cart din yabata Kuma kasan kafun yakaini gurin da zanyi print Dole akwai wani code da suke turowa Kuma gashi layin da Zan iya ganin code din ya Bata ga Kuma office dinsu akan a canja mun Numbar sunce wai 3k babu ragi
Masha Allah Muna godiya Dama abin da nake so inji kenan zan iya yin screenshot inyi amfani da shi wajen kyc gashi kuma yanzu nasamu tabbacin hakan gaskiya Nagode sosai Allah ya ƙara basira
Muna godya amma Dan Allah kamar yanzu da basu bada damar mutum yashiga image nashi ya dakko pic din standard slip dinba ya yamutum zaiyi pls sbd sunba kyc amma banda shi ahannuna mutum zai iyabin process dinda kika bada ya yi premium slip din ne KO sai yaje kafe Dan Allah Ina Neman karin bayani pls
Muna godiya sosai sosai sosai Allah yasaka muku da mafi girman Alkhairi. Amma inada tambaya? idan mutum yanaso ya fitarwa da mutum fiye da daya kamar mutane 10/12 a waya daya, Ya mutum zaiyi kenan?
Zaka iya yi a waya ɗaya mana sosaima ko guda 100 zaiyi a waya ɗaya, Kawai dai idan ka gama da guda ɗaya sai ka sake komawa kan BROWSER ɗin ka sake shiga PORTAL din, Idan kuma a APPLICATION na NIMC ne , idan ka. Kammala wa mutun ɗaya , dai kayi wa APP din CLEAR DATA , Zai dawo kamar sabo sai ka cigaba da yi a haka haka, Saboda kowa NIN number ɗinsa daban take da ta wani , to don haka kowa REGISTER sa daban zata kasance
EY KOWA APP sabo za'a buɗe masa kar ka manta fa a wajen register farko NIN number za'a sanya kaga kenan mai wannan NIN ɗin shine yake da mallakin app ɗin shi kaɗai
Da Allah Wanda baya cikin Nigeria tayaya zai iya samun nin number da Allah ayimana Karin bayani akan nin number tayaya zamu iya samun shi domin musamu damar samun nin slip
Kuma nace Dan Allah wannan rubutun Wanda ake turowa mutum idan yabiya remita tare da nin slip idan akaje wajan kyc za,abukaci kasaka bayan id card naka sai kasaka wannan rubutun amaimako bayan id??
Amincin Allah yatabbata agatekiu bin Usman inada matsala wadda nake kallanta gagaruma Facebook nayi nayi yayi very fay beyiba sannan number ta itama nayi nayi insanja password itama batayiba Dan Allah adubamin
Mungode da wannan fadaqarwan. Naa gwada ga replies da nayi receiving: Welcome to NIMC USSD Service 1. Retrieve NIN 2. Retrieve MWS userID and OPT 3. Generate MWS VNIN Retrieve OPT Enter NIN......... Reply: Invalid NVS response Ya'a zanyi?
Assalamu alaikum Binusman TV chennal, inamuku fatan alkhairi barka da sallah. Tambaya na shine premium slip, shima kamar standard slip ne basai kaje anciremaka a computer ba zaka iya downloading dinsa kawai, kodai da bambanci?Allah ya sa mudace.
Nayi baiyiba idan zan bude app din narasa tayadda zan karbi Otp alhalin layin yabata da nasan numbar amma namanta idanzaka bude Nimc app akwi number dazakasa saisu turomaka da Otp don Allah ataimaka
Ranka shidade nikam nabi duka proceedures din da ka koyar harma na wuce gurin biyan kudi na cart number da expire date dakuma cvv Amma Ni matsalar da nake fuskanta shine yaki wuce wajen one time password
Wlh Toni bayan na gama saka duk bayanan dake jikin atm Dina yake kawoni gurin one time password Kuma idan ma sun toromun awayata na saka sai yaki Sai suce AN ERROR HAS OCCUR, PLEASE TRY AGAIN LATER
Assalamu'alaikum fatan nasara gawannan gidan tv mai albarka shin za'aiya biyanku kudi domun kufitarwa da wanda number shi batahade da nin dinshiba idan kunayi abani WhatsApp number dazan turo wadanda za'ayiwa inayin godiya
Mun gode Allah ya saka da alkairi
Muna godiya sosai BINUSMAN tv
Muna godiya so sai matsalar da niketa fama dashi kenan gashi chikin souki kin kawo video Allah ya Saka maki da albarka nagode sosai kaman ni kikayi wa video nan
Ok koh Emmanuel ,😊
Nayi farin ciki sosai da jin batun ka.
Wish you all the best 😊
Munago Diya dawan ilimi dakuka bamushi Allah yasakamuku da alkairi yabamunasara amin
Amen ya rabbal alamin 🤗
Eid Mubarak
Allah yasaka da alkhairi abunda muke ta jira yau Allah yakawomana mafita Allah yakamiki da alkhairi mungode sosai🙏🙏
sai ayi kokarin koya wa sauran PIONEERS
@@binusmantv inshallah zamuyi kokarin hakan mugudu dare mu tsira tare Allah yayimana jagora, 🤲🤲
Masha Allahu gaskiya muna godiya sosai abisa wannan kokarin da kukeyi akan mu, Allah yabiyaku mafificin alkhairi, nashiga saide wajen biyan kudin ne nakasa
Ga tambayiyina kamar haka
1. Atm yana da code masu yawa wanne daga cikinsu zamu saka
2. Shin babu barazanar yiwuwar wawushe Mana kudin dake cikin account din
3. Tsakanin premium slip da Kuma standard nin din wanne ne yakeda MRZ code yadda idan muka daurashi a scanner zai kawo Mana full details din mu
.
.
Dan Allah kuyi kokarin amsamun wannan tambayoyin sbd a anguwar mu akwai pioners dayawa Wanda nine na koya musu Kuma yawanci nine limamin su, a komai Ni suke barwa wuka da nama sun yarda dani
1-expire date da CVV sai lambobin guda 15 na gaban ATM din
2Nimc na gwamnatin Nigeriya ne, don haka karkaddmu
3 dukkansu QR code GARESU sannan kowane idan kuka haska bayansa zai fito
Ok na gode da wannan bayanin naki, Amma nikam nawa yaki sbd dafarko naje ta Google chrome na gama sa Atm no da Kuma expire date da kuma cvv Amma Kuma sai ya nunamun wani waje wai suna bukatar one time code Kuma ana turomun idan nasa Amma sai yaki wucewa,
.
.
Nabiyu Kuma na sauke nims app yabude a wayata har nasa nims no na yabude Amma matsalar layin da nayi registration na national I'd cart din yabata Kuma kasan kafun yakaini gurin da zanyi print Dole akwai wani code da suke turowa Kuma gashi layin da Zan iya ganin code din ya Bata ga Kuma office dinsu akan a canja mun Numbar sunce wai 3k babu ragi
thanks
Assalamu alaiku Allah yasaka da alkairi Allah ya dada basira bn usman tv
sai ayi kokarin koya wa sauran PIONEERS
Yanzu abun daya kawai yayi saura shine yanda za,a canza number waya idan sun bada dama muna jiran lokaci Allah yakaimu ameen🤲🤲
Masha Allah Muna godiya
Dama abin da nake so inji kenan zan iya yin screenshot inyi amfani da shi wajen kyc gashi kuma yanzu nasamu tabbacin hakan gaskiya Nagode sosai Allah ya ƙara basira
sai ayi kokarin koya wa sauran PIONEERS
@@binusmantv in sha Allah
Masha Allah Muna godiya sosai Dan Allah inaso WhatsApp number ki ina da tambayoyi da yawa zan Miki magana a WhatsApp nagode
07089896921
To Dan Allah inayin mining kuma shi wannan din Dole sai anyishi ko
Kusan hakan GASKIYA
Muna godya amma Dan Allah kamar yanzu da basu bada damar mutum yashiga image nashi ya dakko pic din standard slip dinba ya yamutum zaiyi pls sbd sunba kyc amma banda shi ahannuna mutum zai iyabin process dinda kika bada ya yi premium slip din ne KO sai yaje kafe Dan Allah Ina Neman karin bayani pls
EY zaka iya bin process ɗin kayi abinka
in yaso bayan kayi download sai ka tafi CAFE ɗin da PDF ɗin ka basu su cire maka shi a plastic
❤
Bonjour
Bonjour
yazanl, KYS
wane
Muna godiya sosai sosai sosai
Allah yasaka muku da mafi girman Alkhairi.
Amma inada tambaya?
idan mutum yanaso ya fitarwa da mutum fiye da daya kamar mutane 10/12 a waya daya,
Ya mutum zaiyi kenan?
Zaka iya yi a waya ɗaya mana sosaima ko guda 100 zaiyi a waya ɗaya,
Kawai dai idan ka gama da guda ɗaya sai ka sake komawa kan BROWSER ɗin ka sake shiga PORTAL din,
Idan kuma a APPLICATION na NIMC ne , idan ka. Kammala wa mutun ɗaya , dai kayi wa APP din CLEAR DATA , Zai dawo kamar sabo sai ka cigaba da yi a haka haka,
Saboda kowa NIN number ɗinsa daban take da ta wani , to don haka kowa REGISTER sa daban zata kasance
@@binusmantv
Masha Allah
Ma'ana a NIMC app daya duk za'a iya yiwa ko mutane nawane,
Sai a riqa biyan kudin remitter din through NIN Number kowanne?
A'a gaskiya,
kowa sai an buɗe masa Account ɗinsa daban
amma idan PORTAL dinsu ai za'a iya yi
@@binusmantv
Afwan Ma'ana kowa sai an bude masa app din NIMC kafin fitar da NIN din kenan, ko a waya daya za'a iya yiwa kowa?
EY KOWA APP sabo za'a buɗe masa
kar ka manta fa a wajen register farko NIN number za'a sanya
kaga kenan mai wannan NIN ɗin shine yake da mallakin app ɗin shi kaɗai
Da Allah Wanda baya cikin Nigeria tayaya zai iya samun nin number da Allah ayimana Karin bayani akan nin number tayaya zamu iya samun shi domin musamu damar samun nin slip
shin baku da damar bin kalar bayanin da ake yi na wannan bidiyo,?
Tambaya anan shine/ YA ZANYI VERIFY NA PHONE NUMBANA A CIKIN PROFILE DINA
Munyi BIDIYO akan wannan
Masha Allah mugodiya kwaraidagaske
Ma'sha Allah
Allah yasaka miki da mafificin alkairi🙏🙏
Wow
Thank you
Salam malama mu ba a Nigeria mukeba ya zamuyi please muna a ivory coast
Ey mans sosai ma
@@binusmantv na gode Allah ya kara basira
Ga LINK ɗin PORTAL ƊIN NAN 👇👇👇👇
myportal.nimc.gov.ng
allah yasaka da alkhairi
Slm... Dan Allah yazanyi na dawo da paste phrase dina na pi brwoser?
Kalli Wannan bidiyon 👇👇
ua-cam.com/video/oCqQu_GZvfo/v-deo.html
Yayi Nagode 🎁
Kuma nace Dan Allah wannan rubutun Wanda ake turowa mutum idan yabiya remita tare da nin slip idan akaje wajan kyc za,abukaci kasaka bayan id card naka sai kasaka wannan rubutun amaimako bayan id??
Idan sunce har da bayan to sai kun sanya
amma indai PREMIUM slip be ma basa TAMBAYAr bayan da kuma passport
@@binusmantv ok nagane nagode🙏🙏
Aslm nifa haryanzu banye verify na email address nabafa
Babu damuwa Insha Allah
Amincin Allah yatabbata agatekiu bin Usman inada matsala wadda nake kallanta gagaruma Facebook nayi nayi yayi very fay beyiba sannan number ta itama nayi nayi insanja password itama batayiba Dan Allah adubamin
ka manta wancan password ɗin ne?
Mashaa Allah menene reference na remita?
Ban fahimci tambayar Ka ba
Mutari
Muna godiya sosai sosai
Allah yasaka muku da mafi girman Alkhairi,
Idan zan fitarwa iyalaina nasu da waya daya ya zanyi kenan?
Aslm can I use English? Because I don't no Hausa well
Nevermind
Gaskiya inde har layi yabacce wannan bai aiki wllh
Mungode da wannan fadaqarwan. Naa gwada ga replies da nayi receiving:
Welcome to NIMC USSD Service
1. Retrieve NIN
2. Retrieve MWS userID and OPT
3. Generate MWS VNIN
Retrieve OPT
Enter NIN.........
Reply: Invalid NVS response
Ya'a zanyi?
ka shiga LINK din kuwa dai-dai
ga LINK din Ka sake shiga
myportal.nimc.gov.ng
sai ayi kokarin koya wa sauran PIONEERS
myportal.nimc.gov.ng
@@binusmantv Ashe daga wayatane. Nayi da wayar wani yayi. Kawai wajen printing na samu matsa.
me ya faru wajen printing din
@@binusmantv nayi minimising inga ko yayi downloading naa dawo yaaqi ya bude. Haka nayi hasaaran kudinda nabiya. Yanzu yau nayi da wayar abokina yayi kuma sunyi approving.
Nazama validator har nayi validating mutun goma 100℅ accurate. Allah Ya saaka muku da alkheri. Mungode.
Har yanzu bansamu kyc ba Na pi hakan INA da matsalane?
A'a babu wata matsala In sha Allah
lokacin ka ne baiyi ba
Asslm ni nawa Digital NIN ne shin zeyi aiki
wanne ne digital NIN
Assalamu alaikum Binusman TV chennal, inamuku fatan alkhairi barka da sallah.
Tambaya na shine premium slip, shima kamar standard slip ne basai kaje anciremaka a computer ba zaka iya downloading dinsa kawai, kodai da bambanci?Allah ya sa mudace.
EY
shima basai mutum yaje an cire masa ba,
Dan allah yazan dawo da phrase na
babu dama
Ni Nafara mining baiwuci kwana 2 ba yaushi kamar kwananawa zansammu kyc
idan kai sabon farawa ne
tog ka tsammani KYC ɗin ka bayan Wata ɗya6da farwa
Hi
Passport amman yayi expire 2 months daya wuce shi zan iya amfani dashi duk da yayi expire dan Allah abani amsa
ey
a'a
Gaskiya a gani na zaka iya
duba da cewa basu shaida idan ID yayi expired bazai yi ba
amma za'a sake bincika wa mu gani akan batun
Sai bayan yanda idan kashiga app na minm yana nunama wata number waya wacce ba takaba ko kuma layin ya bata
shine ai a farkon vedio aka nuna yadda zakayi ka kauce wannan matsalar
@@binusmantv okay muna godiya sosai
Dan Allah miye matsalar mashiga browser nasa otp yasa no record found kuma ba espire yayiba naje app ma shima baibudeba miye matsalar
Wani lokaci yana yin Hakan,
Yanzun sai ka hakuri ka sake jarabawa nan gaba
Don Allah tayaya Zan karbi Otp na bude app Nimc da sabuwar number waccar layin yabata
An rigada anyi bayanin hakan acikin Vediion
Ko kuma wata matsala ce daban?
Nayi baiyiba idan zan bude app din narasa tayadda zan karbi Otp alhalin layin yabata da nasan numbar amma namanta idanzaka bude Nimc app akwi number dazakasa saisu turomaka da Otp don Allah ataimaka
Kaikai nagode nagode wallahi bansan irin wacca godiya zanmikiba nawa yayi
Masha Allah
Premium da standard wacece Babba?
Premium shine babban
dan inason gyara shekaru
wanne shekaru
Mungode
Inada t tambaya
Badamuwa
Faɗi TAMBAYAr ka
Allah sarki ngode wlh har nacirema ngne sosaefa godiya muke
Ranka shidade nikam nabi duka proceedures din da ka koyar harma na wuce gurin biyan kudi na cart number da expire date dakuma cvv Amma Ni matsalar da nake fuskanta shine yaki wuce wajen one time password
one time password ai a mataki na farko yake kasancewa
Wlh Toni bayan na gama saka duk bayanan dake jikin atm Dina yake kawoni gurin one time password Kuma idan ma sun toromun awayata na saka sai yaki
Sai suce AN ERROR HAS OCCUR, PLEASE TRY AGAIN LATER
wataƙila daga Bankin kane
kayi magana ta WHATSAPP
07089896921
Ina naban
me kake tambaya akai?
Badamuwa nagane
Assalamu'alaikum fatan nasara gawannan gidan tv mai albarka shin za'aiya biyanku kudi domun kufitarwa da wanda number shi batahade da nin dinshiba idan kunayi abani WhatsApp number dazan turo wadanda za'ayiwa inayin godiya
A'a ba'ayi
shi yasa ai muka nuna muku Yadda ZAKUI da karan kanku
Nima haka pls