Allah ya Qara basira Aminu Saira. This episode made me cry 😭😭😭 may we return to our Creator when he's pleased with us. Allahumma Amin Ya Rabbal Alamin.
Let’s humble ourselves and let’s put death in our daily plans May almighty God make our ends should be Good ones @aminusaira may Allah increase your knowledge with the love of our prophet SAW ❤️
Gaskiya Aminu Saira a nan kam kayi kuskure, sbd be kamata a mari Malam ba, duk irin tashin hankalin da Al-amin ya shiga, ai amfanin kiran Malam ɗin kenan dan ya nuna masa muhimmancin karɓar ƙaddara.
A kagaggen labari babu kamata ko akasinta. Ku bar marubuta su kitsa yadda suka ga dama. E a hankalce kam bai kamata ba, amma yin hakan da ya yi na nuna maka nauyin zaucewarsa ne. Da muninta.
It’s been a while, but this episode made me shed tears. This is warning that no matter how smooth our lives are, our rabbh can take away his blessings upon us whenever he wants because he is our creator. Allah yasa muyi karshe mai kyau. Amin
Indeed this is very very and very emotional episode. If anyone who has watched this episode has lost his beloved one, May Allah forgive and accept them into Al Jannatul Firdausi, Aameen Thumma Aameen Yaa Allah.
When calamity befalls a person, say, from Allah we came and to him we shall return... Al-Amin's story is indeed sad... This reminds me of the Prophet Ayyub(A.S). He lost everything,from family,wealth and health but was still grateful to Allah. The life of this world is indeed an illusion. Ayyub did not allow shaitan have control over him unlike Al-Amin... The shaitan in Al-Amin's life is that friend that advised him to alcohol😂😂... May Allah guide us all to have control over our hearts and desires.
Allah Yaji Kan Musulmai😢 Rasa Zuriyar ka Baki Daya Lokaci Guda Akoi Zafi Sosai Koda A Film ne Abin Tausayi ne Allah Ya Taimaki Musulman Palastinu 🇯🇴🇯🇴🇯🇴🇯🇴
Gaskiya yayi kuskure sosai, amma gaskiya kema kinyi kuskure da wannan mugunyan addu'an, duk dayakema wannan shiryayyen labarine, duk abinda yake ciki ba gaskiya bane, to amma baikamata kiyi mummunan addu'a akan waniba
Grief teaches us not to take loved ones for granted. Grief teaches us about our faith. Grief teaches us to be patient. Grief teaches us that we should live every day creating memories that will comfort us after our loved ones are gone,Finally I cried for this episode 😭 No body knows tomorrow.
Tears continue to drop from my eyes and stop me from watching the movie not because I don't like to watch but piety maybe I'll watch next episode but not this
Lalle baku san meye story telling ba. Ana nuna muku irin rudani da mutane suke shiga idan iftila'i ya kama su. Wasu basa hayyacin su. Shi kanshi bai san yayi marin ba
A gaskiya an tafka kuskure a rasa me za'a sa don ya kwantar masa da hankali sai Shan giya tirr,Kuma an ce malamai magada annabawa kawai sai gashi al'Amin ya mari mlm Allah sawake
Sira da Amincin Allah sou tabata ga fiyeyin Halita Nabiyu Rahamati Moustapha habibillah Mahamadou Salalahou Aleïhi Wa Sallam. Aminu saira Allah ja zamani ya kewtata karchan dani da iyayena da kaï da Muslim baki daya. Tawsayi, da touna karchena yassa na zouba da hawaye😭😭😭 Allah barmou da masoyan mou idan kouma ya dawké a gabanmu ya bamou hakuri me ciké da imani
Na farko marin da al'ameen yyi wa malam baisan mah yayi bah a gigice yake ya shiga rudani imagine mutuwar mutum daya mah ya aka cika bare family gaba ɗaya and secondly da ake maganr shan giya kar ku manta al'ameen fah labari yake bayarwa lkcin daya kauce hanya sbd rshin karbar kaddarar da Allah ya dora masa Amman daga baya ya gane kuskuren sa har yakai ga auren maryam❤superb Aminu saira
Ato Gaya musu dai Ni Ina mamakin mutane wlh wadanan abubuwan ku Gaya min Wanda baya faruwa a zahiri shikenan kuma Dan karkuce bakuji dadiba sai afasa nuna zahiri hmm
Wanda besan meye anfanin giya ba yau ya sani Kuji tsoron Allah kudena yada Alfasha Nidai daga yau munyi bankwana bazan sake kollon film din labarina ba
The message in this season is obvious already😅giya itace mafarin duk wata fitina/sabon Allah,wato Al'amin ya fara shan giya,zai nemi mata,sanan dga baya ya gane gaskia ya shiryu ya fita neman mace ta gari.Okay muje zuwa Mal. Aminu Saira🎉
J'aime beaucoup le série là mais pour cette fois si ma fais pleurer 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Malam Aminu Saira banso Al'amin ya kwankwadi giyar nan ba😢daama ace anyita bashi shawaran yasha giya amma yaqi ji😪ita kuma charity da qawarta Allah yasa ba cewa zakayi giya tayi sanadiyyar ya fara neman mata ba🥺hmmmmmm jikinmu ya fara sanyi akan season dinnan😢
We’re reaching 1m soon 💃💃🕺congrats Mal Aminu Saira💅💅💅 I’m so happy for you✌️✌️ You deserve even more because as long as I’m concerned you’re my best director🫡🫡
Gaskiya aminu saira kasamu Matsala sabida duk yawancin musulmine ke kallon labarina sannan giya Allah haranta shanta yacinewa mai saida ita sannan wannan kamar koyarwane sabida yan uwa musulmi su dauka kamar zata magan cemusu damuwarsu indai hakanè duk wanda yasha giya ta sanadiyar labarina al haki na akanka
Aminu tunda nake bantaba gani koh kin nayi tawsayi akanshi Iran lbr al'amin bansan lokacinda hawaye yazuba allah yasaka da alkhairi domin tawsayi nah daya daga cikin imani kuma kaine sila.🙏🙏🙏👍 allah ya jikan ahalin al'amin, allah yasa mrym tarage mai kunci❤❤
This episode reminds me of the most saddest day in my life, and the worst bad memory in me, the day I lost my dad, my mum, my elder sister and our last born in fire accident 😢😢😢
imagination can never describe the feeling we fall on receiving the news of loosing our love ones.... this brings me back the memory of loosing my mom.....
Allah ya karawa Annabi Muhammad Rasulullah daraja❤ S.A.W
ameen
Allah ya Qara basira Aminu Saira. This episode made me cry 😭😭😭 may we return to our Creator when he's pleased with us. Allahumma Amin Ya Rabbal Alamin.
الهم صل وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما
Gaskiya aminu saira kayi kuskuren Marin tsonnan
Let’s humble ourselves and let’s put death in our daily plans
May almighty God make our ends should be Good ones
@aminusaira may Allah increase your knowledge with the love of our prophet SAW ❤️
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad S.A.W❤❤❤
Sallallahu alaihi wassallam❤
Sallallahu Alaihi wa sallam 💖
Sallallahu alaihi wasallam
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
S A W
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangiji madaukakin sarki mai kowa mai komai 💯♥️📿
Sallu alannabi sallu alaihi wasallimu taslimaa s a w,❤❤❤
Gaskiya Aminu Saira a nan kam kayi kuskure, sbd be kamata a mari Malam ba, duk irin tashin hankalin da Al-amin ya shiga, ai amfanin kiran Malam ɗin kenan dan ya nuna masa muhimmancin karɓar ƙaddara.
Gaskiya
Baika mata amari mallam ba. Kasancewa matsayin mallam kamar mastayin uba ne ko da karami ne ballantana mallam din dattijo ne, wannan kuskure ne babba.
Dan adam ajizine
Gsky Nima Naga rashin dacewar Marin malam dayayi, ko ba kokai ai Malam ai dattijo ne, bekamta a maresa ba
A kagaggen labari babu kamata ko akasinta. Ku bar marubuta su kitsa yadda suka ga dama. E a hankalce kam bai kamata ba, amma yin hakan da ya yi na nuna maka nauyin zaucewarsa ne. Da muninta.
Gaskiya banji dadin Marin malam da MD yayi ba
اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا عدد خلقه
ALLAHUMMA SWALLY ALA MUHAMMAD WA SWALIM
صلى الله عليه وسلم
Sallallahu alaihi wa sallam ❤️
It’s been a while, but this episode made me shed tears. This is warning that no matter how smooth our lives are, our rabbh can take away his blessings upon us whenever he wants because he is our creator. Allah yasa muyi karshe mai kyau. Amin
Tunda bakasan mutuwa ba ba
Mutuwa akwai zafi. Rasa dan uwa is not easy
Amin ya Allah 🤲🤲🤲
@@sulemansuleman582gayamasa dai
Allahumma Amin ya Rabbal Alamin
very emotional episode, not every heart can survive Mai Nasara's Ordeal. Kudos Saira for putting all of these together
Gaskiya wannan lamarin ya faru tsakanin mln da al'ameen bayi ba.ya kamata aminu saira ya caza wannan al'amari
Gaskiyya Nima naji wani iri
Indeed this is very very and very emotional episode. If anyone who has watched this episode has lost his beloved one, May Allah forgive and accept them into Al Jannatul Firdausi, Aameen Thumma Aameen Yaa Allah.
amen summa amen
Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
Amin Ya Rabbi
This is the first Hausa Film that use to make me cry when I saw Al-Amin Families death.
Masha Allah ,ya Allah ya Kara annabee mhmmd saw darajah❤❤❤.
Ameen
Kada a manta yiwa fiyeyyen halitta salati. don't forget to perform an ablution bfre going to bed❤️
S A W
اللهم صل وسلم على نبينا محمد
Allahhummah salli,alasaiya duna Muhammadun wasallim
Kunada matsala wallahi
To Yanzu meye ribarka
@@alhassansalisu4811 yiwa annabi salatinne matsala subhanallah
This epidsode is not for the faint hearted.The fact that it can happen to anyone makes it scarier.May Allah not test us this way😢
اللھم صلی علی محمد و آله وصحبه وسلم
Amin ya Allah
Ni Bazan Maci gaba da kallon Wannan film tunda aka Mari Dattijo Da sunan Kuma malamta
Yes really you get the mistake
It was emotional that's why
You can do anything in a case like this
صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين
Gaskiya banji dadiba da ya mari malam hakan bai dace ba aminu saira
Shocked ne fah komai na Iya faruwa
Mene abun rashin dacewa anan
Alokacinda yayi marin aibaya cikin hankalinshi ze iyayin koma mene
Haba just put ur self in his shoe and see
Gaskiya dai abun baiyiba haba
Ai masifar dayake ciki ne yasa shi marin mallam
Aini duk wnd ya gayamin irin wannan Rasuwar inajin shima seya kusa binsu😂😂😂
When calamity befalls a person, say, from Allah we came and to him we shall return... Al-Amin's story is indeed sad... This reminds me of the Prophet Ayyub(A.S). He lost everything,from family,wealth and health but was still grateful to Allah. The life of this world is indeed an illusion. Ayyub did not allow shaitan have control over him unlike Al-Amin... The shaitan in Al-Amin's life is that friend that advised him to alcohol😂😂... May Allah guide us all to have control over our hearts and desires.
Allah Yaji Kan Musulmai😢
Rasa Zuriyar ka Baki Daya Lokaci Guda Akoi Zafi Sosai Koda A Film ne Abin Tausayi ne
Allah Ya Taimaki Musulman Palastinu 🇯🇴🇯🇴🇯🇴🇯🇴
آمین
Ameen ya Allah
Allahumma amin
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Masha Allah! Indeed this is a sadness story 😢
Wannan tsotsatssen mutumin da ya koya wa Alameen shan giya Allah ya wadaran shi ya debe mai albarka 🥹🤬
Gaskiya yayi kuskure sosai, amma gaskiya kema kinyi kuskure da wannan mugunyan addu'an, duk dayakema wannan shiryayyen labarine, duk abinda yake ciki ba gaskiya bane, to amma baikamata kiyi mummunan addu'a akan waniba
What a heart touched episodes 😢😢
Masha ALLAH malam aminu Saira Amma Dan ALLAH ai maza awuce wajan giyarnan saboda muna kalla da Yara
Grief teaches us not to take loved ones for granted. Grief teaches us about our faith. Grief teaches us to be patient. Grief teaches us that we should live every day creating memories that will comfort us after our loved ones are gone,Finally I cried for this episode 😭 No body knows tomorrow.
Gaskiya sadik in dai acting ne in anxo gunka toh final ❤fatan Alkhairi malam Aminu saira, nagane medical center gombe
Masha allah gaskiya allah ya rabamu damugayan abokai allah yasa mu iya rugumar kadarar da allah yado ramana dan soyayyar mu da annabi Muhammad S.a.w
Allahumma Amin ya Rabbi
s W A 💔💯
Ameen ya rabbi
gaskiya Aminu saira wurin marinnnan abun baiyiba dama yafadi yasuma ko makamancin haka
Finally Aminu Saira wins, I cried for this episode never expected it coming 😭😭😭
Wlh me too 😢
😂😂😂😂😂😂
👍👍👍
😢😊😂😢
😂😂😂😂😂😂
This episode touched mu heart, absolutely amazing
Who Cried For Al Amin 😭😭😭
I'm
I did
I almost did
WALLAHI I did cry for him
I have been in tears thru out the episode
Allah yabamu ikon cinye jarabawoyinmu Allah yajikan Wayanda suka rigamu gidan Gaskiya Allah yasa mucika da imani 😭😭😭😭
Amen summa amen😢
Tears continue to drop from my eyes and stop me from watching the movie not because I don't like to watch but piety maybe I'll watch next episode but not this
Gaskiya wannan malamine da saira yasa sam bai haukan roll din dai daiba kalamansa sukasa fahimtar dashi saina Dan giya
Gaskiya saira bakayi daidai ba .. tayaya Al'Ameen zai mari mallam Gaskiya wannann acting din bayyi ba wlh
Gsky samm be dace ba
Lalle baku san meye story telling ba. Ana nuna muku irin rudani da mutane suke shiga idan iftila'i ya kama su. Wasu basa hayyacin su. Shi kanshi bai san yayi marin ba
My thought exactly!!
Gaskiya ne Nima shi ya batamun rainwlh😢
Lallai bakusan mutuwa ba, minene mutuwa batasawa
Gaskiya abunda al'amen yayi baidace wallahi haba dan Allah taya zai daga hannunsa ya mari malan 😭😭
Yau fa mai nasara ya dau shawara lallai film na gaba akwai labari , nan gaba Bilkisu Abdulahi ❤❤❤❤❤
propert Muhammadu rasulillahi ❤❤
Tsakani da Allah anyi kuskure a wurin nan. Ya zaayi Mainasara ya mari Malami 😢.
Wllhkuwa
Gsky kham a tafka kuskure babba
Gsky😢
Hmmm same here ya Allah forgive my mum and dad with my brothers and son and all gone souls
I cried for this episode 😭 💔 it's really touching 😢 but I feel bad for slapping malam 😅
That is a big mistake
Me too I feel it for malam 🥹😂🤣
😂😂😂
Me too I feel bad😢
Seriously
Watching from Palestine, say a prayer for us😢
I'm from Cameroon presicely in Garoua thanks 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Allah wadai da wannan film din baiba sam wallahi
One of the best series so far, watching this serie brings me happiness, Sadiq my best actor ever. May God Almighty bless Aminu Saira
Gaskiya binji dadiba da mai nasara ya mari Malamba
Allahu Akbar, Rayuwa kenan, Duniya Abin tsoro, Allah yasa karshen mu yayi kyau
Ameen 😢
A gaskiya an tafka kuskure a rasa me za'a sa don ya kwantar masa da hankali sai Shan giya tirr,Kuma an ce malamai magada annabawa kawai sai gashi al'Amin ya mari mlm Allah sawake
Top notch directing.......this one is getting more interesting than the first labari...
Gaskiya wannan shawara ta shan giya wallahi batayi ba Allah ya tsinewa gurbataccen aboki
I was just about to commend Charity for her admirable character and genuine concern for MD, but boom, another suspenseful turn of events occurred😢
Sira da Amincin Allah sou tabata ga fiyeyin Halita Nabiyu Rahamati Moustapha habibillah Mahamadou Salalahou Aleïhi Wa Sallam.
Aminu saira Allah ja zamani ya kewtata karchan dani da iyayena da kaï da Muslim baki daya.
Tawsayi, da touna karchena yassa na zouba da hawaye😭😭😭 Allah barmou da masoyan mou idan kouma ya dawké a gabanmu ya bamou hakuri me ciké da imani
Ameen
The performance by sadiq is outstanding and unmatched to any 🎉🎉🎉
Masha Allah watching from brussel Belgium
Aminu saira is the everlasting and intelligent director who I ever see in my life,so keep it up
Na farko marin da al'ameen yyi wa malam baisan mah yayi bah a gigice yake ya shiga rudani imagine mutuwar mutum daya mah ya aka cika bare family gaba ɗaya and secondly da ake maganr shan giya kar ku manta al'ameen fah labari yake bayarwa lkcin daya kauce hanya sbd rshin karbar kaddarar da Allah ya dora masa Amman daga baya ya gane kuskuren sa har yakai ga auren maryam❤superb Aminu saira
Ato Gaya musu dai Ni Ina mamakin mutane wlh wadanan abubuwan ku Gaya min Wanda baya faruwa a zahiri shikenan kuma Dan karkuce bakuji dadiba sai afasa nuna zahiri hmm
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha'allah Amma yadda bangi dadiba da yamari MLM
Masha Allah Allah kara lafiya da nisan kwana 🎉🎉❤❤ labarina😊
Gaskiya banji daɗin dukan da al amin yayiwa Mallam ba 😢
La mort !!!! Cet épisode nous a fait pleurer ma famille et moi.Du courage Mainassafa
Wanda besan meye anfanin giya ba yau ya sani
Kuji tsoron Allah kudena yada Alfasha
Nidai daga yau munyi bankwana bazan sake kollon film din labarina ba
Allah Ƴaji Kan Musulman
Palastinu 🇯🇴😢🤧🇯🇴 Wannan Film ne, Amma Su A Gaske Suke Gani
Allah Ƴa Kiyaye Ƴa Tsare su
Allah Ƴa Taimake su
Ameen ya Allah
Allahumma amin
Ameen ya hayyu ya Qayyum.
Gaskia day bey kamataba amarin malan duk rikicewarsa kuma acha giya yakamata afadakar da mutun girman tawakkali da allah idan kaddara ta samechi
Akwai yaran dasuke kallon labarina dayawa baikamata asaka giya ba gaskiya
The message in this season is obvious already😅giya itace mafarin duk wata fitina/sabon Allah,wato Al'amin ya fara shan giya,zai nemi mata,sanan dga baya ya gane gaskia ya shiryu ya fita neman mace ta gari.Okay muje zuwa Mal. Aminu Saira🎉
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW❤❤
Salallahu alaihi wasallam
Sallallahu Alaihi wassalam ❤
Alham
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam
You’re right
Slm aminu Saira kayikokari amma dukhalinda akashiga Marin malm kuskurene agyara nagode
Allah ya shirye mu baki Daya Ameen da so ALLAH da Mazon sa annabi Mohamed (S.A.W.)
Allahumma salli al muhammad wa aliuhammad
What a pity 😭 this series really breaks my heart 💔
Allah sarki labarin al,ameen akwai 😢😢😢😢
Gaskiya saira Marin malam baiyi dai daiba
Good❤ I'm from Algeria
Allah sa karshenmu yafi farkonmu 😭😭Almautu babun kullu nasin dahiluhu. U made me tears subhanallah
J'aime beaucoup le série là mais pour cette fois si ma fais pleurer 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Malam Aminu Saira banso Al'amin ya kwankwadi giyar nan ba😢daama ace anyita bashi shawaran yasha giya amma yaqi ji😪ita kuma charity da qawarta Allah yasa ba cewa zakayi giya tayi sanadiyyar ya fara neman mata ba🥺hmmmmmm jikinmu ya fara sanyi akan season dinnan😢
Toh all our young ladies watching this series, this episode at least show you how to handle a sudden huge death news the way Charity did. 🙌
Masha Allah, Saira movies Allah ya Kara basira ❤️👍
Yaa subhanallahi, Allah ka yi aikin gafara,
We’re reaching 1m soon 💃💃🕺congrats Mal Aminu Saira💅💅💅 I’m so happy for you✌️✌️
You deserve even more because as long as I’m concerned you’re my best director🫡🫡
Hasbunallah wlhh sai da nayi kuka... Ohh ya Allah😢😢
meyasa Al'amin bai mari dan sanda da yace mortuary ba
Gaskiyane Dan sanda yakamata ya mara
Innalillahi wa inna ilaihil rajiun i don't know when i weep watching the scene where mallam told him about his family death😭😭😭😭Allah ka jikan iyayenmu
Watching from Gaza Palestine 🇵🇸🇵🇸🇵🇸 ya Allah ya kawo mana karshen wannan yanki 😢😢😢
Amin ya Allah
Ameen Allah yakawo qarshensu
Gaskiya aminu saira kasamu
Matsala sabida duk yawancin musulmine ke kallon labarina sannan giya Allah haranta shanta yacinewa mai saida ita sannan wannan kamar koyarwane sabida yan uwa musulmi su dauka kamar zata magan cemusu damuwarsu indai hakanè duk wanda yasha giya ta sanadiyar labarina al haki na akanka
Kun fiye sauri. Ka jira ka ga meye za'a yi gaba.
@@itz_abdelmalikkasan mutanen basu da hakuri ko kadan wallahi
Aminu tunda nake bantaba gani koh kin nayi tawsayi akanshi Iran lbr al'amin bansan lokacinda hawaye yazuba allah yasaka da alkhairi domin tawsayi nah daya daga cikin imani kuma kaine sila.🙏🙏🙏👍 allah ya jikan ahalin al'amin, allah yasa mrym tarage mai kunci❤❤
This episode reminds me of the most saddest day in my life, and the worst bad memory in me, the day I lost my dad, my mum, my elder sister and our last born in fire accident 😢😢😢
May almighty Allah forgive their shortcomings and grand them Jannatul firduz
So soory...May Allah make it easy on you.....Allah ysa sun huta
@@nusaibaibrahim2462 Allahumma Ameen na gode
@@bunuabdulkadirgaltimari1462 Allahumma Ameen thanks a lot
😢 may Allah Grant them jannatul firdaus
imagination can never describe the feeling we fall on receiving the news of loosing our love ones.... this brings me back the memory of loosing my mom.....
Same to me I couldn’t stop crying 😭
But this week episode is heart ♥ touching 😢😢
Watching from CANADA🇨🇦
Malam ka barshi yayi kukanshi kozai samu sauki ai kaddara dole nima na tayaka kuka mai nasara😢😢😢😢😢
It's totally wrong to take alcohol when you are in dangerous situation
Harda bilkisu WOW may god show us next week ❤❤❤❤