Sallallahu aleihi wasalam salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam ❤
Allah sarki abu A'isha banga laifin kaba ,sbd kuwa na fahimci kamar abinda Saudiya da sauran ƙasashen larabawa sukayi, na kin tai mako ga Falasɗinu yana damun ka, kamar ace mutum yanada iyaye Amma a lokcin da ya kamata su sharewa dan su hawaye acikin damuwar sa sai suka juya masa baya suka nuna kauna ga makiyin sa, kunga mai ya kai wannan takaici, hakuri zakayi idan suna da rabo zasu hankalta Inshallah Ina baka shawara akan wadannan kasashe irin su Saudiyya da Misra , da Turkiyya da emarat, da Dubai da Katar dasauran ka daina magana sbd ,Aikin mutum shi yake bayyana shi ko waye ko kuma da wa yake tare. Sanin kowa ne Saudiyya sama da shekaru 50, ta ke da alaƙa mai kyau da Israel da America.kuma har yanzu tana bayan su. Mu din nan da kake gani muna binka da ilimi ne bawai kawai kawowa kake munaji ba a,a. A Karshe ina maka fatan alkairi.
Saudi Arabia ihu bayan hari kenan,,,,,,, wanne taimako suka bawa filasɗinawa a zahiri, ? Wannan shirmen banza ne ,, hizbollah da huthi ne kaɗai suke iya taimakawa Falasɗinawa a zahiri
Wannan Abu da yariman Qasar saudiyya yayi abun ayabane ga dukkannin musulman duniya duba da yadda qasashen yamma suke nuna goyon baya ga Qasar is'rail duk da dai hausawa na cewa anbaro kyau tun ranar haihuwa to Amma Hakan zai qara nunawa duniya cewa tura takai bango ga abunda akewa falatsinawa na zalunchi Allah yasa mudace Amin Kuma Allah yasa Hakan yahaihyod da da Mai Ido Amin ya rabbi
Wai mai yasa malam kullum yake kokarin nunawa duniya wai saudiyya tana goyon bayan Palestinu da Palestinawa? Alhali sune manyan munafukai Abu Aisha karkabari son zuciya ya rusa kokarinka
Wannan shi Ake cewa madalla tur!! Ida dai har akwai wannan tsari na rashin huldar kasar saudiyya da Israel tun tuni to ai hakan baiyi tsari ba. Kuma kai Abu A'isha kaji tsoron Allah kadinga kokarin tsayawa akan gaskiya kawai kadaina kame kame kada kamanta a shirye shiryen ka na baya ka kawo mana bayanan Abu Ubaida inda yayiwa duniya bayanin kasashen da suke taimakon palisdinawa bai ambaci kasar saudiyya ba shi bai san hakan bane? sai kai. Allah kai mana maganin munafukai da munafun ci. Mu Musulmi muna jinjinwa duk kasar data taimakemu ciki kuwa har da kasar Rasha muna jinjinwa mata. Shikuma ibn Salman daya farka yanzu Allah ya kara masa karfin gwiwa. Sauran kasa shen Musulmi kuma musammam kasa shen larabawa Allah yasa suma su farka. Akarshe mu bama tare da duk mai kokarin kushewa kasa shen dasuka taimakawa "yan uwan mu afarko lamari saboda da kawai ynz gwanin mu yazo. Ya Allah kabawa musulunci da Musulmi sa"a duk inda suke.
Haba malam yamata kafadi gaskiya komai dacinta wallahi ni naga takardar da Abdul Azizz ya sa hanau da England 🏴 🇬🇧 da America 🇺🇸 suka rattabah hannu akan bazasu taba mummunanar magana akan Falasdinawa ba
Maslahar da kakefada kaika kirkireta sudai saudiya basufadi hakaba , kaidai kana basu kariya kawai imbahakaba sufito suhada kai da sauran kasashen musulmi kagani idan ba a daina yakinba
Hmm wan nan tunaninkane, duniya tadade tana yakar musulunci afili da boye amma. ita jagorar musulman duniya saidai tajagoranci. Yaki akan Muslim Muslim
kai za kareta lokacinbaya da yan huti suka matsa suka hana jiragen ruwa shigowa teko dake kawo taimako zuwa israila kanare saudiya to watake tsoro banda allah muzahiri mukasani domin iran balobalo take yi wannan ra'ayinkane to insun gane saimi wannan ra'ayinkane to kagayama murjinka dr jaki tanchin domin munajin kalaman da yake yi yafada duk falastin da yahudawan duk abu dayane kuma yace yahufawama sunfi chanchanta allah yataimakesu domin wai antanbayesu wayabasu kassassu wai sai sukace allah yayi misali da shekara saba'in a nayaki babu nasara yamanata dayake dama karatu hasashene akeyi tsakanin musa da firauna shekara arbain akayi ana fafatawa kafin yayi nasara akan fir'auna ko karyane?
اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد
dan allah asanigourfq
Masha allah gaskiya naji dadi sosai da wanan fahite daji wanan bayani
Sallallahu aleihi wasalam salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam ❤
Masha Allah Allah ya basu nasara Allah ya basu nasara Amin
BARKA Da JUMA.A
Alhamdulillah❤ Ma sha a Allah❤🙏🏼🙏🏼🙏🏼💕💕
Asani grp da Allah ya mlm❤❤
Jazzakallahu khairan ibn salman
Kai malam inza kaso kaso dan Allah inzakaqi kaqi don Allah kai bin salman bayahude ne kuma meye yasa sukaba America 🇺🇸 guri domin yaqar yamen
Masha Allahu
ما شاء الله
الحمد لله 👍👍👍
Barka da sallar juma'a
Allah sarki abu A'isha banga laifin kaba ,sbd kuwa na fahimci kamar abinda Saudiya da sauran ƙasashen larabawa sukayi, na kin tai mako ga Falasɗinu yana damun ka, kamar ace mutum yanada iyaye Amma a lokcin da ya kamata su sharewa dan su hawaye acikin damuwar sa sai suka juya masa baya suka nuna kauna ga makiyin sa, kunga mai ya kai wannan takaici, hakuri zakayi idan suna da rabo zasu hankalta
Inshallah
Ina baka shawara akan wadannan kasashe irin su Saudiyya da Misra , da Turkiyya da emarat, da Dubai da Katar dasauran ka daina magana sbd ,Aikin mutum shi yake bayyana shi ko waye ko kuma da wa yake tare.
Sanin kowa ne Saudiyya sama da shekaru 50, ta ke da alaƙa mai kyau da Israel da America.kuma har yanzu tana bayan su.
Mu din nan da kake gani muna binka da ilimi ne bawai kawai kawowa kake munaji ba a,a.
A Karshe ina maka fatan alkairi.
masha Allah
اللهم أنصر اخواننا في فلسطين واليمن والبان
Ma sha allah
Allahumma a'izzal islama wal musulumin fee kulli makhan
Allahumma amine astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla ❤
Amiin
Ameen
Sallallahu alaihi wassalam
Allahumma izzal Islama Wal musulmi ameen
Allah yadaurawa yahudawa masifa da balai Allah yakawomana karshensu
Allah ya taimaki alloumar mussulli
Subahanahu wa ta'ala
الحمد الله رب العلمي❤ اللهم صلى الله عليه وسلم
💚💘🤍
Khairan
Masha allah
Hum allah ya kyauta 🙏🙏🙏
Mashallh
W'allahi w'allahi Allah saudiya tatabka Baban kuskure tinfarko amma Allah Yanzu goyan bayan na saudiya na gaske ne
Alhamdulillah
Allhadulilahi
Sallallahu alaihi wasallama
Yanzu nagamsu 💯💯 MLM Abu Aisha ❤
Wa'alaikum salam
Allahu Akbar
Masha Allah fatan nasara ga palastine
agaskiya sarkisalman yayiabindayakamata hakakowannemusulumiyakamatayayi akanadini
Malam karinka jin tsoron Allah karinka fadin gaskiya a kan saudiya
Bayan yagabarazanar kasheshiba
Allah ya ci gaba da taimaka wa plastinawa
Asani a grp pls
asanigourfq danallah
Ma cha Allah ❤❤❤
Kabamu labarin hez bullah
Allah Yakara Ma Annabi Karsma Lahira Kasamu Achilkin Chichun Ta In Kiyama Tayi Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum ❤❤❤❤❤❤❤
Masha ALLAH may ALLAH help and bless palestinians
Malam Allah yakara muna nassara.kuma Allah ya biyaku da aljanna furdowssa.
Allahyakawomanamafita
Karyace kashe saudiya tabawa Palastine makamai malam kofa bakaso wlh abunda saudiya tayi abun kunya ne
Wanne gudun mawa saudiya tabawa Palastine
Masha Allah 🥰 barka da juma'a 🎉
Barka da juma a
❤❤❤
Saudi Arabia ihu bayan hari kenan,,,,,,, wanne taimako suka bawa filasɗinawa a zahiri, ? Wannan shirmen banza ne ,, hizbollah da huthi ne kaɗai suke iya taimakawa Falasɗinawa a zahiri
🎉🎉🎉
Mlm kariqa fadin gaskiya da Allah saudiyya bata taimakonsu
Wannan Abu da yariman Qasar saudiyya yayi abun ayabane ga dukkannin musulman duniya duba da yadda qasashen yamma suke nuna goyon baya ga Qasar is'rail duk da dai hausawa na cewa anbaro kyau tun ranar haihuwa to Amma Hakan zai qara nunawa duniya cewa tura takai bango ga abunda akewa falatsinawa na zalunchi Allah yasa mudace Amin Kuma Allah yasa Hakan yahaihyod da da Mai Ido Amin ya rabbi
❤❤❤🎉🎉
Wai mai yasa malam kullum yake kokarin nunawa duniya wai saudiyya tana goyon bayan Palestinu da Palestinawa? Alhali sune manyan munafukai Abu Aisha karkabari son zuciya ya rusa kokarinka
Karka hada taimako JEMMAN DA HISBULLAH da ALLAH ka zamo mai adallci 😡😡😡
قول ابن سليمان هو قول الا سلام والمسلمين في كل مكان
MUNA godiya da fashin baki
Wannan shi Ake cewa madalla tur!! Ida dai har akwai wannan tsari na rashin huldar kasar saudiyya da Israel tun tuni to ai hakan baiyi tsari ba. Kuma kai Abu A'isha kaji tsoron Allah kadinga kokarin tsayawa akan gaskiya kawai kadaina kame kame kada kamanta a shirye shiryen ka na baya ka kawo mana bayanan Abu Ubaida inda yayiwa duniya bayanin kasashen da suke taimakon palisdinawa bai ambaci kasar saudiyya ba shi bai san hakan bane? sai kai. Allah kai mana maganin munafukai da munafun ci. Mu Musulmi muna jinjinwa duk kasar data taimakemu ciki kuwa har da kasar Rasha muna jinjinwa mata. Shikuma ibn Salman daya farka yanzu Allah ya kara masa karfin gwiwa. Sauran kasa shen Musulmi kuma musammam kasa shen larabawa Allah yasa suma su farka. Akarshe mu bama tare da duk mai kokarin kushewa kasa shen dasuka taimakawa "yan uwan mu afarko lamari saboda da kawai ynz gwanin mu yazo. Ya Allah kabawa musulunci da Musulmi sa"a duk inda suke.
Ina son a sakani cikin guruf
Haba malam yamata kafadi gaskiya komai dacinta wallahi ni naga takardar da Abdul Azizz ya sa hanau da England 🏴 🇬🇧 da America 🇺🇸 suka rattabah hannu akan bazasu taba mummunanar magana akan Falasdinawa ba
Duk wani surutu dazakayi mutane sunsan qaryaya kakeyi, mutane sunsan yaji tsoron assassination ne, dankashi yayi ikirarin inde yayi alaqar diplomacy da Israel za akashehi. Bawani mutum 1musulmi da yake biyayya da qasar saudiya, sede anaqin mahukuntan qasar, sabida mummunan aikinsu
Masha Allah 😂😂
Amma aye da Turanci ya Kamata Yayi Magana ta yadda za su ji
Ko ba ahada Kai da Saudi ba aka yaki Palastine abunda tayi abun kunya ne gareta
Maslahar da kakefada kaika kirkireta sudai saudiya basufadi hakaba , kaidai kana basu kariya kawai imbahakaba sufito suhada kai da sauran kasashen musulmi kagani idan ba a daina yakinba
Aikin saudiyya yayi kadan itace fa yaya babba
Malan gom natin sudia fa munafikaine. Wfy
Sama da che kara 1 akayi ana ka che falas tinawa amman sun ja baki sunyi shuru
Amma dukdahakan yayiqoqari
Dan allah aturomin da link na wahtspp
Sunadahannu amerika tana boye nata kiyyar da taimakun israila sunga uwar barine kaai
Malam ga tambaya idan saudiya da israila basatare yaushe sukabata? Kuma menene dalilin tsoron da saudiya takeyiwa duniya? Kawai malam karya sukeyi
Hmm wan nan tunaninkane, duniya tadade tana yakar musulunci afili da boye amma. ita jagorar musulman duniya saidai tajagoranci. Yaki akan Muslim Muslim
kai za kareta lokacinbaya da yan huti suka matsa suka hana jiragen ruwa shigowa teko dake kawo taimako zuwa israila kanare saudiya to watake tsoro banda allah muzahiri mukasani domin iran balobalo take yi wannan ra'ayinkane to insun gane saimi wannan ra'ayinkane to kagayama murjinka dr jaki tanchin domin munajin kalaman da yake yi yafada duk falastin da yahudawan duk abu dayane kuma yace yahufawama sunfi chanchanta allah yataimakesu domin wai antanbayesu wayabasu kassassu wai sai sukace allah yayi misali da shekara saba'in a nayaki babu nasara yamanata dayake dama karatu hasashene akeyi tsakanin musa da firauna shekara arbain akayi ana fafatawa kafin yayi nasara akan fir'auna ko karyane?
Tun da kuke yarda da maganar bello turji wan Nan masaiku yarda Ai
😂😂😂😂😂😂
I like you abu aisha. But what you saying does not make a sense
Subahanahu wa ta'ala
Masha allah
❤❤❤
😂😂😂😂
Masha Allah
Masha allah