Dr. Idris Abdul-Aziz Ku Tambaye ni ko wani Shubuha - Qibla FM

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 60

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf Місяць тому +7

    Fuhad Allah ubangiji ya yayimaka albarka duniya da lahira Amin summa Amin

  • @مصطفىعبد-ف7ب
    @مصطفىعبد-ف7ب Місяць тому +4

    Allah yasaka da Alkairi malam Fuhad kana kokari Sosai Allah yabiya

  • @ShuaibouSulaiman
    @ShuaibouSulaiman Місяць тому +4

    ma sha allah Dr inasonka dan Allah

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud Місяць тому +3

    Masha Allah good bless you dr

  • @IssiakouAhmadou
    @IssiakouAhmadou Місяць тому +2

    Tun ban saurara ba ina kewtata zato malam.macha Allah

  • @IlyassIssaMahamat
    @IlyassIssaMahamat Місяць тому +3

    Allah ya saka da alkhairi Dr

  • @kareemgbolade5617
    @kareemgbolade5617 Місяць тому +1

    Allah ya ma Mallam Dr Idris Albarka, da Nisan kwana. (Allah kadai ya san iyakan sharri da tsafe tsafe nda wayan su suke Yi akan mallam. Kuma Allah Bai ba su nasara akan shi ba) Alhamdulillah Robil alamin

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu Місяць тому +2

    Dr ikun Allah.Allah shi karawa rayuwa albarka da nisan kwana mai amfani,tanki bakin cikin Yan kamisho kana tasha ace ba mota❤❤❤

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 Місяць тому

    Allah yabia Dr Idris dutsen ilimi ❤❤❤❤❤

  • @AbdulhamidAbdullahi-k9e
    @AbdulhamidAbdullahi-k9e Місяць тому +1

    Ma sha Allah ❤❤❤❤❤ dokta ikon Allah ❤❤❤

  • @umarkasim1742
    @umarkasim1742 Місяць тому +1

    Mash Allah Dr Allah yakara lfy

  • @AboubacarMohamed-d9c
    @AboubacarMohamed-d9c Місяць тому +2

    Masha Allah Dr Allah ya kara lafiya

  • @AbdullahiAlh-p2e
    @AbdullahiAlh-p2e Місяць тому +1

    Masha allah allah yakara lfy

  • @SahelInvest-c7i
    @SahelInvest-c7i Місяць тому +2

    Allah ya Kara bassira

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw Місяць тому +1

    May Allah subhanahu wataala yasaka da Alkhayri❤

  • @riyasyusuf4301
    @riyasyusuf4301 Місяць тому +1

    Allah yakare mana Dr.

  • @MohammedMusa-bt9fn
    @MohammedMusa-bt9fn Місяць тому +2

    Masha Allah dr

  • @salissououmar7772
    @salissououmar7772 Місяць тому +2

    Macha allah Dr inasan dan allah

  • @hadizamurtala2722
    @hadizamurtala2722 Місяць тому

    Masha Allah dr 😊

  • @مريم-ب9ل2ب
    @مريم-ب9ل2ب Місяць тому

    Allah ya sakawa dr idris da alkhairi,fuad Kai ma Allah yasa ka Gama lfy.

  • @HarunaYayaji
    @HarunaYayaji Місяць тому +1

    Masha Allah Dr tauhid

  • @abaachayou9762
    @abaachayou9762 Місяць тому +2

    Ma Sha Allah jazakala Dr Tawhidi watching you from Siam university campus in Bangkok

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع Місяць тому +1

    Masha Allah ❤️
    Allah saka da alheri Dr
    Doctor TAUHIDI
    Doctor SUNNAH
    Doctor africa
    Mujaddadi ❤❤

  • @mahamanebilyaminou2866
    @mahamanebilyaminou2866 Місяць тому +1

    Gaskiya ne Dr❤

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع Місяць тому +1

    Doctor acigaba da
    raddi rahma ne
    Raddi alheri ne
    Muna ganewa
    Allah saka da alheri
    Muna sonka don Allah

  • @AHMEDSHEHU-zi1rt
    @AHMEDSHEHU-zi1rt Місяць тому +1

    Allah ya Saka wa malam da Alkhairi

  • @gamboananagawuna
    @gamboananagawuna Місяць тому +1

    Allah ya karawa malam lfy da Nisan kwana

  • @mohammedsani2241
    @mohammedsani2241 Місяць тому +1

    Masha Allah

  • @Babanfatima-n6z
    @Babanfatima-n6z Місяць тому +1

    Gaskiya bajidadi ba daban yi magana da malam fatan alheri Allah ya Gafartama ya ba ka lfy mai albarka

  • @Ibrahim-bg1ey
    @Ibrahim-bg1ey Місяць тому +1

    Ma.sha.allah allah bada.lada ya.karawa.dr.tauhidi.lpya.da.nisan.kwana.mai.lbarka.yasa.agama.dà.duniyà.lpya.

  • @bassirouali5993
    @bassirouali5993 Місяць тому +1

    Masha Allah❤

  • @j2200s
    @j2200s Місяць тому

    May Allah bless you dr

  • @ashamariam9175
    @ashamariam9175 Місяць тому +1

    Allah ya qara lafiya da nisa kwana Mai afani

  • @maghroufsidiemoud6823
    @maghroufsidiemoud6823 Місяць тому

    Allah yasaka muku da alkheri

  • @HajaraUmar-sg1hy
    @HajaraUmar-sg1hy Місяць тому +1

    Dr iKon Allah

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih Місяць тому

    Ma Sha Allah alhamdulillahi ♥️💪☑️👌🙏 bayin Allah nagari kinsami sabani amma tunda dukkanku Allah kuka nufa ,sei ya sake hadaku , alhamdulillahi muna addua Allah ye sa kamuku da alheri, Allah ye kara hadaku akan gaskiya , Allah ye kareku diga charrin dukkan masu sharri,hasada,kiyeyyya gungiya da guggiyanchi ,kariya da yin ba don Allah ba, yara kanana masu tojarta Dr tauhid da sunan raddi ,muna musu addua Allah ye sa abunda suke yinman nan gaba yayanda suka aifa na chikin su ,sumufiyeye da haka ,tunda sunche haka ,don Allah duya su che amin ,suma su che Amin

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n Місяць тому +1

    Macha Allah

  • @Kwame966
    @Kwame966 Місяць тому

    Dr tauhidi to the world ❤❤❤

  • @lawanchinade9131
    @lawanchinade9131 Місяць тому

    Slm malam Allah yakara Maka lfy dt

  • @bashirumargassol9241
    @bashirumargassol9241 Місяць тому +1

    Rana mai Rabawa kowa aiki

  • @SpBabs
    @SpBabs Місяць тому

    Allah ya gyara aikin malam

  • @محمدحسن-د2م9ف
    @محمدحسن-د2م9ف Місяць тому

    Masha.alla

  • @bawal2019
    @bawal2019 Місяць тому

    Su Malan Musa Asadu an ji kumya. Dan Allah ku dawo ku gyara

  • @bb12345207
    @bb12345207 Місяць тому

    كيف الوصول الى الشيخ عن طريق التواصل

  • @AbdallahzubairMuhammad
    @AbdallahzubairMuhammad Місяць тому

    Wlh karya kakai muna fiki ne kai dr jaki dan tinkiya😢

  • @SaïdouInoussa-v6z
    @SaïdouInoussa-v6z Місяць тому +1

    Nagaicheka lambar da ake samoun kiranka

  • @telanmatasakargi9953
    @telanmatasakargi9953 Місяць тому

    indai gaskiya dr.yake nufi kamata yayi yatsaya yayi cikakken bayani,akan mecece khuduba,
    wadanda abubuwane dole sai khuduba takunshesu
    kuma dayace za'a iyayinsu da hausa saiyakafa hujja da wani mutum da manzon ALLAH yabashi dama yaje yayi da yarensa domin aiba larabawa bane kadai sukayi mu'amala dashi azamaninsa,
    amma idan kunfahimcrshi duk wurin dayasan idan yacika bayani bazaikai labaraiba saikaga yadan shashshafa kan matsalan yagudu kagako wannan kamar boye ilmine.

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 Місяць тому

    Dik wanda yayi dede yasa allah sa mugane

  • @abassabdou7340
    @abassabdou7340 Місяць тому

    Dan allah mista fuad kabani number ka

  • @jaafarmusa6014
    @jaafarmusa6014 Місяць тому

    A GASKIYAN MAGANA DA KAI FU'AD DA SHI DR DUKA BA KY DA ADALCI, IN BAHAKA ME YASA BA KWA BARIN MAI KUSHE YAYI MAGANA.?

  • @Nasirumuazu-j6s
    @Nasirumuazu-j6s Місяць тому

    Dr Kay tahaquri dajamaa rayuwa

  • @bintv7817
    @bintv7817 Місяць тому

    TO SHI WANNAN HADISIN NA KILILI BAI INGANTA BA, SABODA KAMAR YANA NUNA CEWAR ANNABI YA YI KARAN BANI .

  • @HarunaYayaji
    @HarunaYayaji Місяць тому

    Dr tauhid

  • @AssoumanabouvacarIssoufou
    @AssoumanabouvacarIssoufou Місяць тому

    Amma dai fu'ad kai munafuki'ne

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu Місяць тому +2

    Dr ikun Allah.Allah shi karawa rayuwa albarka da nisan kwana mai amfani,tanki bakin cikin Yan kamisho kana tasha ace ba mota❤❤❤

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 Місяць тому +1

    Masha Allah

  • @HounainiZaberou
    @HounainiZaberou Місяць тому +1

    Masha allah

  • @Nasirkawu
    @Nasirkawu Місяць тому

    Masha’Allah