wallahi wakar Nan ta mun tun farko Kuma abun yayi dadi sosai Allah ya karawa annabi Muhammad s a w daraja Allah ya Kara daukaka Islam da musulmi Baki da best wish
tabbas Dan Izala ne ni, amma kun kayatar dani, ga can wasu en biu farare kamar wasu kanne na. Allah ya albarkace ku ya kara hada kan musulmi baki daya ko da sabani kuwa
Allah kabarmu a musulunci
Wallahi Wannan Wakar ba za Ta daina kayatar da Ni ba.
Beautiful People
Allah ba da Lada.
Wallahi
Wallahi kuwa
Pj🎉b in my íqkvv @@Oummynhur
wallahi ina jin dadi idan naji ana wake manzon allah
Alhamdulillah❤❤❤❤❤ S.A.W❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Kmmmmmm()@@ayishatabbas2402
Rayuwa kenan 10yrs gasu suma sun girma Allah ysa mudace
Allah yah karawa rayuwarku albarka tare nisan kwana da kuma Imani, Allah ya kara muku ilimi mai albarka
Je suis pas musulman mais j'aime cette chanson même si je comprends pas Les paroles que dieu vous bénisse et qu'Allah vous facilite 🙏🏿
wallahi wakar Nan ta mun tun farko Kuma abun yayi dadi sosai Allah ya karawa annabi Muhammad s a w daraja Allah ya Kara daukaka Islam da musulmi Baki da best wish
Islam is the best to the world
S. A. W
Amen 🙏 thumah amen 🙏
ubangiji Allah ya Kara fahimta Mai yawa 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Allah sarki tun ina karama nakjin wakar nan gashi har na girma
May Allah bless you with more knowledge and may you all live long my muslim brothers and sisters in Islam
Amin thanks
You're welcome🎉🎉🎉🥰🥰🥰
Masha Allah shekaru wajan 10 kenan
Gashi sungirma Allah yakara shiga Lamuranku danamu bakidaya
Mash Allah gaskiya sun girma yara ubangiji ya albarka ce rayuwar su ❤❤
This is my favaorite song is always reminding me of my childhood we use to sing in islamiya😢❤
Masha Allah ilimi hasken rauwa Allah samudache
Masha Allah Allah ya albarkaci rayuwa Allah yakarawa annabi muhammad sallallahu alaihi wasallama daraja❤❤❤
AL HAMDU LILLAH ALLAH YA KARO KAUNAR FIYAYYEN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S A W DA AHALIN GIDANSA BAKIDAYA AMIN
Allah sarki😢😢 har naji hawaye
Gaskiya illimi dadi ina jin dadin wakar nan
Zadakallahu Shariy'fan warafa'ahu.🌹💖🌹
Allah ya' jikyan magabata al'farma annabi Saw ❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah happy to see them again, akwai ilmi acikin wannan waka
Masha allah Allah yalara soyayyar maaiki saw
Dan Allah sauran wakokin fa 😢😢
Inajin dadin kasidar nan❤❤❤❤
Allah ya gafarta Malam, Allah yasaka da alkhairi
ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI JAMIL YA AKII
Allahu akabar rayuwa ton muna yara muka hadace wanan wakar gasu yan uwan namu mun girma tare 🥹🥰🥰❤️
السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته
Hi
Allah sarki ina son wakar nan sosai
tabbas Dan Izala ne ni, amma kun kayatar dani, ga can wasu en biu farare kamar wasu kanne na. Allah ya albarkace ku ya kara hada kan musulmi baki daya ko da sabani kuwa
Ina ruwan mu da izalarka to
Allah yasa kaine gumi
Masha Allah sayada ❤❤❤❤❤
Allah ya kara ma annabi darradja
Allah ya saka da alkhairi ya kuma qara ilimi Mai albarka
ان شاء الله تبارك الرحمن جزاك الله خير❤❤❤❤❤
Mashaa Allah
Inason wakannan
❤❤❤❤ Masha Allah Am Glad to Hear This Song ❤
i am so happy to see this new version of Yan makaranta,a big thanks,and more wins
Thank you too
Keep doing this
Masha allah alhamdoullilah allah ya kara sutura basira daukaka dan manzan allah sallallahu alaihi wasallam🎉🎉
Amin
Masha Allah. Indeed Islam is the only way.
Mashallah. Very happy with this
Thanks 🙏
Allah karawa annabi daraja da daukaka
Masha Allah Allah yakara basira,
Masha Allah wakan yayi Dadi fa❤❤
Allah yaqara daukaka da kuma ilmi Mai albarka
آمين يا حي يا قيوم
Allah yakarama annabi daraja❤❤
Amin
Both the old and the new version are all good 👍
Masha Allah may almighty Allah bless our future
Masha allah allah yaqara basira malam ghali
Mashallah 🥰 ❤, yauwa danallah akwae wani baiti da kukayi nake son tambaya menen "AKAM WALIJA AKWAI ZANCE "
Akan walita akwai zance
Akwai ilmantarwa awakar Amma da baasa kida ba
"A kan Walitta akwai zance..."
Masha Allah, Allah ya kara basira
So happy to see them again.but I wish the girls arranged to appear the same way they used to appear in the 2014 music
Masha Allah ubangiji ya Kara basira ❤❤❤❤
You deserve awards
Masha Allah ya yi kew
Amma ni napijin dadin tsohuwar
Awwwn those cute smally are now cute big girls ma sha Allah
Masha Allah waka tayi dadi kuma ga kyawawan yan mata
Alkuran...
Arewa Duniya ce Alaji
Mashaa,Allah yaran mu❤
Masha Allah, I always love this song
Prophet Muhammad is a prophet last prophet for Arabia
Last Prophet of God Almighty sent to the whole of mankind.
😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Mashaaa Allah, happy to see this song again.
Allah ya bada ilmi me amfani😊 amma saura ta maza
Happy to see video
Masha allah ❤🎉❤🎉❤🎉 gaskiyn malam
MashaAllah Allah ya Kara basira
Inason nayi seving yazanyi inason wakarnan
Allah ya Kara annabi daraja
Masha Allah 😊😊😊♥️👍👍👍🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😀😀😀
Allahu akbar, ina son wannan kasidar wallahi.
Masha Allah allh yara kusanci Muna ziyara
La chanson m plait tellement 🫶
ماشاء الله تبارك الله ❤👍👍😍
Bonjour 😮😮😅
❤❤❤ I love the song
MashaAllah ni malamin nakeso
Allah ya baki shi
lallai kin dauko aiki
Masha Allah , Allah ya qara Maku sutura da’imaaa
Allah sarki sungirma
my the almighty Allah bless our children
Allah sarki rayuwa
Wan nan malam din yadade yana birgeni tin yana dan siriri
ماشاءالله وش ذا الابداع 😍👏
My childhood favourite song 😢❤
One of my favorite songs
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
I love the song❤❤❤
Allah sarki❤❤
❤❤❤slm 7:15 7:17 7:18
❤❤❤
Macha Allah
Saw❤❤❤👌🏿👌🏿🤗🤗
MashaAllah ALHAMDULILLAH
Good mallama
Gsky tsohuwar tafi dadi domin tana cike da tsoron Allah fiye da wannan...
Allah ya saka maka da alkhairi da wannan fadakarwa
Koda yaushe Kofarmu Bude take GA Mai fadakarwa Ko bada shawara
Gaskiya nima haka
A Wancan Lokacin ai yawanci Kananan Yara ne; Yanzu kuma duk Sun girma, wasu kam ma ba a haifesu ba a Lokacin
Masha Allah Allah ya Karabashira
Mashaa Allah
s a w ❤❤❤❤❤
gashugabamu
Annabi muhammad
S
A
W
So beautiful
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI
Sallallahu alaihi wasallam