Al Ameen Sokoto Barka da Warhaka ya aiki Muna jin dadin shirin ka Sosai daga Maiduguri A gayyato mana (Yar Mage ) Idan da hali Al Ameen dan Jarimine sosai Fatan Alheri
@@alameensokototv496 wallahi sabi da kana tanbayar shi yana fara.a sai naji yabirgeni kuma naji inason shi yazama kganina in sha allah inaso wani lokaci zanmishi alheri lagada ma yana birgeni so sai wallahi amma dai bahagon Ali kawoji nawane dan allah dan annabi a gaidamin shi?

Sannu da kokari al ameeeen
Yauwa
Masha Allah bahagon Ali kawoji
Aha
Allh yataimaka bahagoo 🦴🦾
Muna jiranka
To
bahagon Ali kawoje akenufi
Bahagon alikawoji Bahagon bahagon dan kanawa ne yayiwa mugunkisa
A kano
Nifa wallahi kullum sai nasaurari wannan hirar ina jin dadin ta so sai?❤❤
Madallah