MURJA IBRAHIM KUNYA TACE DA IZININ IYAYAN TA KE YAWAN BARIKI KUMA ITA BATA KARUWANCI

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 12

  • @rabizailani4388
    @rabizailani4388 24 дні тому

    Allah ya shirya mun ke shiruya ta hakika murja

  • @abubakarbakar7428
    @abubakarbakar7428 23 дні тому

    karyakikeyi duk kukanki nashirin film ne,kin nunama duniya kewacece kina shaye shaye kina karuwanci,

  • @HAUWAABDULKADIR-y1q
    @HAUWAABDULKADIR-y1q 23 дні тому

    Murja kin koma bara kuma😅.Allah ya shirye my ya shiryi zuciyar mu.ya sunan wannan film din naki

  • @Frdoes
    @Frdoes 24 дні тому

    Wllh Allah zasuyi.bayani iyayan naki sabida Allah yaba iyaye.kiwan yayasune hmm

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 24 дні тому +1

    Sakariya wawuya kazama kariya mara tarbiya wada batasan darajar malimai da shuwa gabani ba Allah dai ya wadaran naka ya lalace wlh

  • @islamusman1120
    @islamusman1120 24 дні тому

    Ke yanxu akan wasu mutane da baki sani ba basu san ki ba sai a media shine kike wata tuburar wacce zata bata tsakanin ki da Allah? To ki tuba ki koma ga Allah sai ki roqe shi buqatar ki Allah me gafara ne me jin buqatun bayin sa batare da gajia ba. Allah ya shirye ki ya shirye mu ya shirya mana zuria Aamiin.

  • @asmauibrahim4293
    @asmauibrahim4293 24 дні тому +1

    Wai what is so special ne about her da mazan zasu ce dole sai ke?
    duk ga matan da suka fiki komai ba'a takura musu ba sai ke.
    Duk wanda ya zauna lafiya shi ya so, wlh mace mai tarbiyya da mutunci bazata dingayin abubuwan da kikeyi ba.

  • @murtalamarafa9775
    @murtalamarafa9775 24 дні тому +1

    U ar making a terrible mistake in your life, sooner or later, you will see it.