malaman gaskiya masuyin nasiha ki waazi domin Allah basa taba furtawa Dan Adam maganar marar dadi domin baa taba shiga tsakanin Allah da bawan shi , bawai Ina goyon bayan Wannan mawaki bane aa sanan bawai nace waazin ne kuskure bah kawai dai maganar ko wasu daga cikin maganganun shi Basu inganta bah sannan zaiyi bayani a gaba
kamar yanda yake cewa nijar da Nigeria masoya makusanta haka Muka taso Muka sansu tun Ina saufiya sannan Kuma Babu abun da zai iya shiga tsakan su da Dan Nigeria . saboda haka fadama BATA bakine wlh Dan koni Chan zan Nemo ta aure cikin ikon Allah domin Kara dankon soyayya
Ameen ya hayu ya qayum mln Allah yasaka da alkhairi Allah ubangiji yamuna zabi mafi alkhairi
Allah yasakada alkairi mln Allah yajikan iyaye Allah maida mln gida lpy❤❤
Jazakallahu khair Mallam, muna tare da bayanan ka. Allah ya mana jagora.
Gaskiyane malam
Wanna malamin allah yamaka albarka
Allah yajikan iyaye
Allah ya maka albarka malam
Kaji malaman Allah Masu hankali da fadar gaskiya Allah yaji qan mahaifa Allah ya qara wa rayuwa albarka 🤲🤲🤲
Allah ya yabiya malan ba gaskiya acikin wannan maga
Macha allah allah ya saka da hairan ❤❤
Allah,yamaku,albarka,allah,yajikan ,iyayenmu,ameen
Masha Allah Allah ya saka
Ameem ya Allah 🤲🏽🤲🏽
Gaskiya a kwai matsala a arewachin Nigeriar.
Waye rarara?
malaman gaskiya masuyin nasiha ki waazi domin Allah basa taba furtawa Dan Adam maganar marar dadi domin baa taba shiga tsakanin Allah da bawan shi , bawai Ina goyon bayan Wannan mawaki bane aa sanan bawai nace waazin ne kuskure bah kawai dai maganar ko wasu daga cikin maganganun shi Basu inganta bah sannan zaiyi bayani a gaba
kamar yanda yake cewa nijar da Nigeria masoya makusanta haka Muka taso Muka sansu tun Ina saufiya sannan Kuma Babu abun da zai iya shiga tsakan su da Dan Nigeria . saboda haka fadama BATA bakine wlh Dan koni Chan zan Nemo ta aure cikin ikon Allah domin Kara dankon soyayya
Wlh arewa muna cekin tarko
امين 🇳🇪🇳🇬