Prof. Zulum, what an inspiration. May Allah shower and grant you with the highest and utmost blessings possible. Nayi murnar jin jawabin ka. Allah ya Kawo zaman lafiya a qasar Borno qasar Kakan KaKata. Saboda jagorancika Ina roqon Allan ya bani ikon ziyarar Maiduguri ba'di in shaida da idanuwana qoqari da alkace aikace da kake tayi wa Al'Umma. Allah ya biyaka kuma ya saka maka da Alheiri.
May Almighty Allah keep to continue in guiding and guarding you,I wish I would be a good leader like you so as to make people have hope on and to be wishing me well
Allah ya taimake ka, Allah ya kare ka daga dukkan sharri. Prof lallai yana kaunar talaka, ya kuma cika shugaba mai himma da adalci. Allah yasa a gama da duniya lafiya.
Prof. Zulum, what an inspiration. May Allah shower and grant you with the highest and utmost blessings possible. Nayi murnar jin jawabin ka. Allah ya Kawo zaman lafiya a qasar Borno qasar Kakan KaKata. Saboda jagorancika Ina roqon Allan ya bani ikon ziyarar Maiduguri ba'di in shaida da idanuwana qoqari da alkace aikace da kake tayi wa Al'Umma. Allah ya biyaka kuma ya saka maka da Alheiri.
Masha Allah
Allah yayimaka jagoranci acikin dukan Alamurranka
Allah yakawo muna zaman lapiya
a Nigeria baki daya Ameen
Allah YAKARA LAFIYA DA NISAN KWANA
Mutum daya Wanda yafi dubu amfani
Wannan haka yake dan uwa👍
Gaskiya kam
Absolutely True Your Excellency. Allah ya kare mu gabadaya. Allah ya sa mu chika da imani Ameen
May Almighty Allah keep to continue in guiding and guarding you,I wish I would be a good leader like you so as to make people have hope on and to be wishing me well
I shed a lot of tears in my eyes listening to babagana, he is the most merciful and real leader I ever know
MASHA Allah prof zulum Allah yaqara dafamaka alfarmar Shugaba Sallallahu alaihi Wasallama
Ameen
I'm proud of you as my state governor keep doing well sir may Allah protect you from your enemies
bawan allah 😘 allayakarama tsoron allah dagaskiya allahyashi al amuranka niyar yobebe inamaka fatan alhkairi🙏👏❤
Allah yasakawa zulum da aljannah muna rokon allah yaƙara kiyayeka ya kuma shiga al'amuransa.
Allah ya qara Maka tausayi da Imani
Ya kareka da Shirin masu shirri ameen 😍
I'm proud of you my governor may almighty protect you from enemies
Sir may Almighty Allah continue to bless you Mr zulum
I My self I could not recognize the time tears started coming out from my eye
May Bless Nigeria
Masha allah kaji wanda suka san darajar muta ne Allah ya taya muku cikin lammuranku❤
Kaji wakilin Al,umma Allah ya tsare ya Kare dukkan sharri zulum Mai Allah mutan borno state suna gdy
Allah ya kara lafya Baba Gana Zulum. You are the only ONE in Nigeria.
Allah sarki Allah yasaka maka da Alkheiri 💪💪💪💪🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻👍👍👍👍
He's generous, Allah ya taya riko ya karamana irin sa a gommati.
Allah ya Kare shi daga Shirin Mugunji Da Mugun Gani Allah ya Kara masa lafiya da Nisan Kwana Masu Albarka 🤲. Daga Egypt 🇪🇬
Allah ya karamana irinku a wannan kasa tamu Gov. Baba Gana
Ma sha Allah Allah ya qara mana irenkudayawa Allah ya qara lafiya da nisan kwana mai ALBARKA Allah ya sakadaalhairi Allah ya saka dagidan aljanna
Masha Allahu, Allah uban giji ya kara kare ka daga sherin makiya ♥️💜🖤
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
Allah ya taï makeka julum Macha allahu sugaba maikuzari
Allah dai ya kara kare wanan gwamna ameen allah sarki irin wanan muton baa saurin samun irinsu allah dai ya kauta 🇳🇪✌️
Allah yA taimaka Yakuma kareka duniya da lahira
Allah ya kareka baba gana
Allah ya tayaka ruko
Allah ya karama ruwuyarka albarka
Amine Amine ya rabbi
Allah ya Saka da alkairi ya Kara lfy
Allah sarki allah ka tsare wannan bawa naka mutumin kirki
Ya Allah subhanahu watta'alah
Yakara maka karfin ikon taimakawa
Kuma Allah ya'stareka da dukkan sharrukan abun halittu.
Masha Allah Allah Jan gwarzo Allah ya lda nufi Allah ya Kara Maka lpy da nisan kwana
Dan ALLAH Mizai hana afitar da wannan bawan ALLAH n amatsayin dan takarar shugaban qasa gaskiya da shena dawo Nigeria
Allah sarki gaskiya kanaburgeni Allah yayimaka jagora
This is a leader wlh wlh muyi addu'a Allah yasa ko dai ya zama Shugaban Kasa ko Vice president.
Allah ya kara maka lfy da imani Allah ya tsare ka daga sharrin makiya
I really appreciate you my favorite leader. Allah will continue to protect your life for us, Babagana
Allah ya Kara daukaka baba gana zulum
masha Allahu yayikyau sosai Allah yakara lfy da daukaka da lmani da nisan kwanakin mai albarka ameen ya hayyu ya qayyumu ameen
Allah ya tsareka yasa maka D alkairi ameen allah yasa kayi shugaban najeria yarabbi
Allah ya taimake ka, Allah ya kare ka daga dukkan sharri. Prof lallai yana kaunar talaka, ya kuma cika shugaba mai himma da adalci. Allah yasa a gama da duniya lafiya.
Allah sarki bawan Allah yakaromana drinks masukishi aduniya
Proud of you my governor may Allah continue to bless you and protect you.
Masha.allah.kaja.gomana.nagari.allah.shatayaka.riko.allah.yabakozaman.lafiya
Innaa lillaahi wa innaa raa'jiuun. Allaah ka tausaya wa mutanen Borno ga yafe musu kurakuransu ka kawo musu taimakon ka.😢😢
ALLA yekiyayeka yabakaikon aiwatarda aiyukan alheridakasasu agaba
Eith tear in my eyes
How I wish all these evel politicians will change and do the right things which need to be done
Hod help us all.
Masha Allah,Allah yajazamaninka Allah yakakrka Allah yabamu zaman lafiya anajeria gabakidaya amee
Allah ya tsare mu gaba daya. Ya baka ikon sauke nauyin da Allah ya baka
masha allah jan zaki allah yakark.
May almighty Allah guide and protect.
In shaa Allah sai kayi shugabancin Nigeria.
😭😭😭 zulum Allah ya kare ka da charrin mai charri da dukkan Musulmi
Allah ya kare mana kai da kariyarsa, Allah ya zama gatanka.
Ameen Ya Rahman
Alhamdulullah Alhamdulullah Allah Ya Kara iriaku a nageria
Laa'ilaaha'illaa anta subhaanaka innii kuntu minazzaalimiin
Bawan Allah, Allah ya Kara tsare ka
Masha Allah da samin ka amatsayin gwamnar borno
I'm so proud to have you in my State
Allah yakara tsare Maka mutuncinka da Kuma imaninka Allah yatsareka da tsarewarsa
Allah yakareka maigirma Governor Babagana Umara Zulum.
Good Leader with good Heart...Allah ya Qarama lfy.
Masha Allah Allah yabaka kariya mai yawa
Allah yakara maka tausayin al'oumma
ALLAH UBANGIJI yakara tsareka
Tabbas da irinku muma muka samu da wlh munji dadi
Allah yakara bashi kariya Allah ya dafa masa
Allah don alfarmar man zon allah kakiye umar baba gana zulum
Allah yakareka yakaramaka imani
Allah ya Kara lfy baba gana
Allah yabika da Aljanna firdausi
Allah Ya biya Ya kara lafiya 🤲🤲🤲
Gaskiya ne namijin gaske baba Ghana ✊✊✊✊👍❤️
Come on kebbi 🤝
Wlh ni yar jihar katsina ce amman ina alfahri dakai wlh dama ace kaine governor dinmu damunji dadi wlh allah yatsare gabanka da bayanka
Wannan kanuri yana da jinin fulani ajikinsa gaskiya❤️💯
Masha Allah adalin gwamna Allah yabaka shugaban kasa
kai Masha Allah kaji mutanen kirki subhanallah zoloom saidaii fatar alkhair
Allah yakareka daga sherin masu sheri
ALLAH de ya shirye ku gomnati
Masha Allah baba zulum 👍👍👍❤️❤️❤️🙏🙏
Dan Allah kafito takarar shugaban kasa Allah ya taya ka riko
Masha Allah da haka shiwa gabani suke damun dace
You are Excellency may Allah protect you More and more amen
Allah yaqara malafiya babaganah
Allah yasa kagama duniya lfy
Masha Allah Alhamndulillah Alhamndulillah Alhamndulillah
Allah yakarfafeka yakareka daga sharrin makiya
Masha allah
Allah yakara jagoranci nagari
Allah kuma kara bada ikon kyautatawa
Allah ya kareka gomna zulum
Macha Allah Allah ya qara kareka da cherin maqiya amen suma amen
Thanks 💃💃💃💃💃👌👌👌👌👌🤲🤲🤲Good MN🇧🇴🇧🇴
Masha Allah Allah yakara maka lfy baba gana
I love you so much sir
Masha Allah
May Almighty Allah guide and protect you hero
Allah ya badazaman lfy 🤲🤲🤲
Allahu Akbar Allah yakara karemu Ameen
Allah yakara lfy allah ya kareka yakare mu
Allah yakara wanda babu irinsa ayanzu a Nigeria
Gwannan zulum ubanguiji allah yamuka albarka allah yabaka abin da kakeso duniya da lahiya
Allah yakara daukaka danisankwana
Allah ya Kara kareka
Allah ya sairekah. Baba. Gahna