Yan tawayen Syria sun gargadi Isra'ila, zasu yi Zabe, Iran tace Isra'ila zata girbi abinda ta shuka

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 43

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 4 дні тому +8

    Subahanahu wa ta'ala
    Sallallahu alaihi wasallama
    Wa'alaikum salam ❤

  • @NasirouAlmoktar
    @NasirouAlmoktar 4 дні тому +4

    Muna godiya mlm ❤❤ Allah ya kawo ƙarshen fitintinu

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 4 дні тому +6

    Allah ya ba kasashen Syria Palestin Lebanon, dama sauran kasashen gabas ta tsaskiya ikon murkushe Israel, dan samun zaman lafiya a gabar ta tsaskiya, ameen

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly 4 дні тому +5

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد ❤

  • @SouleyIbrahim-m1b
    @SouleyIbrahim-m1b 4 дні тому +7

    Ai Iran ajiyar Allah ce insha Allahu Iran itace zata yi nasara akansu insha Allahu yan ahlul sunnah basuda dakakar zuciya wadda za suyi ja in ja da maƙiya Allah Musulmin Duniya kashi 70 na ta tabbatar ahlul sunnah ne amma miyasa haka take faruwa Allah ɗawkaka Muslunci da Musulmi baki daya

  • @AHMADABUKHALID
    @AHMADABUKHALID 4 дні тому +2

    yantawen Syria yan ta'adda ne wadan da suke fakewa da sunan addini suna kashe bayin Allah...Allah ya rusa su.

  • @tajiousman
    @tajiousman 4 дні тому

    Masha Allah

  • @umarahmadadam672
    @umarahmadadam672 4 дні тому +1

    Please ba yantawye ne sunansu ba sunan yan gwagwar mayar addinin musulunci ❤Allah ya basu nasara

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 4 дні тому +2

    Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un Hasbunallahu wani'imal wakeel

  • @alhamdulillahi8004
    @alhamdulillahi8004 4 дні тому +3

    Dan abu aisha ka bani lambar Wayar ina da Tambayar dani ke so na maka Ka bani Shawara dan kaji ko ka bani lambar taka kaji dan Allah Wallahi ina cikin tashin Hankali Na rasa ya zan yi 😢

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  4 дні тому

      Kayi min magana ta whatsup please dake kira yana min wahalar dauka saboda uzururruka 09064095046

    • @Yahuzaadamumallam111
      @Yahuzaadamumallam111 4 дні тому

      Alhamdulillah nikaina ina bukatan nambar gashi nasamu nagode​@@al-furqanwalhudatv

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ 4 дні тому

      Allah katemaki musulmin gabas tatsakiya ka daurasu akan hyahudawa da america

  • @HaikilouHalilaou
    @HaikilouHalilaou 4 дні тому +3

    ❤😢😊

  • @NassirouOumasrou
    @NassirouOumasrou 4 дні тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @abdulahisani7652
    @abdulahisani7652 4 дні тому +2

    ALLAH yakarya Israel da magoya Bayanta

  • @umarahmadadam672
    @umarahmadadam672 4 дні тому

    Allah ya saka da alannah

  • @MassiNiger
    @MassiNiger 4 дні тому +4

    🎉😅

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 4 дні тому +2

    Da yahudawa da salafawa duk dayane Allah yakiyaye

    • @Yahuzaadamumallam111
      @Yahuzaadamumallam111 4 дні тому

      A,a karkafadi haka MLM naqoqari bai kamata mukashe Masa guiwaba bakeu hakan Dan uwa

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  4 дні тому

      Hmmm

    • @bashirnababa6275
      @bashirnababa6275 4 дні тому

      Kayi kuskure dama shi'awa kace sune suke da kamancecenuwa a junansu Allah ya ganar damu Kuma ya datar damu

  • @rabiatumuhammadismailismai3522

    A gaskiya bai kamata ka rinka kiransu dayan tawayeba

  • @auwalharun4855
    @auwalharun4855 4 дні тому +2

    Larabawa basuda hadin kai basason junansu munan bakake da muke tausaya musu muma basonmu sukeyiba

  • @Salissouadam-t1x
    @Salissouadam-t1x 4 дні тому +1

    Allah yakara lafiya malam

  • @عيدالحفيطالصغير

    ❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @MohammedMusba-h3e
    @MohammedMusba-h3e 4 дні тому +1

    NASU TSARIN KENAN.AWAJAN MAHALICCIN MU, BA HAKA BANE BA SHAKKA.

  • @SaniIsah-w2z
    @SaniIsah-w2z 4 дні тому

    Amma kanaga kasancewar yan tawayen Syria Ahlussuna ne bazasu taimaka wa hamas ba a gaba

  • @ahmadmuhammad6922
    @ahmadmuhammad6922 4 дні тому +1

    Ya kamata ka sauya suna: daga yantawaye zuwa masu rike da ragamar iko.

  • @IbrahimAliyuShahruzzaman
    @IbrahimAliyuShahruzzaman 4 дні тому

    a gaskiya malam kafadi gaskiya da kafuri gara lala taccent musulmi tunda baya hanaka addini.

  • @AliyuMusa-j1d
    @AliyuMusa-j1d 3 дні тому

    Wato gaskiya sodayawa fashin Baƙinka yana kamanta adalci fiyeda wayanda suka kira kansu Malamai kai tsaye domin dayawansu basu da Insafi da adala domin Ta,assubancin Aƙida yana galaba akansu.

  • @abaricheou1541
    @abaricheou1541 4 дні тому +1

    Kana yawa maimeyta Abu daya

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan 4 дні тому

      Bukata ce tasa na maimaita, baka ganin Ko littafin aallah akwai maimia da yaea saboda bukatar hakan balle zance na zancen Abin Halitta mai rauni da mantuwa da kuskure? 😊

  • @ChaibouSt
    @ChaibouSt 4 дні тому +1

    Kacigaba da fadin gaskiya koda ran wasu zaya bace ..munatare dakai

  • @AbubakarSaadIdris-tx6gh
    @AbubakarSaadIdris-tx6gh 4 дні тому

    Gaskiya magana ita larabawa basa san iran ko kadan
    Dalilin da yasa al'ummar musulman duniya baki Daya idan iran ta shega yaki wallahi larabawa zasu ma Iran tarun dangi ne gaskiya magana kinan duli iran tayi taka tsantsen

  • @AdoBayaro-e7d
    @AdoBayaro-e7d 4 дні тому +2

    😂to ai ku iyan uwanku salafawa da wahabiyawa,
    Sune munafukan musulmai,
    Yahudu da nasara Na baku makamai wurin yaqar musulmai,
    Kuma ku kunfi son yahudawa akan musulmai,
    Dayake damaku munafukai ne maqiya manzon Alh.

    • @ChaibouSt
      @ChaibouSt 4 дні тому

      @@AdoBayaro-e7d kafadi alkairi kokayi chiru allah sa mudace

  • @NassirouOumasrou
    @NassirouOumasrou 4 дні тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉