DA YAWA DAGA MUTANE SUN DAUKA IN ANA KARANTAR DASU TARIHIN ABDULLAHI BIN SALUL, FIR'AUNA DA "VICE PRESIDENT" DIN SHI HAMANA, DA MASU KUDI IRIN SU QARUNA, DUK SUN DAUKA MUTANE NE DA SUN MUTU, SUN WUCE. KWATA KWATA BASU FAHIMTAR ANA NUFIN SU DUBA SU WARE BIN SALUL, HAMANA, QARUNA DA FIR'AUNONIN ZAMANIN SU. TUNDA AKA FARA MULKIN NIGERIA BA A TABA SAMUN WANI LALATACCEN SHUGABA DA AKAYI BA SANNAN DAGA BAYA YA DAWO DON YA SAMU DAMA TA BIYU YA GYARA( SAI QILA DAYA KO BIYU..). SAIDAI YA QARA LALACEWA. EL- RUFA'I YAYI ZAMANI DA OBASANJO, SANNAN BUHARI. SHI KUMA QAURAN BAUCHI YAYI SENATOR. DA 'YAN BAUCHI SUNYI DUBI DA MULKIN SHI A LOKACIN DA YANA SENATOR KUMA SUN DAU IZINA DA TARIHIN FIR'AUNONIN DA SUKA WUCE TO DA TUN FARKO BAMA ZASU BASHI DAMAR ZAMA GWAMNA BA
Masha Allah Allah yayi muko albarka amenn ya Allah ❤
Allahu Akbar Allah Yajikan Magàba Tamu da Rahama Ya sa Aljannace Makomar Su 👏😢
Allah Ya Saka Da Alkhairi Malam Mu, Allah Ya Tsare Mana Ku Ameen
Allah ya Saka da alkhiri mlm
Allah yasa albarka yayima rayuwa albarka
Masha Allah MLM Allah yakara lfy
Allah ya krawa rayuwa albarka
Allahu akobar ❤🇮🇹🇳🇪❤
Wannan gskyne mlm Allah karya mana azzalumai shugabanni
Jazakumullah bi~khair
Barakallahu fikh
Wannan malamin ya kamata ya rage kiɓa 😢
❤❤❤❤
Masha Allah Allah yamaka albarka da rahma
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Leifinkune malamai
Mallam ya kamata kayi aski faahh
malm kukaranta tu dabaya kuma kuka tal, lata tinibu baya kusan tarihichi
DA YAWA DAGA MUTANE SUN DAUKA IN ANA KARANTAR DASU TARIHIN ABDULLAHI BIN SALUL, FIR'AUNA DA "VICE PRESIDENT" DIN SHI HAMANA, DA MASU KUDI IRIN SU QARUNA, DUK SUN DAUKA MUTANE NE DA SUN MUTU, SUN WUCE. KWATA KWATA BASU FAHIMTAR ANA NUFIN SU DUBA SU WARE BIN SALUL, HAMANA, QARUNA DA FIR'AUNONIN ZAMANIN SU.
TUNDA AKA FARA MULKIN NIGERIA BA A TABA SAMUN WANI LALATACCEN SHUGABA DA AKAYI BA SANNAN DAGA BAYA YA DAWO DON YA SAMU DAMA TA BIYU YA GYARA( SAI QILA DAYA KO BIYU..). SAIDAI YA QARA LALACEWA.
EL- RUFA'I YAYI ZAMANI DA OBASANJO, SANNAN BUHARI. SHI KUMA QAURAN BAUCHI YAYI SENATOR. DA 'YAN BAUCHI SUNYI DUBI DA MULKIN SHI A LOKACIN DA YANA SENATOR KUMA SUN DAU IZINA DA TARIHIN FIR'AUNONIN DA SUKA WUCE TO DA TUN FARKO BAMA ZASU BASHI DAMAR ZAMA GWAMNA BA
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
wada suka tal, lata suji wlh
Jikinki Dan ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE fulan
Kaje ka fara iya rubutun da zakaci mutuncin bayin Allah