TASKAR VOA: Babu Maganar Dakatar Da Sauye-Sauyen Na Tada Komadar Tattalin Arziki - Tinubu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 жов 2024
  • Yayin da zaben shugaban kasa a Amurka ke kara karatowa, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Republican Donald Trump ya ce zai daukaka kara kan samunshi da laifi da kotu ta yi, na cewa ya yi karya da canja bayanan kasuwancinshi gabanin zabenshi da aka yi a 2016.
    00:01 - 01:16 Bude shirin
    01:17 - 05:34 Najeriya Na Bikin Ranar Dimukradiya A Kasar
    05:35 - 10:00 Amurka Ta Fara Janye Sojojinta Da Ta Girke A Nijar
    10:01 - 14:10 Matsalar Tsaro Ta Samo Asali Ne Daga Rashin Kulawar Shugabanni Wajen Kyautata Rayuwar Mutane - Janar Christopher Musa
    14:11 - 19:36 Donald Trump Ya Ce Zai Daukaka Kara Kan Samunshi Da Laifi Da Kotu Ta Yi
    19:37 - 23:15 Ana Ci Gaba Da Muhawara Kan Takaita Yawan Masu Neman Mafaka A Iyakokin Amurka
    23:16 - 28:17 Wata Matashiya Ta Zama Daliba Mafi Karancin Shekaru Da Ta Kammala Karatun Digiri a Texas
    28:18 - 30:00 Rufe shirin
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
    Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ •