Tatsuniyan Affan da Yasmin / Labarin Hausa/ Hausa Story / Tatsuniyan Hausa / Anani ce / Labari na
Вставка
- Опубліковано 14 жов 2024
- Shin kun taba ganin mutun a kan kifi kamar doki? Ku kalli wannan tatsuniya ku sha labari. Anani ce🥰
#hausa #hausacartoon #hausafilms #labarina #arewa24 #arewa #anani #tasuniya #hausavoiceover #voiceover #kannywood #arewa24
Awwww masha Allah 😊❤
Ma sha Allah ❤
Masha Allah Allah yakara basira
Macha Allah
macha Allah 🎉🎉🎉munji dadi wannan tasduniya
Masha allah
Tasiniyoyiki sou na da dadi👍👍👍👍👍👍
Anti anani inajin dadin tatsuniyar 🥰dan allah kiyi da sunana 🙏Rashida 🙏
ماشاء الله تبارك الله ♥️
Anayi munajin dadi ❤❤❤
Dan Allah ayimin na saddika da Umar
Masha Allahu ❤❤
❤❤❤
1st to comment
Good lbr mai nishadantarwa
Waiyo daadi ❤
Masha allah
I love your stories aunty anani❤️
Anti anani sunana Abida ❤❤❤❤❤
*Am fist view Anani Dan allah ina so Ayi mini*
❤❤❤❤❤❤❤❤
Aunty anani nimakimana na Maysoon da Marwan 🎉❤
Love
Masha'allah aunty anani munje dadin tasuniya
Mune first aunty anani Dan Allah kituna da yaranki Abdurrhman Aeesha Inteesar da haisam Dan Allah wllhy har nagaji da tambaya anmana namu suna gaisheki
Don Allah inason na koyi irin wannan video din nawa zan biyaki
Nice ta15 ayin comments I love you anti ananice❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Thank you so much darling ❤️
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂❤❤
Anani ❤😊😊😊😊😊
Aunty anina tatsunaya tayi dadi❤❤❤
Wowww! Muna jin dadin tatsuniyar ki sosai Aunty anani sunan yarana ASEEM DA NASEEM inata tuni
Adda anani Dan Allah ayimin na maimuna mardiyyah nagode sosai,bana jin tatsuniyar daba takiba
❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂
Love you ❤❤❤❤
😂😂😂
Aunty anani muna godiya dan Allah amana na Maryam da ja'afar
Aunty anani tatsuniya tayi dadi muna godiya kwarai
Ngd ngd ss anty anani Dan Allah haryanzu bakiyiwa kannena ba fateema and rahama
❤❤❤❤❤❤❤❤
Anty anani Dan Allah kiyi da sunan kannena wlh sune suke hadamun kudin data sbd kawai suji tatsuniyarki kuma naimusu alkawarin zakisa sunan su noor daddy sultan da momi Dan Allah kinji anty na
Tatsuniya tayi dadi anty anani Allah ya Kara basira
Anty anani munajin dadin tatsuniyar ki Dan Allah ki Yi da yarana sayyid da humaira ❤
😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
Can you do one to me my name is Abdallah please
❤❤❤😂😂😂😂😂😂
Aunty anani Dan Allah zan Iya samun na fatima da Abdallah pls kullom suna Tina mum tatsoniyar su
Barhama Gombe
Daso samu ne kiyisu dik da Hausa Standard.
Slm alaykum, nagode da shawarar ka matuqa. Nogode sosai, amma na cire comment din, sabida akwai masu zuwa shafi na suna satar ideas dina. Nagode
@@voiceofanani karki damu ai da akwai inda zan turo da can na turo ke kuma baki saka ko da e-mail da za'a iya contacting din ki ba bare na aika miki shi can.
@@voiceofanani in kin gani kin karanta all ko kinyi screenshot shikenan.
@@voiceofanani kide cigaba da zama ta daban da zama ta 1 a komai
@@voiceofanani in kin gama dasu ma ki leƙa har na larabawa dana indiyawa dana canawa dana Faransawa
I love you anty anani may God bless you my name is mashkurah please do story for me please
Anty anani l love 💕 you can u do one story for me, my name is Fatahiya please 🙏🙏🥰
Anani ce tatsuniya tayi dadi
😊🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂
Barka da warhaka anty anani gaskiya Allah ya kara basira kinyiwa safiyya yanyunta suna kishinta dan Allah kiyi musu sunan su Adnan da Muhammad pls kiyi musu Kona huta da minta
😂😂😂m
0:54 0:57
Aisha himma dan Allah anty anani
Ga wasu apps da nake so na baki shawara ki duba su a Play Store ki ringa fassara labaran su kina kawo mana.
I'm appreciate your work na bunkasa Yaren Hausa.
English Stories offline mutum 50k ne su yi Installed dinsa, da App ɗin 1000+ English Stories offline akwai wadanda su sauke shi over 5M+
A cikin su akwai labarai nau'i kala-kala, in ki dauko su sai ki ringa juyasu yanda zasu dace da al'adar mu saboda naga kema kina da kishin al'adun mu.
Sako daga masoyin ki me tsumayin ganin posts naki Always, in baki yi sabo ba nakan sake maimaita kallon na da.
Daso samu ne kiyisu dik da Hausa Standard.
Nagode sosai. Allah ya saka da alkhairi. Ameen
Nagode qwarai da gaske. Naji dadin wannan comment din naka. Amma in baza ka damu ba, ina so in goge domin akwai masu zuwa satan basira a page dina. In suka gani yanzu zasu riga ni😂 Amma in ka yarda in goge fa. Nagode
@@voiceofanani haba goge yanzu yanzu, ai dama bukatar ki gani shine kawai
@@voiceofanani da har zan goge amma saboda ki tabbatar na gani na amince shiyasa na bari ki goge da kanki
Wow anty anani
😍
Allah ya kare mana ke aunty anani
Nima. Anti ananikisani atastuniyarki
Dan Allah anti anani kiyima diyatatsouniyakulim sai mu arika mini sako a comment amma har yaw biki mana ba yanzu su na ta kuka dan allah anti anani kiyimusu dan allah kar ki Manta da su sounan su afnan da lamamma dan Allah anti anani please dan allah
Aunty anani pls kisa sunan yarki queen khady kullum saita min zancen
Anty anani munagodiya
Mumagodiya aunty anani
I love your stories aunty anani ❤️
Masha Allah
❤❤❤
Aunty anani nimakimana na Maysoon da Marwan 🎉❤
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
❤❤❤
❤❤